• Love
    1
    0 Comments 0 Shares 143 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 150 Views 0 Reviews
  • Alahamdulilah alahamdulilah alahamdulilah
    Alahamdulilah alahamdulilah alahamdulilah
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 409 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 408 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 398 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 394 Views 0 Reviews
  • TSARABAR MAI AZUMI NA YAMMA🌸🌙
    Daga Abu Dharr 🌷(RA)🌷 ya ce: Manzon Allah 💓{ﷺ}💓 ya ce: Duk wanda ya tsaya tare da liman har sai liman ya gama (ya sallame), za a rubuta masa ladan tsayuwar dare gaba ɗaya🌹

    [ƘARIN HASKE]
    Ma’anar ya tsaya tare da liman: wato ya yi sallar tareeh (ko qiyamul-layl) tare da liman a cikin jam’i, bai bar masallaci ba, bai yanke ba, har sai liman ya kammala sallar gaba ɗaya.🌙

    Har sai liman ya gama: Ma’ana: har sai liman ya yi sallama ta ƙarshe. Idan mutum ya fita kafin liman ya kammala, bai samu cikakken ladan da aka ambata a hadisin ba.🌙

    Za a rubuta masa ladan tsayuwar dare:Wannan falala ce mai girma daga Allah. Ko da bai yi dukkan dare yana sallah ba, amma saboda ya tsaya tare da liman har ƙarshe, Allah zai ba shi ladan kamar ya yi sallar dare gaba ɗaya.🌙

    Wannan yana nuna: Girman ladan sallar jam’i.
    Muhimmancin kammala salla tare da liman.
    Sauƙin rahamar Allah ga bayinsa.🌙

    Ga darussan da ke cikin hadisin: falalar sallar Tare a Ramadan, Kar a gaggauta fita idan liman bai gama ba, Yana ƙarfafa haɗin kai da juriya a ibada, Allah yana ba da lada mai yawan gaske ga ƙaramin aiki idan an yi shi da niyya da kuma ikhlasi.🌙

    ALLAH YA DATAR DA MU DA FALALARSA✨🤲🏿
    TSARABAR MAI AZUMI NA YAMMA🌸🌙 Daga Abu Dharr 🌷(RA)🌷 ya ce: Manzon Allah 💓{ﷺ}💓 ya ce: Duk wanda ya tsaya tare da liman har sai liman ya gama (ya sallame), za a rubuta masa ladan tsayuwar dare gaba ɗaya🌹 [ƘARIN HASKE] Ma’anar ya tsaya tare da liman: wato ya yi sallar tareeh (ko qiyamul-layl) tare da liman a cikin jam’i, bai bar masallaci ba, bai yanke ba, har sai liman ya kammala sallar gaba ɗaya.🌙 Har sai liman ya gama: Ma’ana: har sai liman ya yi sallama ta ƙarshe. Idan mutum ya fita kafin liman ya kammala, bai samu cikakken ladan da aka ambata a hadisin ba.🌙 Za a rubuta masa ladan tsayuwar dare:Wannan falala ce mai girma daga Allah. Ko da bai yi dukkan dare yana sallah ba, amma saboda ya tsaya tare da liman har ƙarshe, Allah zai ba shi ladan kamar ya yi sallar dare gaba ɗaya.🌙 Wannan yana nuna: Girman ladan sallar jam’i. Muhimmancin kammala salla tare da liman. Sauƙin rahamar Allah ga bayinsa.🌙 Ga darussan da ke cikin hadisin: falalar sallar Tare a Ramadan, Kar a gaggauta fita idan liman bai gama ba, Yana ƙarfafa haɗin kai da juriya a ibada, Allah yana ba da lada mai yawan gaske ga ƙaramin aiki idan an yi shi da niyya da kuma ikhlasi.🌙 ALLAH YA DATAR DA MU DA FALALARSA✨🤲🏿
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 109 Views 0 Reviews
  • HALIN MAGABATA ACIKIN WATAN RAMADHAN 1⃣5⃣

    Ibnu Baddal Allah ya masa rahama yana cewa "Duk wanda ya kasance yanada tarin zunubai kuma yanason Allah ya share masa su batare da yasha wahala ba to ya lizimci zama awurin da yayi sallah saboda mala'iku su yawaita yimasa addua da nema masa gafara, saboda adduarsu anasa ran Allah ya karba".

    شرح صحيح البخاري ٢/٩٥
    HALIN MAGABATA ACIKIN WATAN RAMADHAN 1⃣5⃣ Ibnu Baddal Allah ya masa rahama yana cewa "Duk wanda ya kasance yanada tarin zunubai kuma yanason Allah ya share masa su batare da yasha wahala ba to ya lizimci zama awurin da yayi sallah saboda mala'iku su yawaita yimasa addua da nema masa gafara, saboda adduarsu anasa ran Allah ya karba". شرح صحيح البخاري ٢/٩٥
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 157 Views 0 Reviews
  • Assalamu alaikum warahmatullah.
    13/09/1447.
    Rayuwa ba tabbas ba ce.

    Allah Maɗaukaki Ya faɗa a cikin Al-Qur'an:

    > “Kowace rai mai ɗanɗanar mutuwa ce.” (Āl ‘Imrān: 185)



    Rayuwa hanya ce, ba ita ce manufa ba. Mutum yana kwana lafiya, ya wayi gari ba shi. Wani yana da ƙarfi yau, gobe ya zama labari. Wannan shi ne hakikanin duniya.

    Babban malami Ibn al-Qayyim ya ce:

    > “Duniya mafarki ce, mutuwa ce farkawa; mutane suna barci, idan suka mutu sai su farka.”



    Kuma Al-Hasan al-Basri ya ce:

    > “Ya kai ɗan Adam, kai kwanaki ne; duk ranar da ta tafi, wani ɓangare naka ya tafi.”



    Saboda haka:

    Kada mu dogara da tsawon rai.

    Kada mu jinkirta tuba.

    Kada mu raina ibada ko kyautatawa.


    Rayuwa ba tabbas ba ce, amma mutuwa tabbas ce.
    Mai hankali shi ne wanda ya tanadi lahirarsa tun yana raye.

    Allah Ya sa mu cikin masu tuna mutuwa, masu gyara ayyuka kafin lokaci ya kure. 🤲
    Assalamu alaikum warahmatullah. 13/09/1447. Rayuwa ba tabbas ba ce. Allah Maɗaukaki Ya faɗa a cikin Al-Qur'an: > “Kowace rai mai ɗanɗanar mutuwa ce.” (Āl ‘Imrān: 185) Rayuwa hanya ce, ba ita ce manufa ba. Mutum yana kwana lafiya, ya wayi gari ba shi. Wani yana da ƙarfi yau, gobe ya zama labari. Wannan shi ne hakikanin duniya. Babban malami Ibn al-Qayyim ya ce: > “Duniya mafarki ce, mutuwa ce farkawa; mutane suna barci, idan suka mutu sai su farka.” Kuma Al-Hasan al-Basri ya ce: > “Ya kai ɗan Adam, kai kwanaki ne; duk ranar da ta tafi, wani ɓangare naka ya tafi.” Saboda haka: Kada mu dogara da tsawon rai. Kada mu jinkirta tuba. Kada mu raina ibada ko kyautatawa. Rayuwa ba tabbas ba ce, amma mutuwa tabbas ce. Mai hankali shi ne wanda ya tanadi lahirarsa tun yana raye. Allah Ya sa mu cikin masu tuna mutuwa, masu gyara ayyuka kafin lokaci ya kure. 🤲
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 112 Views 0 Reviews
  • *Ya Allah! Muna roƙon Ka natsuwar zuciya da kwanciyar hankali da arziki ta inda ba mu yi tsammani ba. Ya Allah Ka azurta mu da rayuwa wadda take cike da ambaton Ka da gode maKa da kyautata ibada gare Ka. Allah Ka azurta mu da addu'ar da ba a mayarwa, da arzikin da baya ƙarewa, da rahamar da ba ta yankewa, da ni'imar da ba ta ƙarewa. Allah Ka tsare mutuncinmu da imaninmu da zuriyarmu da masoyanmu. Ya Rahman.*

    _©By Zauren Hikimomin Malaman Sunnah🖋️_
    *Ya Allah! Muna roƙon Ka natsuwar zuciya da kwanciyar hankali da arziki ta inda ba mu yi tsammani ba. Ya Allah Ka azurta mu da rayuwa wadda take cike da ambaton Ka da gode maKa da kyautata ibada gare Ka. Allah Ka azurta mu da addu'ar da ba a mayarwa, da arzikin da baya ƙarewa, da rahamar da ba ta yankewa, da ni'imar da ba ta ƙarewa. Allah Ka tsare mutuncinmu da imaninmu da zuriyarmu da masoyanmu. Ya Rahman.* _©By Zauren Hikimomin Malaman Sunnah🖋️_
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 521 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa