*RAMADAN MUBARAK.*
Ka ɗabi'antar da rayuwarka irin ɗabi'a ta masu azumi na farko, ka kasance bawa nagari, kayi koyi da mutanen kirki salihan bayi, ka guji dukkanin abin da ka iya gurɓata maka azuminka, ka kasance kana aikata dukkanin wani abu da kasan zai iya janyo maka rahamar Allah a cikin watan ramadana ɗin nan, tsammaninka kada ka kasance daga cikin asararru da ake turmuza hancinsu a cikin wannan wata"
-
"Da yawa suna yin sakaci da wannan watan da Allah ta'ala ya ni'imtamu dashi ta hanyar rashin mayar da hankali wajen aikata aiyuka na ƙwarai waɗanda zasu daɗa kusantamu da Allah ta'ala"
-
"Manyan bayin Allah da suka shuɗe murna sosai suga Allah ya kawo su cikin wannan watan don su mayar da hankalinsu ɗari bisa ɗari wajen bautar Allah da kyautatawa bayinsa, sukan ƙauracewa dukkanin abin da suka san zai shagaltar dasu daga bauta da aiyukan alkhairi.
`Mustapha Salisu`✍🏼