• Ina zaune ina jiran a kawo abinci a parlor, kawai sai naji ihu daga maƙwabta ana: Taimako! Taimako!! Taimako!!! Maciji 🐍 a gida nah... 😳😳🙆...

    Nayi wuf na shiga gidan da wani ƙaton itace a hannu nah. Ina shiga ɗakin matar gidan naga wani ƙaton Maciji yana kallo nah, sai kuwa ga sauran maƙwabta sun iso suma kowa da sanda a hannun shi zamu kashe Maciji 🐍

    Duk sai muka fara ihu a tare muna cewa: "yau Maciji kwanan ka ya ƙare, dan iska kawai"....

    Ina son nuna cewa ni jarumi ne a unguwar, sai nayi maza na fara kai wa macijin 🐍 duka. Nan fa naga ya waigo ni da jajayen idanu..

    Sai na cewa sauran maƙwabtan... : "ku tsaya zamu buge shi a tare bayan na irga 3.... Na fara 1, 2. 3.go... ɗif kawai sai NEPA suka ɗauke wuta Ɗaki yayi duhu dulum. 😂...

    Zo Kaga yadda ake take take a ɗakin. Mafi munin ma shine duk cikin mu babu wanda ya tuna ina ƙofar ɗakin yake... Dani da sauran maƙwabtan duk muna tsalle tsalle kamar masu rawar gala saboda bamu san ko macijin yana kusa damu ba... Wasu suka hau kujera wasu kuma suka hau center table. Ni dai na tsinci kaina a saman wata freezer da Sanda ta a hannu.
    Muna ta dukan juna da sanduna mun ɗauka macijin 🐍 ne. Idan wani cikin kuskure ya taɓa Ɗan'uwan shi sai dai kaji ya kai sanda gau😂😂😂
    Ina tsaye a saman freezer, Bayan Wasu seconds wani abu mai laushi ya taɓa sangalali nah, ban ɓata lokaci ba wajen kai sanda. Sai naji wani yana ihu yana "Wayyo Allah keya ta! waye ya buge ni?". Nan fa na gane ashe mutum na jibgawa sanda.... Ina ƙoƙarin bin inda naji muryar domin bawa wanda na buga haƙuri, saina zame na faɗo daga freezer ɗin, hannuna ya taɓa wani abu kamar guiwar wani.... Nan fa naji wata ƙatuwar sanda ta sauƙa a hannuna. Nanfa nima nace "wayyo Allah waye ya buge ni"... Sai naji muryar wani makwabcin mu police yace: "no vex na me, I think say na snake 🐍 touch me" 😂😂

    😂Bayan mintuna kaɗan sai ga wuta ta dawo, haske kota ina. Waiga wa da zanyi saina hangi Salisu Salisu Binni a maƙale a jikin fankar sama yana reto.🤣🤣
    Ina zaune ina jiran a kawo abinci a parlor, kawai sai naji ihu daga maƙwabta ana: Taimako! Taimako!! Taimako!!! Maciji 🐍 a gida nah... 😳😳🙆... Nayi wuf na shiga gidan da wani ƙaton itace a hannu nah. Ina shiga ɗakin matar gidan naga wani ƙaton Maciji yana kallo nah, sai kuwa ga sauran maƙwabta sun iso suma kowa da sanda a hannun shi zamu kashe Maciji 🐍 Duk sai muka fara ihu a tare muna cewa: "yau Maciji kwanan ka ya ƙare, dan iska kawai".... Ina son nuna cewa ni jarumi ne a unguwar, sai nayi maza na fara kai wa macijin 🐍 duka. Nan fa naga ya waigo ni da jajayen idanu.. Sai na cewa sauran maƙwabtan... : "ku tsaya zamu buge shi a tare bayan na irga 3.... Na fara 1, 2. 3.go... ɗif kawai sai NEPA suka ɗauke wuta Ɗaki yayi duhu dulum. 😂... Zo Kaga yadda ake take take a ɗakin. Mafi munin ma shine duk cikin mu babu wanda ya tuna ina ƙofar ɗakin yake... Dani da sauran maƙwabtan duk muna tsalle tsalle kamar masu rawar gala saboda bamu san ko macijin yana kusa damu ba... Wasu suka hau kujera wasu kuma suka hau center table. Ni dai na tsinci kaina a saman wata freezer da Sanda ta a hannu. Muna ta dukan juna da sanduna mun ɗauka macijin 🐍 ne. Idan wani cikin kuskure ya taɓa Ɗan'uwan shi sai dai kaji ya kai sanda gau😂😂😂 Ina tsaye a saman freezer, Bayan Wasu seconds wani abu mai laushi ya taɓa sangalali nah, ban ɓata lokaci ba wajen kai sanda. Sai naji wani yana ihu yana "Wayyo Allah keya ta! waye ya buge ni?". Nan fa na gane ashe mutum na jibgawa sanda.... Ina ƙoƙarin bin inda naji muryar domin bawa wanda na buga haƙuri, saina zame na faɗo daga freezer ɗin, hannuna ya taɓa wani abu kamar guiwar wani.... Nan fa naji wata ƙatuwar sanda ta sauƙa a hannuna. Nanfa nima nace "wayyo Allah waye ya buge ni"... Sai naji muryar wani makwabcin mu police yace: "no vex na me, I think say na snake 🐍 touch me" 😂😂 😂Bayan mintuna kaɗan sai ga wuta ta dawo, haske kota ina. Waiga wa da zanyi saina hangi Salisu Salisu Binni a maƙale a jikin fankar sama yana reto.🤣🤣
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 172 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 167 Views 0 Reviews
  • Dear. Dr. Halima 📩
    Wherever people gather, your good character, honesty, and kindness are always praised. This is why you continue to earn a special place in the hearts of many. To you, leadership is not just about position; it is about service and responsibility to the people.
    Dear. Dr. Halima 📩 Wherever people gather, your good character, honesty, and kindness are always praised. This is why you continue to earn a special place in the hearts of many. To you, leadership is not just about position; it is about service and responsibility to the people.
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 890 Views 0 Reviews
  • Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah
    Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah Astagafirullah
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 449 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 421 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 406 Views 0 Reviews
  • ⚽⚽⚽⚽
    ⚽⚽⚽⚽
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 119 Views 0 Reviews
  • ⚽⚽⚽
    ⚽⚽⚽
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 131 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 157 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 146 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa