• `Barka da shan ruwa ‘yan uwa 🍶🍉`

    Allah Ya haɗa zukatanmu a kan alheri, Ya albarkaci rayuwarmu, Ya karɓi dukkan ayyukanmu, Ya sa mu dace da rahamarsa da gafararsa. ✨🤲

    Allah Ya maimaita mana da alheri.

    `Mustapha Salisu ✍🏼`
    `Barka da shan ruwa ‘yan uwa 🍶🍉` Allah Ya haɗa zukatanmu a kan alheri, Ya albarkaci rayuwarmu, Ya karɓi dukkan ayyukanmu, Ya sa mu dace da rahamarsa da gafararsa. ✨🤲 Allah Ya maimaita mana da alheri. `Mustapha Salisu ✍🏼`
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 129 Views 0 Reviews
  • Ka kiyaye wannan lokacin, minti 5 kafin a sha ruwa, da minti 2 bayan an sha ruwa, kar kayi wasa da wannan lokacin. Lokacin amsar addu'a ne.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Ka kiyaye wannan lokacin, minti 5 kafin a sha ruwa, da minti 2 bayan an sha ruwa, kar kayi wasa da wannan lokacin. Lokacin amsar addu'a ne. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 131 Views 0 Reviews
  • Yardar mutane abu ne da ba ya samuwa.

    Yardar Allah kuwa abu ne da yake samuwa.

    Ka nemi abin da yake samuwa,
    Ka bar neman abin da ba ya samuwa.

    Idan ka sami yardar Allah, ka sami komai.

    Idan ka rasa yardar Allah, ka rasa komai.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Yardar mutane abu ne da ba ya samuwa. Yardar Allah kuwa abu ne da yake samuwa. Ka nemi abin da yake samuwa, Ka bar neman abin da ba ya samuwa. Idan ka sami yardar Allah, ka sami komai. Idan ka rasa yardar Allah, ka rasa komai. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 130 Views 0 Reviews
  • *TAMBAYA?*

    Malam idan mace tana al'ada kwanakin datakeyi sunwuce kuma bai dauke ba Yaya zatayi da salla da azumi?

    *AMSA!*

    Waalaikum salam.

    Idan kwana ɗaya ne ko biyu to duk yana cikin kwanakinta, zai zama yana mata wasa ne kamar yadda yazo a hadisin Nana A'ishah (Allah ya ƙara yarda da ita) karin ini ɗaya ko kwana ɗaya daga jinin al'ada yana cikin kwanakin ki, ba zakiyi tsarki ba har sai kin daina gani, idan kuma ya haura wannan adadin to ya zama na larura sai a dangana ga likitoci kuma ki cigaba da yin Sallah da azumi.

    Allah shine mafi sanin komai

    `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.`

    *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.*

    _Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *TAMBAYA?* Malam idan mace tana al'ada kwanakin datakeyi sunwuce kuma bai dauke ba Yaya zatayi da salla da azumi? *AMSA!* Waalaikum salam. Idan kwana ɗaya ne ko biyu to duk yana cikin kwanakinta, zai zama yana mata wasa ne kamar yadda yazo a hadisin Nana A'ishah (Allah ya ƙara yarda da ita) karin ini ɗaya ko kwana ɗaya daga jinin al'ada yana cikin kwanakin ki, ba zakiyi tsarki ba har sai kin daina gani, idan kuma ya haura wannan adadin to ya zama na larura sai a dangana ga likitoci kuma ki cigaba da yin Sallah da azumi. Allah shine mafi sanin komai `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.` *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.* _Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_ `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 130 Views 0 Reviews
  • *Addu'ar buɗe baki🥤🥘🥙*
    `ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ`

    Zahabaz-zama’u wabtallatil-‘urūqu wa thabatal-ajru in shā’ Allāh.

    Ma’ana: `Ƙishirwa ta tafi, jijiyoyi sun ji ruwa, kuma lada ya tabbata in sha Allah.`

    Mu yi addu'a, mu faɗawa Allah damuwar mu kafin mu sha ruwa sannan mu yawaita istigfari.

