Recent Updates
Nigeria
All Countries
South Sudan
Algeria
Angola
Benin
Botswana
Burkina Faso
Burundi
Cameroon
Cape Verde
Central African Republic
Chad
Comoros
Congo
Djibouti
Egypt
Equatorial Guinea
Eritrea
Ethiopia
Gabon
Gambia
Ghana
Guinea
Guinea-Bissau
Ivory Coast
Kenya
Lesotho
Liberia
Madagascar
Malawi
Mali
Mauritania
Mauritius
Morocco
Mozambique
Namibia
Niger
Nigeria
Rwanda
Sao Tome and Principe
Senegal
Seychelles
Sierra Leone
Somalia
South Africa
Sudan
Swaziland
Tanzania, United Republic of
Togo
Tunisia
Uganda
Zaire
Zambia
Zimbabwe
-
True Love is full with challenges πTrue Love is full with challenges π1 Comments 0 Shares 3K Views 0 0 ReviewsPlease log in to like, share and comment!
-
Today, September 15, a new chapter begins for SidraChain. π
AirLand is launching today—bringing smarter, seamless, and connected travel into one powerful ecosystem. Get ready to experience the future of global mobility. The journey starts now. βοΈπ
#SidraChain #AirLand #LaunchingToday #FutureOfTravel #GLNs #GLNsGlobalToday, September 15, a new chapter begins for SidraChain. π AirLand is launching today—bringing smarter, seamless, and connected travel into one powerful ecosystem. Get ready to experience the future of global mobility. The journey starts now. βοΈπ #SidraChain #AirLand #LaunchingToday #FutureOfTravel #GLNs #GLNsGlobal0 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews3
-
Try this with your partner ♥οΈTry this with your partner ♥οΈ0 Comments 0 Shares 4K Views 0 Reviews
5
-
Yanzu hakan kai tsaye Mallam Lawan Triumph Malam Magajin Mallam daga wajen karatun littafen Alu,ulu,u Walmarjan”
Allah Yakara Maka lafiya Da Ikhlas Mallam Lawan Triumph’ Dodon Yan Bidi,aYanzu hakan kai tsaye Mallam Lawan Triumph Malam Magajin Mallam daga wajen karatun littafen Alu,ulu,u Walmarjan” Allah Yakara Maka lafiya Da Ikhlas Mallam Lawan Triumph’ Dodon Yan Bidi,a0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews1
-
As a young man if you are to reside here as a tenant. Do not accept it.As a young man if you are to reside here as a tenant. Do not accept it.1 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
3
-
Choose the best dressing in comment section
No, 1 To 6 πChoose the best dressing in comment section No, 1 To 6 π1 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
2
-
KUSKURE MAFI GIRMA DA ZA KA YI A ΖOΖARIN NEMAN KUΖI KO KASUWANCI SUNE...
Wannan rubutu ne mai matuΖar muhimmanci wanda zai iya ceto makomarka. Tsaya ka karanta a natse, domin waΙannan kurakuren su suka ruguza jarin miliyoyin matasa a yau:
1. Gaggawar son zama miliyoniya a dare Ιaya: Neman arziki a guje shi yake jefa matasa a caca, damfara, ko kasuwancin banza. Kasuwanci na gaskiya yana buΖatar lokaci da haΖuri; ko sana'ar sayar da wayoyi kake yi, ko harkar sayar da data, ko aikin digital skills, dole ne ka fara daga Ζasa ka gina Trust a wajen mutane. Gaggawa tana kashe albarkar dukiyar.
2. Cinikin babu lissafi ko kasa raba jari da riba: Duk yadda cinikinka ya ke da kyau, idan ba ka san bambancin jarin da ka zuba da kuma ainihin ribar da ta shigo ba, wallahi faΙuwa za ka yi. Yin holewa da kuΙin da kwastoma ya ba ka ba wayewa ba ce; cin mutuncin gumin kanka ne. Jari kamar jini yake ga kasuwanci; idan ka shanye shi, kasuwancin zai mutu.
