Ya Allah! Muna roƙon Ka natsuwar zuciya da kwanciyar hankali da arziki ta inda ba mu yi tsammani ba.
Ya Allah Ka azurta mu da rayuwa wadda take cike da ambaton Ka da gode maKa da kyautata ibada gare Ka.
Allah Ka azurta mu da addu'ar da ba a mayarwa, da arzikin da baya ƙarewa, da rahamar da ba ta yankewa, da ni'imar da ba ta ƙarewa.
Allah Ka tsare mutuncinmu da imaninmu da zuriyarmu da masoyanmu. Ya Rahman.
`Mustapha Salisu`✍🏼