    Allah ta'aala ya karɓi Azumin mu.

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *Addu'ar buɗe baki🥤🥘🥙* `ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ` Zahabaz-zama’u wabtallatil-‘urūqu wa thabatal-ajru in shā’ Allāh. Ma’ana: `Ƙishirwa ta tafi, jijiyoyi sun ji ruwa, kuma lada ya tabbata in sha Allah.` Mu yi addu'a, mu faɗawa Allah damuwar mu kafin mu sha ruwa sannan mu yawaita istigfari. Allah ta'aala ya karɓi Azumin mu. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 Comments 0 Shares 134 Views 0 Reviews
  • *MACE MAI HAILA A WATAN RAMADANA?*

    ❣️"Mace mai haila zata iya yin kowace nau'in ibadah in banda sallah, azumi, kewaya ka'abah, da kuma yin i'itikafi a masallaci"

    ❣️"Babu wani laifi gameda mace mai haila tayi wa kanta ruq'yah ta hanyar karanta alƙur'ani, ko sauraron addu'oi, da zikirori waɗanda wajibai ne a musulunci, sannan kuma babu laifi ta karanta mus'hafi a matsayin da ba sai ta kai ga taɓa mus'hafin ba face sai da shamaki"
    IslamQA.info. Fatawa no 152742

    ❣️"Mace mai haila zata iya yin istigfãri, (neman gafarar Allah) ta hanyar maimaita faɗin A'stagfirullah!, (ina neman gafarar Allah), da kuma sauran addu'oin da suka tabbata acikin alƙur'ani da sunnah"

    ❣️"Zata iya yin addu'a, ta roƙi Allah dukkanin abu mai kyau da take buƙata anan duniya da kuma lahira, domin itama addu'a ai ibadah ce"

    "Manzon Allah ﷺ, yace: addu'a itama ibadah ce"
    Sunan Abi Dawud (1479)

    ❣️"Zata iya yin zikirori kamar faɗin: SubhanAllah, Wal-Hamdulillah, Wala-Ilaha-ilLallah, Alhamdulillah, da makamancin hakan, waɗanda suka tabbata a Qur'ani da sunnah.

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *MACE MAI HAILA A WATAN RAMADANA?* ❣️"Mace mai haila zata iya yin kowace nau'in ibadah in banda sallah, azumi, kewaya ka'abah, da kuma yin i'itikafi a masallaci" ❣️"Babu wani laifi gameda mace mai haila tayi wa kanta ruq'yah ta hanyar karanta alƙur'ani, ko sauraron addu'oi, da zikirori waɗanda wajibai ne a musulunci, sannan kuma babu laifi ta karanta mus'hafi a matsayin da ba sai ta kai ga taɓa mus'hafin ba face sai da shamaki" IslamQA.info. Fatawa no 152742 ❣️"Mace mai haila zata iya yin istigfãri, (neman gafarar Allah) ta hanyar maimaita faɗin A'stagfirullah!, (ina neman gafarar Allah), da kuma sauran addu'oin da suka tabbata acikin alƙur'ani da sunnah" ❣️"Zata iya yin addu'a, ta roƙi Allah dukkanin abu mai kyau da take buƙata anan duniya da kuma lahira, domin itama addu'a ai ibadah ce" "Manzon Allah ﷺ, yace: addu'a itama ibadah ce" Sunan Abi Dawud (1479) ❣️"Zata iya yin zikirori kamar faɗin: SubhanAllah, Wal-Hamdulillah, Wala-Ilaha-ilLallah, Alhamdulillah, da makamancin hakan, waɗanda suka tabbata a Qur'ani da sunnah. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
  • `TUNATARWA`

    Ya ku ‘yan uwa Musulmi, ku sani rayuwa tana da iyaka, kuma kowane rai zai dandani mutuwa. Abin da ya fi dacewa a gare mu shi ne mu ƙara kusanci da Allah Ta’ala ta hanyar ibada mai tsabta, yin addu’o’i, da nisantar da mu daga haram.

