Annuaire
Dive in for African news, politics, culture, entertainment, jobs, and community stories from across the continent. We connect readers to the issues, voices, and trends shaping Africa today.
-
Connectez-vous pour aimer, partager et commenter!
-
Al Nassr stay 1pt from the top of the league. There’s still much hope for Cristiano Ronaldo to win his first Saudi league title 🏆🐐Al Nassr stay 1pt from the top of the league. There’s still much hope for Cristiano Ronaldo to win his first Saudi league title 🏆🐐0 Commentaires 0 Parts 265 Vue 0 Avis
-
LOKUTA GUDA 5 MAFI TSADA A WATAN RAMADHANA:
Hakika lokacin watan Ramadhana lokaci ne mafi tsada gaba dayansa,amma akwai lokacuta mafi tsada cikinsu,wanda sunfi tsada a dukkan sauran lokuta baki daya.
1-Lokaci na Farko
*”Lokacin Shan Sahur”*
Wato daga da fitowar alfijir,wannan lokacin yana da albarka guda ukku:-
-Lokacin mai albarkane,
-Abincin sahur din mai albarkane
-sannan lokacine na amsa addua.
■Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Allah ya sanya albarka acikin abubuwa guda ukku,acikin jama’a da Sahur……)*
@Dhabarany
■Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Lallai Allah ya sanya albarka acikin Sahur da Awo)*
@Jami’i Sagheer
2-Lokaci na Biyu
*”Lokacin Bude baki*
Lokacin mai albarka guda ukku
-Lokacine na amsa addua
-Lokacin ne na farin cikin masu azumi lokacin buda bakinsu
-Lokacine na samun cin nasarar musulmai idan suna gaggauta buda baki.
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Mutane guda ukku ba’a mayar da addu’o’insu,adduar mai Azumi lokacin bude baki,da adduar Shugaba adali da adduar wanda aka zalumta)*
@Tirmzy da Bn Majah da ibn Hibban
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Mai Azumi yana da addua karbabbiya lokacin bude bakinsa)*
@Ibn Majah
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Addinin Allah bazai gushe ba yana mai samun rinjaye matuqar suna gaggauta bude baki)*
@Abu Dauda.
3-Lokaci na Ukku
*”Daren lailatul Qadri*
Lokacin mai albarka guda ukku
-Samun gafarar zunubai
-Lokacin na amsa addua
-Lokacin na rubanya ladar ibada
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Duk wanda ya raya daren lailatul Qadri, yana mai Imani yana mai neman Lada,an gafarta masa abinda ya gabatar na zunubansa)*
@Bukhari da Muslim
Mafi tsadar Abinda ake su karokin Allah shine,afuwa da gafara sannan karoki abinda kake so bayan haka,kamar yadda Hadisin Nana A’sha R.A ta tabbatar daga Manzon Allah s.a.w
4-Lokaci na Hudu
*”Lokacin da dare ya raba tsakiya,ko ya kai kashi ukku na karshe”*
Manzon Allah ِﷺ yana cewa:
*(Idan dare ya wuce tsakiya,Ubangiji Tabaraka wata’ala yana saukowa zuwa samar duniya,sai ya riqa cewa
Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tareLOKUTA GUDA 5 MAFI TSADA A WATAN RAMADHANA: Hakika lokacin watan Ramadhana lokaci ne mafi tsada gaba dayansa,amma akwai lokacuta mafi tsada cikinsu,wanda sunfi tsada a dukkan sauran lokuta baki daya. 1-Lokaci na Farko *”Lokacin Shan Sahur”* Wato daga da fitowar alfijir,wannan lokacin yana da albarka guda ukku:- -Lokacin mai albarkane, -Abincin sahur din mai albarkane -sannan lokacine na amsa addua. ■Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Allah ya sanya albarka acikin abubuwa guda ukku,acikin jama’a da Sahur……)* @Dhabarany ■Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Lallai Allah ya sanya albarka acikin Sahur da Awo)* @Jami’i Sagheer 2-Lokaci na Biyu *”Lokacin Bude baki* Lokacin mai albarka guda ukku -Lokacine na amsa addua -Lokacin ne na farin cikin masu azumi lokacin buda bakinsu -Lokacine na samun cin nasarar musulmai idan suna gaggauta buda baki. Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Mutane guda ukku ba’a mayar da addu’o’insu,adduar mai Azumi lokacin bude baki,da adduar Shugaba adali da adduar wanda aka zalumta)* @Tirmzy da Bn Majah da ibn Hibban Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Mai Azumi yana da addua karbabbiya lokacin bude bakinsa)* @Ibn Majah Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Addinin Allah bazai gushe ba yana mai samun rinjaye matuqar suna gaggauta bude baki)* @Abu Dauda. 3-Lokaci na Ukku *”Daren lailatul Qadri* Lokacin mai albarka guda ukku -Samun gafarar zunubai -Lokacin na amsa addua -Lokacin na rubanya ladar ibada Manzon Allah s.a.w yana cewa: *(Duk wanda ya raya daren lailatul Qadri, yana mai Imani yana mai neman Lada,an gafarta masa abinda ya gabatar na zunubansa)* @Bukhari da Muslim Mafi tsadar Abinda ake su karokin Allah shine,afuwa da gafara sannan karoki abinda kake so bayan haka,kamar yadda Hadisin Nana A’sha R.A ta tabbatar daga Manzon Allah s.a.w 4-Lokaci na Hudu *”Lokacin da dare ya raba tsakiya,ko ya kai kashi ukku na karshe”* Manzon Allah ِﷺ yana cewa: *(Idan dare ya wuce tsakiya,Ubangiji Tabaraka wata’ala yana saukowa zuwa samar duniya,sai ya riqa cewa Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare0 Commentaires 0 Parts 383 Vue 0 Avis -
Tashahhud – Correct Method and Common Mistakes
Tashahhud is the sitting position in Salah (prayer) where a Muslim recites At-Tahiyyat and sends blessings upon Prophet Muhammad ﷺ. It is performed in the second and final sitting of prayer. This position includes specific hand placement and finger movement that were taught by the Prophet ﷺ.
1️⃣ Correct Finger Position During Tashahhud
In the correct method:
The right hand is placed on the right thigh.
The fingers are slightly folded.
The thumb and middle finger may touch to form a circle (according to some narrations).
The index finger is raised and pointed forward.
The finger is moved slightly or kept steady while making supplication (different authentic narrations mention slight movement).
This raised index finger symbolizes Tawheed (Oneness of Allah). It reflects the declaration of faith while reciting the testimony.
The left hand remains relaxed and placed flat on the left thigh.
2️⃣ Common Mistakes with the Finger
The image shows four incorrect methods marked with a red “X”. These mistakes include:
Shaking the entire hand instead of just the index finger.
Moving the finger excessively.
Raising multiple fingers instead of one.
Forming unnatural gestures not mentioned in authentic narrations.
The Sunnah method focuses only on raising and slightly moving the index finger.
3️⃣ Correct Way to Stand Up from Tashahhud
When rising from the sitting position:
Use your open hands to push against the ground.
Keep your palms flat.
Stand up in a balanced and controlled manner.
This method provides better support and follows the natural Sunnah posture.
4️⃣ Incorrect Way to Stand
The wrong method shown in the image includes:
Using closed fists to push up.
Placing knuckles on the ground instead of palms.
This is not the preferred method mentioned by scholars.
Important Note
There are slight differences of opinion among scholars regarding finger movement (whether to move continuously or keep it steady). However, raising the index finger only is widely accepted in authentic narrations.
The most important part of Tashahhud is humility, focus, and sincerity while remembering Allah.Tashahhud – Correct Method and Common Mistakes Tashahhud is the sitting position in Salah (prayer) where a Muslim recites At-Tahiyyat and sends blessings upon Prophet Muhammad ﷺ. It is performed in the second and final sitting of prayer. This position includes specific hand placement and finger movement that were taught by the Prophet ﷺ. 1️⃣ Correct Finger Position During Tashahhud In the correct method: The right hand is placed on the right thigh. The fingers are slightly folded. The thumb and middle finger may touch to form a circle (according to some narrations). The index finger is raised and pointed forward. The finger is moved slightly or kept steady while making supplication (different authentic narrations mention slight movement). This raised index finger symbolizes Tawheed (Oneness of Allah). It reflects the declaration of faith while reciting the testimony. The left hand remains relaxed and placed flat on the left thigh. 2️⃣ Common Mistakes with the Finger The image shows four incorrect methods marked with a red “X”. These mistakes include: Shaking the entire hand instead of just the index finger. Moving the finger excessively. Raising multiple fingers instead of one. Forming unnatural gestures not mentioned in authentic narrations. The Sunnah method focuses only on raising and slightly moving the index finger. 3️⃣ Correct Way to Stand Up from Tashahhud When rising from the sitting position: Use your open hands to push against the ground. Keep your palms flat. Stand up in a balanced and controlled manner. This method provides better support and follows the natural Sunnah posture. 4️⃣ Incorrect Way to Stand The wrong method shown in the image includes: Using closed fists to push up. Placing knuckles on the ground instead of palms. This is not the preferred method mentioned by scholars. Important Note There are slight differences of opinion among scholars regarding finger movement (whether to move continuously or keep it steady). However, raising the index finger only is widely accepted in authentic narrations. The most important part of Tashahhud is humility, focus, and sincerity while remembering Allah.0 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis -
????????????0 Commentaires 0 Parts 278 Vue 0 Avis
-
-
0 Commentaires 0 Parts 277 Vue 0 Avis
-
As the holy month of Ramadan approaches, a young Muslim man has invented a device that helps those who have not memorized the Quran to read easily during Taraweeh and Qiyam al-Layl prayers in an innovative way that facilitates recitation with devotion.
#Quran #muslim #RamadanAs the holy month of Ramadan approaches, a young Muslim man has invented a device that helps those who have not memorized the Quran to read easily during Taraweeh and Qiyam al-Layl prayers in an innovative way that facilitates recitation with devotion. #Quran #muslim #Ramadan0 Commentaires 0 Parts 302 Vue 0 Avis -
-