3. Yin kasuwanci don kawai ka ga wani yana yi: Babban wauta ce ka shiga wata harka don kawai ka ga wani yana samun kuΙi a ciki, ba tare da ka nutsu ka koyi ainihin sirrin aikin da ake buΖata ba. Kowane kasuwanci yana da Ζalubalensa a Ιoye, idan ka shiga a makance ba tare da ilimi ba, asara ce za ta buΙe maka ido.
4. Cire Allah a lissafinka:
Ka Ιauka wayonka, Ζwarewarka, ko kyawun tallan da kake yi su suke kawo maka kwastomomi. Wallahi idan ka manta da cewa Allah ne Mai bayarwa, ya bar ka da dabararka, sai ka ga wanda bai kai ka tsari ko farashi ba yana ciniki, alhali kai kana zaune kana kallon shagonka ko ofishinka babu kowa.
ArziΖi na gaskiya a hankali ake gina shi da riΖon amana, juriya, da kuma cikakken Tawakkali ga Ubangiji. Ka Farka ka gyara lissafinka a yau tun kafin asara ta yi maka gargaΙi mai Ιaci.
ISHAQ ABDULLAHI YUSUF βοΈKUSKURE MAFI GIRMA DA ZA KA YI A ΖOΖARIN NEMAN KUΖI KO KASUWANCI SUNE... Wannan rubutu ne mai matuΖar muhimmanci wanda zai iya ceto makomarka. Tsaya ka karanta a natse, domin waΙannan kurakuren su suka ruguza jarin miliyoyin matasa a yau: 1. Gaggawar son zama miliyoniya a dare Ιaya: Neman arziki a guje shi yake jefa matasa a caca, damfara, ko kasuwancin banza. Kasuwanci na gaskiya yana buΖatar lokaci da haΖuri; ko sana'ar sayar da wayoyi kake yi, ko harkar sayar da data, ko aikin digital skills, dole ne ka fara daga Ζasa ka gina Trust a wajen mutane. Gaggawa tana kashe albarkar dukiyar. 2. Cinikin babu lissafi ko kasa raba jari da riba: Duk yadda cinikinka ya ke da kyau, idan ba ka san bambancin jarin da ka zuba da kuma ainihin ribar da ta shigo ba, wallahi faΙuwa za ka yi. Yin holewa da kuΙin da kwastoma ya ba ka ba wayewa ba ce; cin mutuncin gumin kanka ne. Jari kamar jini yake ga kasuwanci; idan ka shanye shi, kasuwancin zai mutu. 3. Yin kasuwanci don kawai ka ga wani yana yi: Babban wauta ce ka shiga wata harka don kawai ka ga wani yana samun kuΙi a ciki, ba tare da ka nutsu ka koyi ainihin sirrin aikin da ake buΖata ba. Kowane kasuwanci yana da Ζalubalensa a Ιoye, idan ka shiga a makance ba tare da ilimi ba, asara ce za ta buΙe maka ido. 4. Cire Allah a lissafinka: Ka Ιauka wayonka, Ζwarewarka, ko kyawun tallan da kake yi su suke kawo maka kwastomomi. Wallahi idan ka manta da cewa Allah ne Mai bayarwa, ya bar ka da dabararka, sai ka ga wanda bai kai ka tsari ko farashi ba yana ciniki, alhali kai kana zaune kana kallon shagonka ko ofishinka babu kowa. ArziΖi na gaskiya a hankali ake gina shi da riΖon amana, juriya, da kuma cikakken Tawakkali ga Ubangiji. Ka Farka ka gyara lissafinka a yau tun kafin asara ta yi maka gargaΙi mai Ιaci. ISHAQ ABDULLAHI YUSUF βοΈ0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews1
-
Wannan gaskiya ne nima haka nake πWannan gaskiya ne nima haka nake π1 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
6
-
Musha dariyaππMusha dariyaππ1 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
4
-
0 Comments 0 Shares 357 Views 0 Reviews
2
More Stories