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `TUNATARWA` Ya ku ‘yan uwa Musulmi, ku sani rayuwa tana da iyaka, kuma kowane rai zai dandani mutuwa. Abin da ya fi dacewa a gare mu shi ne mu ƙara kusanci da Allah Ta’ala ta hanyar ibada mai tsabta, yin addu’o’i, da nisantar da mu daga haram. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 Comments 0 Shares 117 Views 0 Reviews
  • *FA’IDODI 40 DA MASU YAWAN SALATI GA ANNABI ﷺ SUKE SAMU*

    1. Yin biyayya ga umarnin Allah Maɗaukaki.

    2. Yin daidaito da Allah (duk da bambancin salatin); domin salatinmu a gare shi addu’a da roƙo ne, amma salatin Allah a gare shi yabo ne da ɗaukaka.

    3. Yin daidaito da mala’iku a cikin yin salati.

    4. Samun salati goma daga Allah ga wanda ya yi salati sau ɗaya.

    5. A ɗaga masa darajoji goma.

    6. A rubuta masa hasanai goma.

    7. A kankare masa zunubai goma.

    8. Ana fatan a karɓi addu’arsa idan ya gabatar da salati kafin ta.

    9. Sababi ne na samun ceton Annabi ﷺ (shafa’a).

    10. Sababi ne na gafarar zunubai.

    11. Sababi ne Allah Ya wadatar da bawa daga abin da ya dame shi.

    12. Sababi ne na kusanci da Annabi ﷺ a Ranar Alƙiyama.

    13. Yana maye gurbin sadaka ga mai ƙarancin hali.

    14. Sababi ne na biyan buƙatu.

    15. Sababi ne Allah da mala’ikunSa su yi salati ga mai yin salatin.

    16. Tsarkakewa ce da tazkiya ga mai yin sa.

    17. Sababi ne na bushara da Aljannah kafin mutuwa.

    18. Sababi ne na tsira daga firgicin Ranar Alƙiyama.

    19. Sababi ne na tuna abin da mutum ya manta.

    20. Sababi ne Annabi ﷺ ya mayar da sallama ga mai salati da mai yi masa sallama.

    21. Sababi ne zaman majalisa ya zama mai daɗi, kada ya zama nadama a Ranar Alƙiyama.

    22. Sababi ne na kawar da talauci.

    23. Yana kawar da sunan rowa ga wanda ya yi salati idan an ambaci Annabi ﷺ.

    24. Sababi ne na tsira daga tsinuwar da ake yi wa mai ƙin yin salati (duk da an ambaci Annabi ﷺ).

    25. Sababi ne na bin hanyar Aljannah; domin yana kai mai yinsa zuwa tafarkin Aljannah, yayin da barinsa na iya kau da mutum daga tafarkin.

    26. Yana tsarkake majalisa daga wari (mummunan sakamako) idan ba a ambaci Allah da ManzonSa ﷺ ba.

    27. Sababi ne na cikar magana wadda aka fara da godiya ga Allah da salati ga ManzonSa ﷺ.

    28. Sababi ne na yawaitar haske ga bawa a kan Siradi.

    29. Yana fitar da bawa daga halin ƙyama da sanyi (rashin kulawa).

    30. Sababi ne Allah Ya bar kyakkyawan ambato ga mai salati a tsakanin mazaunan sama da ƙasa.

    31. Sababi ne na samun albarka a jikin mai salati, a aikinsa, a rayuwarsa da duk al’amuransa.

    32. Sababi ne na samun rahamar Allah.

    33. Sababi ne na dawwamar ƙaunar Annabi ﷺ da ƙaruwa da ninkuwarta a zuciya.

    34. Sababi ne Annabi ﷺ ya ƙaunaci mai salati a gare shi.

    35. Sababi ne na shiriya da rayuwar zuciya.

    36. Sababi ne sunan mai salati ya isa ga Annabi ﷺ, a ambace shi a gare shi.

    37. Sababi ne na tabbatuwar ƙafa a kan Siradi da wucewa lafiya.

    38. Yin salati a gare shi wani ɓangare ne na sauke haƙƙinsa ﷺ (ko da kuwa kaɗan ne).

    39. Yana ƙunshe da ambaton Allah da gode masa, da sanin ni’imarsa ga bayinSa ta hanyar aiko ManzonSa ﷺ.

    40. Addu’a ce, domin bawa yana roƙon Ubangijinsa Mai albarka da ɗaukaka Ya yabi KhalilinSa kuma MasoyinSa, Muhammad ﷺ, Ya ƙara masa daraja da girmamawa, Ya ɗaukaka ambatonsa.

    Allah Ya ƙara mana son ManzonSa 🤲

    Mu yiwa ANNABI SALATI, duk wani alheri dake cikin wannan wata mai albarka Allah Ya haɗa mu da shi.

    Ku yaɗa saƙon kamar yadda yake domin amfanin jama’a.

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *FA’IDODI 40 DA MASU YAWAN SALATI GA ANNABI ﷺ SUKE SAMU* 1. Yin biyayya ga umarnin Allah Maɗaukaki. 2. Yin daidaito da Allah (duk da bambancin salatin); domin salatinmu a gare shi addu’a da roƙo ne, amma salatin Allah a gare shi yabo ne da ɗaukaka. 3. Yin daidaito da mala’iku a cikin yin salati. 4. Samun salati goma daga Allah ga wanda ya yi salati sau ɗaya. 5. A ɗaga masa darajoji goma. 6. A rubuta masa hasanai goma. 7. A kankare masa zunubai goma. 8. Ana fatan a karɓi addu’arsa idan ya gabatar da salati kafin ta. 9. Sababi ne na samun ceton Annabi ﷺ (shafa’a). 10. Sababi ne na gafarar zunubai. 11. Sababi ne Allah Ya wadatar da bawa daga abin da ya dame shi. 12. Sababi ne na kusanci da Annabi ﷺ a Ranar Alƙiyama. 13. Yana maye gurbin sadaka ga mai ƙarancin hali. 14. Sababi ne na biyan buƙatu. 15. Sababi ne Allah da mala’ikunSa su yi salati ga mai yin salatin. 16. Tsarkakewa ce da tazkiya ga mai yin sa. 17. Sababi ne na bushara da Aljannah kafin mutuwa. 18. Sababi ne na tsira daga firgicin Ranar Alƙiyama. 19. Sababi ne na tuna abin da mutum ya manta. 20. Sababi ne Annabi ﷺ ya mayar da sallama ga mai salati da mai yi masa sallama. 21. Sababi ne zaman majalisa ya zama mai daɗi, kada ya zama nadama a Ranar Alƙiyama. 22. Sababi ne na kawar da talauci. 23. Yana kawar da sunan rowa ga wanda ya yi salati idan an ambaci Annabi ﷺ. 24. Sababi ne na tsira daga tsinuwar da ake yi wa mai ƙin yin salati (duk da an ambaci Annabi ﷺ). 25. Sababi ne na bin hanyar Aljannah; domin yana kai mai yinsa zuwa tafarkin Aljannah, yayin da barinsa na iya kau da mutum daga tafarkin. 26. Yana tsarkake majalisa daga wari (mummunan sakamako) idan ba a ambaci Allah da ManzonSa ﷺ ba. 27. Sababi ne na cikar magana wadda aka fara da godiya ga Allah da salati ga ManzonSa ﷺ. 28. Sababi ne na yawaitar haske ga bawa a kan Siradi. 29. Yana fitar da bawa daga halin ƙyama da sanyi (rashin kulawa). 30. Sababi ne Allah Ya bar kyakkyawan ambato ga mai salati a tsakanin mazaunan sama da ƙasa. 31. Sababi ne na samun albarka a jikin mai salati, a aikinsa, a rayuwarsa da duk al’amuransa. 32. Sababi ne na samun rahamar Allah. 33. Sababi ne na dawwamar ƙaunar Annabi ﷺ da ƙaruwa da ninkuwarta a zuciya. 34. Sababi ne Annabi ﷺ ya ƙaunaci mai salati a gare shi. 35. Sababi ne na shiriya da rayuwar zuciya. 36. Sababi ne sunan mai salati ya isa ga Annabi ﷺ, a ambace shi a gare shi. 37. Sababi ne na tabbatuwar ƙafa a kan Siradi da wucewa lafiya. 38. Yin salati a gare shi wani ɓangare ne na sauke haƙƙinsa ﷺ (ko da kuwa kaɗan ne). 39. Yana ƙunshe da ambaton Allah da gode masa, da sanin ni’imarsa ga bayinSa ta hanyar aiko ManzonSa ﷺ. 40. Addu’a ce, domin bawa yana roƙon Ubangijinsa Mai albarka da ɗaukaka Ya yabi KhalilinSa kuma MasoyinSa, Muhammad ﷺ, Ya ƙara masa daraja da girmamawa, Ya ɗaukaka ambatonsa. Allah Ya ƙara mana son ManzonSa 🤲 Mu yiwa ANNABI SALATI, duk wani alheri dake cikin wannan wata mai albarka Allah Ya haɗa mu da shi. Ku yaɗa saƙon kamar yadda yake domin amfanin jama’a. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    0 Comments 0 Shares 116 Views 0 Reviews
  • Idan ka yi magana a gaban masu hankali, kamar ka buɗe hankalinka ne suna kallo.

    Magana tana fallasa hankalinka da ilminka da tarbiyyarka; a cikinta ne ake tantance ka, ba da niyyarka kaɗai ba.

    Duk abin da ka faɗa, su ne za su yi amfani da shi wajen yanke hukunci a kanka.

    Saboda haka, kafin ka furta magana, ka tauna ta, ka tauna ta, ka tsara ta, ka mallake ta.

    Domin da zarar ta fita daga bakinka, ita ce za ta mallake ka.
    Allah Ya tsare mu daga suɓutar baki.

    Barkarmu da Rana ƴan uwa masu Albarka 🤝

    Mu dage da karatun Alqur'ani da azkar da addu'a acikin wannan kwanaki na Ramadan, Kuma mu dage da yawaita sadaka musamman ta ciyarwa.

    Akwai falala sosai acikin ciyarwa, Musamman idan aka yita domin yardar Allah ☝🏻

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Idan ka yi magana a gaban masu hankali, kamar ka buɗe hankalinka ne suna kallo. Magana tana fallasa hankalinka da ilminka da tarbiyyarka; a cikinta ne ake tantance ka, ba da niyyarka kaɗai ba. Duk abin da ka faɗa, su ne za su yi amfani da shi wajen yanke hukunci a kanka. Saboda haka, kafin ka furta magana, ka tauna ta, ka tauna ta, ka tsara ta, ka mallake ta. Domin da zarar ta fita daga bakinka, ita ce za ta mallake ka. Allah Ya tsare mu daga suɓutar baki. Barkarmu da Rana ƴan uwa masu Albarka 🤝 Mu dage da karatun Alqur'ani da azkar da addu'a acikin wannan kwanaki na Ramadan, Kuma mu dage da yawaita sadaka musamman ta ciyarwa. Akwai falala sosai acikin ciyarwa, Musamman idan aka yita domin yardar Allah ☝🏻 `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 Comments 0 Shares 116 Views 0 Reviews
  • TV wata babbar hatsabibiyar ɓarauniya ce wacce take illata azumin mai azumi, kuma ta rage masa ladan azuminsa ba tareda ya ankara ba, domin takan ɓata lokacinsa, takan hana shi yin sallah akan lokaci, takan sa mutum ya kalli ƙar-yace-ƙar-yace.

    `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    TV wata babbar hatsabibiyar ɓarauniya ce wacce take illata azumin mai azumi, kuma ta rage masa ladan azuminsa ba tareda ya ankara ba, domin takan ɓata lokacinsa, takan hana shi yin sallah akan lokaci, takan sa mutum ya kalli ƙar-yace-ƙar-yace. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 115 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa