*MAI AZUMI KAYI ADDU'A.*
Yana daga cikin ladabin bawa nagari mai azumi shi ne: yawaita yin addu'ar Allah ta'ala ya karɓi azuminsa, ya sanya shi daga cikin bayin da yake ƴan'tawa a cikin wannan wata mai albarka na ramadana, ya kuma nesanta shi daga cikin gafalallu masu asara.
Kada kayi wasa da yin addu'a a rayuwarka musamman a cikin azumin nan, ka roƙi Allah ya gafarta maka, yayi maka albarka.
Kada kayi wasa da addu'a a rayuwarka, musamman a irin wannan lokaci mai tsada da daraja, ya kasance koda yaushe bakinka a cikin yanayi na addu'a da ambaton Allah yake.
Kayi addu'a da kyakkyawan yaƙi da tawassili da azumi ko ibadar da kakeyi, da sannu Allah ta'ala zai amshi dua'inka.
`Mustapha Salisu`✍🏼