• *ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH*

    Allah Mungode Maka, Cikin Ikon Allah Da Yaddarsa A Jiya Munka Raba Ciyarwa Ta Goma, Kuma Ko Fashin Kwana Daya Ba'ayi Ba, Alhamdulillah Babu Wani Abu Da Aka Tsara Daya Gagare Mu.

    Kuma Cikin Yaddar Allah Kullum Kara Fadada Abin Akeyi, Bisa Ga Abinda Ake Samu.

    *Allah Yabamu Ikon Sauke Nauyin Dake Kanmu, Yabamu Ikon Taimakawa.*
    *ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH* Allah Mungode Maka, Cikin Ikon Allah Da Yaddarsa A Jiya Munka Raba Ciyarwa Ta Goma, Kuma Ko Fashin Kwana Daya Ba'ayi Ba, Alhamdulillah Babu Wani Abu Da Aka Tsara Daya Gagare Mu. Kuma Cikin Yaddar Allah Kullum Kara Fadada Abin Akeyi, Bisa Ga Abinda Ake Samu. *Allah Yabamu Ikon Sauke Nauyin Dake Kanmu, Yabamu Ikon Taimakawa.*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 117 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🔸HADISINMU NA YAU 1️⃣1️⃣🔸

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Dan adam bai sami damar cika wani mazubi da sharri ba kamar cikinsa, 'yen lomomi sun ishi dan adam, wadanda zai tashi qashin gadon bayansa da su, idan kuma babu makawa, to ya raba cikinsa gida uku,daya domin abincinsa, daya domin abin shansa, daya domin ninfashinsa.🌹🌹

    Tirmizy ta rawaito,albany ya inganta.
    🔸HADISINMU NA YAU 1️⃣1️⃣🔸 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Dan adam bai sami damar cika wani mazubi da sharri ba kamar cikinsa, 'yen lomomi sun ishi dan adam, wadanda zai tashi qashin gadon bayansa da su, idan kuma babu makawa, to ya raba cikinsa gida uku,daya domin abincinsa, daya domin abin shansa, daya domin ninfashinsa.🌹🌹 Tirmizy ta rawaito,albany ya inganta.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 119 المشاهدات 0 التقييمات
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Za A Tashi Kowane Bawa Akan Abinda Ya Mutu Akansa.🌹🌹_

    Muslim.

    *▶️Ibnu Katheer R.A yace : Zunubai da sa6o suna tozarta bawa a lokacin mutuwa, tare da tozartawar shaidan, sai abin ya yimasa yawa,ga kuma raunin imani, sai a sami mummunar cikawa.*
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Za A Tashi Kowane Bawa Akan Abinda Ya Mutu Akansa.🌹🌹_ Muslim. *▶️Ibnu Katheer R.A yace : Zunubai da sa6o suna tozarta bawa a lokacin mutuwa, tare da tozartawar shaidan, sai abin ya yimasa yawa,ga kuma raunin imani, sai a sami mummunar cikawa.*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 117 المشاهدات 0 التقييمات
  • *☘️Ya Allah, Ka Karɓi Ibadar Azumin mu Da Tsayuwar mu🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Mai azumi yana da farinciki guda biyu : Farinciki lokacin buda baki, da farinciki lokacin haduwa da Ubangijinsa, bashin bakinsa ya fi soyuwa a wajan Allah sama da qamshin turaren miski.🌹🌹_

    Muslim
    *☘️Ya Allah, Ka Karɓi Ibadar Azumin mu Da Tsayuwar mu🤲* _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Mai azumi yana da farinciki guda biyu : Farinciki lokacin buda baki, da farinciki lokacin haduwa da Ubangijinsa, bashin bakinsa ya fi soyuwa a wajan Allah sama da qamshin turaren miski.🌹🌹_ Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 132 المشاهدات 0 التقييمات
  • ━━━━━━━━━━━━━━━━━━
    🕌 BARKAN MU DA JUMA’A 🕌
    ━━━━━━━━━━━━━━━━━━
    *ADDU’A GA MASU TAIMAKAWA CIYARWAR WATAN RAMADAN*

    Ya Allah, a wannan rana ta Juma’a mai albarka, muna roƙonka Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alkhairi mai yawa.

    Ya Allah, duk wanda ya bayar da wani abu domin a ciyar da masu azumi, Ka ba shi ladan azumi kamar na wanda ya yi azumin, ba tare da ka rage wa mai azumi ladansa ba.

    Ya Allah, Ka yalwata arziƙi, Ka sanya albarka a cikin dukiyoyinsu da iyalansu.

    Ka gafarta musu zunubansu, Ka biya musu bukatunsu, Ka sauƙaƙa musu duk wata damuwa.

    Ya Allah, Ka karɓi ibadunsu, Ka saka musu da Aljannatul Firdausi.

    Wanda Bai Samu Damar Taimakawa Ba, Allah Kabashi lkon Taimakawa.

    🤲 Allahumma Ameen

    ━━━━━━━━━━━━━━━━━━
    ━━━━━━━━━━━━━━━━━━ 🕌 BARKAN MU DA JUMA’A 🕌 ━━━━━━━━━━━━━━━━━━ *ADDU’A GA MASU TAIMAKAWA CIYARWAR WATAN RAMADAN* Ya Allah, a wannan rana ta Juma’a mai albarka, muna roƙonka Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alkhairi mai yawa. Ya Allah, duk wanda ya bayar da wani abu domin a ciyar da masu azumi, Ka ba shi ladan azumi kamar na wanda ya yi azumin, ba tare da ka rage wa mai azumi ladansa ba. Ya Allah, Ka yalwata arziƙi, Ka sanya albarka a cikin dukiyoyinsu da iyalansu. Ka gafarta musu zunubansu, Ka biya musu bukatunsu, Ka sauƙaƙa musu duk wata damuwa. Ya Allah, Ka karɓi ibadunsu, Ka saka musu da Aljannatul Firdausi. Wanda Bai Samu Damar Taimakawa Ba, Allah Kabashi lkon Taimakawa. 🤲 Allahumma Ameen ━━━━━━━━━━━━━━━━━━
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 135 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    1️⃣0️⃣

    🌹🌹An kar6o daga ibn abbas R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance mafi alkhairin mutane hatta ta wajan kyauta, amma kyautarsa tana qaruwa a watan ramadan, haqiqa mala'ika jibrilu yana zuwa su hadu da shi, sai ya yimasa karatun alqur'ani, a watan ramadan na kowace shekara har watan ya fita, a duk sanda jibrilu yazo, ma'aiki S.A.W yakan zama mai yawan kyauta sama da sakakkiyar iska wadda aka aiko.🌹🌹

    Muslim
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 1️⃣0️⃣ 🌹🌹An kar6o daga ibn abbas R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance mafi alkhairin mutane hatta ta wajan kyauta, amma kyautarsa tana qaruwa a watan ramadan, haqiqa mala'ika jibrilu yana zuwa su hadu da shi, sai ya yimasa karatun alqur'ani, a watan ramadan na kowace shekara har watan ya fita, a duk sanda jibrilu yazo, ma'aiki S.A.W yakan zama mai yawan kyauta sama da sakakkiyar iska wadda aka aiko.🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 132 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🔲SUNNAH NE MUTUM YAYI GAGGAWA WAJAN YIN BUDA BAKI, MUTUQARDAI LOKACIN YA YI🔲

    🌹🌹Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹

    Bukhari Da Muslim
    🔲SUNNAH NE MUTUM YAYI GAGGAWA WAJAN YIN BUDA BAKI, MUTUQARDAI LOKACIN YA YI🔲 🌹🌹Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹 Bukhari Da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 550 المشاهدات 0 التقييمات
  • ☘️Ya Ubangiji Ka Yi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲

    🌹🌹An kar6o daga Amr bnl Ãs R.A, haqiqa Annabi S.A.W yace : Abinda ya banbanta tsakanin azuminmu da azumin ma'abota littafi, shi ne cin abincin sahur.🌹🌹

    Muslim.
    ☘️Ya Ubangiji Ka Yi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲 🌹🌹An kar6o daga Amr bnl Ãs R.A, haqiqa Annabi S.A.W yace : Abinda ya banbanta tsakanin azuminmu da azumin ma'abota littafi, shi ne cin abincin sahur.🌹🌹 Muslim.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 130 المشاهدات 0 التقييمات
  • *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA🟤*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda bai bar yin zancen qire ba, da kuma yin aiki da shi, to fa Allah ba ya buqatar ya bar abincinsa da abin shansa.🌹🌹_

    Bukhari.
    *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA🟤* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda bai bar yin zancen qire ba, da kuma yin aiki da shi, to fa Allah ba ya buqatar ya bar abincinsa da abin shansa.🌹🌹_ Bukhari.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 130 المشاهدات 0 التقييمات
  • _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 674 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa