TSARABAR MAI AZUMI NA YAMMA🌸🌙
Daga Abu Dharr 🌷(RA)🌷 ya ce: Manzon Allah 💓{ﷺ}💓 ya ce: Duk wanda ya tsaya tare da liman har sai liman ya gama (ya sallame), za a rubuta masa ladan tsayuwar dare gaba ɗaya🌹

[ƘARIN HASKE]
Ma’anar ya tsaya tare da liman: wato ya yi sallar tareeh (ko qiyamul-layl) tare da liman a cikin jam’i, bai bar masallaci ba, bai yanke ba, har sai liman ya kammala sallar gaba ɗaya.🌙

Har sai liman ya gama: Ma’ana: har sai liman ya yi sallama ta ƙarshe. Idan mutum ya fita kafin liman ya kammala, bai samu cikakken ladan da aka ambata a hadisin ba.🌙

Za a rubuta masa ladan tsayuwar dare:Wannan falala ce mai girma daga Allah. Ko da bai yi dukkan dare yana sallah ba, amma saboda ya tsaya tare da liman har ƙarshe, Allah zai ba shi ladan kamar ya yi sallar dare gaba ɗaya.🌙

Wannan yana nuna: Girman ladan sallar jam’i.
Muhimmancin kammala salla tare da liman.
Sauƙin rahamar Allah ga bayinsa.🌙

Ga darussan da ke cikin hadisin: falalar sallar Tare a Ramadan, Kar a gaggauta fita idan liman bai gama ba, Yana ƙarfafa haɗin kai da juriya a ibada, Allah yana ba da lada mai yawan gaske ga ƙaramin aiki idan an yi shi da niyya da kuma ikhlasi.🌙

ALLAH YA DATAR DA MU DA FALALARSA✨🤲🏿
TSARABAR MAI AZUMI NA YAMMA🌸🌙 Daga Abu Dharr 🌷(RA)🌷 ya ce: Manzon Allah 💓{ﷺ}💓 ya ce: Duk wanda ya tsaya tare da liman har sai liman ya gama (ya sallame), za a rubuta masa ladan tsayuwar dare gaba ɗaya🌹 [ƘARIN HASKE] Ma’anar ya tsaya tare da liman: wato ya yi sallar tareeh (ko qiyamul-layl) tare da liman a cikin jam’i, bai bar masallaci ba, bai yanke ba, har sai liman ya kammala sallar gaba ɗaya.🌙 Har sai liman ya gama: Ma’ana: har sai liman ya yi sallama ta ƙarshe. Idan mutum ya fita kafin liman ya kammala, bai samu cikakken ladan da aka ambata a hadisin ba.🌙 Za a rubuta masa ladan tsayuwar dare:Wannan falala ce mai girma daga Allah. Ko da bai yi dukkan dare yana sallah ba, amma saboda ya tsaya tare da liman har ƙarshe, Allah zai ba shi ladan kamar ya yi sallar dare gaba ɗaya.🌙 Wannan yana nuna: Girman ladan sallar jam’i. Muhimmancin kammala salla tare da liman. Sauƙin rahamar Allah ga bayinsa.🌙 Ga darussan da ke cikin hadisin: falalar sallar Tare a Ramadan, Kar a gaggauta fita idan liman bai gama ba, Yana ƙarfafa haɗin kai da juriya a ibada, Allah yana ba da lada mai yawan gaske ga ƙaramin aiki idan an yi shi da niyya da kuma ikhlasi.🌙 ALLAH YA DATAR DA MU DA FALALARSA✨🤲🏿
Love
1
0 Comments 0 Shares 110 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa