TSARABAR MAI AZUMI NA YAMMAđžđ
Daga Abu Dharr đ·(RA)đ· ya ce: Manzon Allah đ{ï·ș}đ ya ce: Duk wanda ya tsaya tare da liman har sai liman ya gama (ya sallame), za a rubuta masa ladan tsayuwar dare gaba Éayađč
[ÆARIN HASKE]
Ma’anar ya tsaya tare da liman: wato ya yi sallar tareeh (ko qiyamul-layl) tare da liman a cikin jam’i, bai bar masallaci ba, bai yanke ba, har sai liman ya kammala sallar gaba Éaya.đ
Har sai liman ya gama: Ma’ana: har sai liman ya yi sallama ta Æarshe. Idan mutum ya fita kafin liman ya kammala, bai samu cikakken ladan da aka ambata a hadisin ba.đ
Za a rubuta masa ladan tsayuwar dare:Wannan falala ce mai girma daga Allah. Ko da bai yi dukkan dare yana sallah ba, amma saboda ya tsaya tare da liman har Æarshe, Allah zai ba shi ladan kamar ya yi sallar dare gaba Éaya.đ
Wannan yana nuna: Girman ladan sallar jam’i.
Muhimmancin kammala salla tare da liman.
SauÆin rahamar Allah ga bayinsa.đ
Ga darussan da ke cikin hadisin: falalar sallar Tare a Ramadan, Kar a gaggauta fita idan liman bai gama ba, Yana Æarfafa haÉin kai da juriya a ibada, Allah yana ba da lada mai yawan gaske ga Æaramin aiki idan an yi shi da niyya da kuma ikhlasi.đ
ALLAH YA DATAR DA MU DA FALALARSAâšđ€Čđż