’YAR’UWATA
Ki dage da addu’a,
ki roƙi Allah Ya ba ki miji nagari,
da ’ya’ya nagari,
da iyayen miji nagari,
da dangin miji nagari,
har ma da maƙwabta nagari.
Kada ki manta ki roƙi Allah
Ya tsare ki daga auren miji mai hassada,
domin a wannan zamani,
wasu maza Allah Ya shirye su
idan suka ga Allah Ya buɗe wa matansu ƙofa,
suna kasuwanci,
suna samun ci gaba,
sai su mayar da farin ciki bakin ciki.
Allah Ya ba mu Auren da zai zama Alkhairi ba jarabawa ba 🤲🏽
Fatima bint Yusuf 🌸.