• *Manzon Allah ﷺ ya ce:*

    > “Sadaka tana kawar da laifi kamar yadda ruwa ke kashe wuta.”
    (Tirmidhi)

    Ku yi tunani! Duk wanda ya yi ta, yiwa talaka, maraya, marar galihu, ko mai bukata, to Allah Zai maye masa, kuma zai tsare masa daraja a duniya da lahira.

    Ya ku bayin Allah!
    _Ku yi ƙoƙari ku tsarkake dukiyarku ta hanyar sadaka, ku bayar da niyya mai tsabta, ku tuna cewa kowane kudi da aka bayar domin Allah ba zai gushe ba—domin Allah Yana ganin komai, kuma Shi Mai lada ne mai yawa._

    A ƙarshe, muna roƙon Allah Ya sanya mu daga masu bayar da sadaka cikin gaskiya da niyya, Ya tsarkake dukiyarmu, Ya albarkace mu da abin da muka bayar, Ya karɓi sadakar mu, domin Shi Mai yawan gafara ne, Mai jin ƙai.

    `Mudage da kokarin taimakawa.`

    Wanda bai samu damar taimakawa ba, Allah Ya ba shi ikon taimakawa.

    *Account Number:* 7013349737
    *Account Name:* Mustapha Salisu
    *Bank Name:* SmartCash

    Allah Ubangiji Ya saka da alheri, Ya ba da iko da yalwar arziki. Ameen. 🤲🏼
    *Manzon Allah ﷺ ya ce:* > “Sadaka tana kawar da laifi kamar yadda ruwa ke kashe wuta.” (Tirmidhi) Ku yi tunani! Duk wanda ya yi ta, yiwa talaka, maraya, marar galihu, ko mai bukata, to Allah Zai maye masa, kuma zai tsare masa daraja a duniya da lahira. Ya ku bayin Allah! _Ku yi ƙoƙari ku tsarkake dukiyarku ta hanyar sadaka, ku bayar da niyya mai tsabta, ku tuna cewa kowane kudi da aka bayar domin Allah ba zai gushe ba—domin Allah Yana ganin komai, kuma Shi Mai lada ne mai yawa._ A ƙarshe, muna roƙon Allah Ya sanya mu daga masu bayar da sadaka cikin gaskiya da niyya, Ya tsarkake dukiyarmu, Ya albarkace mu da abin da muka bayar, Ya karɓi sadakar mu, domin Shi Mai yawan gafara ne, Mai jin ƙai. `Mudage da kokarin taimakawa.` Wanda bai samu damar taimakawa ba, Allah Ya ba shi ikon taimakawa. *Account Number:* 7013349737 *Account Name:* Mustapha Salisu *Bank Name:* SmartCash Allah Ubangiji Ya saka da alheri, Ya ba da iko da yalwar arziki. Ameen. 🤲🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 168 Views 0 Reviews
  • In zaka shekara dubu duk sallar da za'ayi dakai ake kuma a sahun gaba kakeyi, amma in matsala ta taso zaka tafi wurin boka ko wani abu da yake na shirka, to wannan Sallolin da kake aikin banza kakeyi.

    Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ( Hafizahullah )

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    In zaka shekara dubu duk sallar da za'ayi dakai ake kuma a sahun gaba kakeyi, amma in matsala ta taso zaka tafi wurin boka ko wani abu da yake na shirka, to wannan Sallolin da kake aikin banza kakeyi. Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ( Hafizahullah ) `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 158 Views 0 Reviews
  • *MAI AZUMI KAYI ADDU'A.*

    Yana daga cikin ladabin bawa nagari mai azumi shi ne: yawaita yin addu'ar Allah ta'ala ya karɓi azuminsa, ya sanya shi daga cikin bayin da yake ƴan'tawa a cikin wannan wata mai albarka na ramadana, ya kuma nesanta shi daga cikin gafalallu masu asara.

    Kada kayi wasa da yin addu'a a rayuwarka musamman a cikin azumin nan, ka roƙi Allah ya gafarta maka, yayi maka albarka.

    Kada kayi wasa da addu'a a rayuwarka, musamman a irin wannan lokaci mai tsada da daraja, ya kasance koda yaushe bakinka a cikin yanayi na addu'a da ambaton Allah yake.

    Kayi addu'a da kyakkyawan yaƙi da tawassili da azumi ko ibadar da kakeyi, da sannu Allah ta'ala zai amshi dua'inka.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *MAI AZUMI KAYI ADDU'A.* Yana daga cikin ladabin bawa nagari mai azumi shi ne: yawaita yin addu'ar Allah ta'ala ya karɓi azuminsa, ya sanya shi daga cikin bayin da yake ƴan'tawa a cikin wannan wata mai albarka na ramadana, ya kuma nesanta shi daga cikin gafalallu masu asara. Kada kayi wasa da yin addu'a a rayuwarka musamman a cikin azumin nan, ka roƙi Allah ya gafarta maka, yayi maka albarka. Kada kayi wasa da addu'a a rayuwarka, musamman a irin wannan lokaci mai tsada da daraja, ya kasance koda yaushe bakinka a cikin yanayi na addu'a da ambaton Allah yake. Kayi addu'a da kyakkyawan yaƙi da tawassili da azumi ko ibadar da kakeyi, da sannu Allah ta'ala zai amshi dua'inka. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
  • Namijin kwarai shike mayar da matarsa sarauniya a cikin sauran mataye, shike sawa tana alfahari dashi a duk inda tashiga a cikin rayuwar ta, da ita da yaran ta.

    Duk cikakken namiji mai zurfin tunani da kuma aiki dashi, baya wulakanta mace yakan girmama mace,baya daga cikin jinsin wasu mazan masu gallazawa iyalan su,baya daga cikin wasu mazan masu dukan iyalan su, baya daga cikin wasu mazan masu maida mata bayi,baya daga cikin wasu mazan masu kuntata masu har ma 'ya'yan sa.

    Shi namijin kwarai cike yake da kamala da haiba,kokarin sa yadda zaisa mace tayi fara'a,kokarin sa yadda zaisa iyalansa farin ciki.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Namijin kwarai shike mayar da matarsa sarauniya a cikin sauran mataye, shike sawa tana alfahari dashi a duk inda tashiga a cikin rayuwar ta, da ita da yaran ta. Duk cikakken namiji mai zurfin tunani da kuma aiki dashi, baya wulakanta mace yakan girmama mace,baya daga cikin jinsin wasu mazan masu gallazawa iyalan su,baya daga cikin wasu mazan masu dukan iyalan su, baya daga cikin wasu mazan masu maida mata bayi,baya daga cikin wasu mazan masu kuntata masu har ma 'ya'yan sa. Shi namijin kwarai cike yake da kamala da haiba,kokarin sa yadda zaisa mace tayi fara'a,kokarin sa yadda zaisa iyalansa farin ciki. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 151 Views 0 Reviews
  • Dan uwa, kada ƙaramin zunubi ya sa ka manta da girman wanda ka saba wa, duk wanda ya nemi gafara zai same ta.

    *Astagfurullah!*
    *Astagfurullah!*
    Dan uwa, kada ƙaramin zunubi ya sa ka manta da girman wanda ka saba wa, duk wanda ya nemi gafara zai same ta. *Astagfurullah!* *Astagfurullah!*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 163 Views 0 Reviews
  • *RAMADAN MUBARAK.*

    Ka ɗabi'antar da rayuwarka irin ɗabi'a ta masu azumi na farko, ka kasance bawa nagari, kayi koyi da mutanen kirki salihan bayi, ka guji dukkanin abin da ka iya gurɓata maka azuminka, ka kasance kana aikata dukkanin wani abu da kasan zai iya janyo maka rahamar Allah a cikin watan ramadana ɗin nan, tsammaninka kada ka kasance daga cikin asararru da ake turmuza hancinsu a cikin wannan wata"
    -
    "Da yawa suna yin sakaci da wannan watan da Allah ta'ala ya ni'imtamu dashi ta hanyar rashin mayar da hankali wajen aikata aiyuka na ƙwarai waɗanda zasu daɗa kusantamu da Allah ta'ala"
    -
    "Manyan bayin Allah da suka shuɗe murna sosai suga Allah ya kawo su cikin wannan watan don su mayar da hankalinsu ɗari bisa ɗari wajen bautar Allah da kyautatawa bayinsa, sukan ƙauracewa dukkanin abin da suka san zai shagaltar dasu daga bauta da aiyukan alkhairi.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *RAMADAN MUBARAK.* Ka ɗabi'antar da rayuwarka irin ɗabi'a ta masu azumi na farko, ka kasance bawa nagari, kayi koyi da mutanen kirki salihan bayi, ka guji dukkanin abin da ka iya gurɓata maka azuminka, ka kasance kana aikata dukkanin wani abu da kasan zai iya janyo maka rahamar Allah a cikin watan ramadana ɗin nan, tsammaninka kada ka kasance daga cikin asararru da ake turmuza hancinsu a cikin wannan wata" - "Da yawa suna yin sakaci da wannan watan da Allah ta'ala ya ni'imtamu dashi ta hanyar rashin mayar da hankali wajen aikata aiyuka na ƙwarai waɗanda zasu daɗa kusantamu da Allah ta'ala" - "Manyan bayin Allah da suka shuɗe murna sosai suga Allah ya kawo su cikin wannan watan don su mayar da hankalinsu ɗari bisa ɗari wajen bautar Allah da kyautatawa bayinsa, sukan ƙauracewa dukkanin abin da suka san zai shagaltar dasu daga bauta da aiyukan alkhairi. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 572 Views 0 Reviews
  • *Barkammu da shan ruwa yan uwana masu albarka*

    Muyi addu’a, muyi yakini, mu jira lokacin Allah. Wallahi babu wata addu’a da take lalacewa a wajen Allah.

    Allah Ya ce: Ku roke Ni, Zan amsa muku.
    (Qur'an 40:60)

    Idan amsa ta jinkirta, ka sani alheri ne ke ciki. Kada ka gaji, kada ka yanke kauna lokacin Allah shi yafi naka kyau.

    Allah yasa mu kasance cikin masu hakuri da yakini Ameen 🤲🏼 Ya Allah.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *Barkammu da shan ruwa yan uwana masu albarka* Muyi addu’a, muyi yakini, mu jira lokacin Allah. Wallahi babu wata addu’a da take lalacewa a wajen Allah. Allah Ya ce: Ku roke Ni, Zan amsa muku. (Qur'an 40:60) Idan amsa ta jinkirta, ka sani alheri ne ke ciki. Kada ka gaji, kada ka yanke kauna lokacin Allah shi yafi naka kyau. Allah yasa mu kasance cikin masu hakuri da yakini Ameen 🤲🏼 Ya Allah. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 181 Views 0 Reviews
  • `AZUMIN QARAMIN YARO`

    ▪️Shi Azumi Akansa ba dole bane, har sai bayan ya girma, amma za a sakashi ya yi, daidai da yadda zai iya, dan ya koya kuma ya saba, ta hakane zai yimasa sauqi bayan girman ya zo.▪️

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `AZUMIN QARAMIN YARO` ▪️Shi Azumi Akansa ba dole bane, har sai bayan ya girma, amma za a sakashi ya yi, daidai da yadda zai iya, dan ya koya kuma ya saba, ta hakane zai yimasa sauqi bayan girman ya zo.▪️ `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 134 Views 0 Reviews
  • `SALLAR DARE`

    Tabbas idan kaji ana neman jajirtacce ko jajirtacciya to kawai na nuna mai sallar dare domin shidin jajirtacce ne.

    Allah yasamu aciki bayin sa nagri masu tashi cikin dare domin neman kusanci gare Ka Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `SALLAR DARE` Tabbas idan kaji ana neman jajirtacce ko jajirtacciya to kawai na nuna mai sallar dare domin shidin jajirtacce ne. Allah yasamu aciki bayin sa nagri masu tashi cikin dare domin neman kusanci gare Ka Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼 `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 126 Views 0 Reviews
  • Ya Allah! Muna roƙon Ka natsuwar zuciya da kwanciyar hankali da arziki ta inda ba mu yi tsammani ba.

    Ya Allah Ka azurta mu da rayuwa wadda take cike da ambaton Ka da gode maKa da kyautata ibada gare Ka.

    Allah Ka azurta mu da addu'ar da ba a mayarwa, da arzikin da baya ƙarewa, da rahamar da ba ta yankewa, da ni'imar da ba ta ƙarewa.

    Allah Ka tsare mutuncinmu da imaninmu da zuriyarmu da masoyanmu. Ya Rahman.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Ya Allah! Muna roƙon Ka natsuwar zuciya da kwanciyar hankali da arziki ta inda ba mu yi tsammani ba. Ya Allah Ka azurta mu da rayuwa wadda take cike da ambaton Ka da gode maKa da kyautata ibada gare Ka. Allah Ka azurta mu da addu'ar da ba a mayarwa, da arzikin da baya ƙarewa, da rahamar da ba ta yankewa, da ni'imar da ba ta ƙarewa. Allah Ka tsare mutuncinmu da imaninmu da zuriyarmu da masoyanmu. Ya Rahman. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 125 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa