• *HANYOYI 10 NA KARƁUWAR ADU’A A RAMADAN*

    Idan mutum ya nemi gafarar Allah kafin ya yi addu’a, yana kusa da karɓuwa.

    Zunubi yana hana addu’a karɓuwa, amma tuba tana buɗe ƙofaA cikin dare Allah yana saukowa kusa da bayinsa yana karɓar addu’a.

    Musamman a Ramadan, sallar dare tana daga cikin hanyoyin samun karɓuwar addu’a.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *HANYOYI 10 NA KARƁUWAR ADU’A A RAMADAN* Idan mutum ya nemi gafarar Allah kafin ya yi addu’a, yana kusa da karɓuwa. Zunubi yana hana addu’a karɓuwa, amma tuba tana buɗe ƙofaA cikin dare Allah yana saukowa kusa da bayinsa yana karɓar addu’a. Musamman a Ramadan, sallar dare tana daga cikin hanyoyin samun karɓuwar addu’a. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 112 المشاهدات 0 التقييمات
  • An bude kofofin Aljanna
    Annabi ﷺ ya ce:
    “Idan Ramadan ya shigo, ana bude kofofin Aljanna, a rufe kofofin Wuta, kuma a daure shaidanu.”
    — Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim

    Wannan yana nuna yawaitar rahama da sauƙin aikata alheri a watan Ramadan

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    An bude kofofin Aljanna Annabi ﷺ ya ce: “Idan Ramadan ya shigo, ana bude kofofin Aljanna, a rufe kofofin Wuta, kuma a daure shaidanu.” — Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim Wannan yana nuna yawaitar rahama da sauƙin aikata alheri a watan Ramadan *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 119 المشاهدات 0 التقييمات
  • *TSARABAR RAMADAN...!*

    Ya kai ɗana… ka zauna ka saurara, domin maganar Ramadan ba wasa ba ce.

    Ramadan wata ne da Allah Ya buɗe ƙofofin rahama, Ya rage sharrin shaiɗanu, Ya ɗaga darajar masu ibada. Amma ka sani, ba kowa ne yake cin ribarsa ba sai wanda ya shirya zuciyarsa.

    Ramadan ba yunwa ba ce kawai, Idan ka bar abinci amma ka kasa barin gulma da ƙarya! hassada da sabo, to me ka samu? Yunwa da ƙishirwa kawai wai?¿

    Ya kai ɗana…
    Ramadan kamar bako ne mai daraja! Idan ya zo maka ka girmama shi, Ka tarbe shi da tuba da gyaran niyya, da yanke shawarar barin abin da Allah ba ya so! Domin ba ka da tabbacin za ka sake ganinsa shekara mai zuwa.

    Ka sani har ila yau
    ɗana…!
    Sallah ita ce ginshiƙi, Kada ka yi sakaci da ita!
    Alƙur’ani abokin Ramadan ne, ka yi hulɗa da shi ko da aya ɗaya ce a rana!
    Ka taimaki talaka, domin addu’arsa na iya zama cetonka! Ka gyara halinka a gida kafin ka nemi lada a masallaci.

    Ya kai ɗana…
    Ramadan wata makaranta ce, wanda ya fito daga cikinta, amma bai canza ba, to ya rasa babban abu!
    Manufa ba wai gama azumin ba ne, a'ah azumin ya gyara ka.

    Ka tuna:
    Rayuwa gajeriya ce! Ramadan wata dama ce ta karshe ga wasu, kada ka bari ya wuce maka kamar sauran watanni!

    Allah Ya sa mu dace, Ya sa mu fita daga Ramadan da zuciya mai tsarki, zunubi gafararre, da suna cikin jerin bayi salihai. 🤲

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *TSARABAR RAMADAN...!* Ya kai ɗana… ka zauna ka saurara, domin maganar Ramadan ba wasa ba ce. Ramadan wata ne da Allah Ya buɗe ƙofofin rahama, Ya rage sharrin shaiɗanu, Ya ɗaga darajar masu ibada. Amma ka sani, ba kowa ne yake cin ribarsa ba sai wanda ya shirya zuciyarsa. Ramadan ba yunwa ba ce kawai, Idan ka bar abinci amma ka kasa barin gulma da ƙarya! hassada da sabo, to me ka samu? Yunwa da ƙishirwa kawai wai?¿ Ya kai ɗana… Ramadan kamar bako ne mai daraja! Idan ya zo maka ka girmama shi, Ka tarbe shi da tuba da gyaran niyya, da yanke shawarar barin abin da Allah ba ya so! Domin ba ka da tabbacin za ka sake ganinsa shekara mai zuwa. Ka sani har ila yau ɗana…! Sallah ita ce ginshiƙi, Kada ka yi sakaci da ita! Alƙur’ani abokin Ramadan ne, ka yi hulɗa da shi ko da aya ɗaya ce a rana! Ka taimaki talaka, domin addu’arsa na iya zama cetonka! Ka gyara halinka a gida kafin ka nemi lada a masallaci. Ya kai ɗana… Ramadan wata makaranta ce, wanda ya fito daga cikinta, amma bai canza ba, to ya rasa babban abu! Manufa ba wai gama azumin ba ne, a'ah azumin ya gyara ka. Ka tuna: Rayuwa gajeriya ce! Ramadan wata dama ce ta karshe ga wasu, kada ka bari ya wuce maka kamar sauran watanni! Allah Ya sa mu dace, Ya sa mu fita daga Ramadan da zuciya mai tsarki, zunubi gafararre, da suna cikin jerin bayi salihai. 🤲 *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 110 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Karda mu manta da sunnah ta bacci..🥰*

    Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu.

    Kafin mu kwanta muyi alwala.

    Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci.

    Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi.

    Mu kwanta a bangaren dama.

    Mu karanta Ayatul kusiyu.

    Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara.

    Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta....
    *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA*

    Allah ya tashemu lafiya yan uwana🥰❤️🔐

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Karda mu manta da sunnah ta bacci..🥰* Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu. Kafin mu kwanta muyi alwala. Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci. Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi. Mu kwanta a bangaren dama. Mu karanta Ayatul kusiyu. Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara. Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta.... *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA* Allah ya tashemu lafiya yan uwana🥰❤️🔐 *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 535 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Alhamdulillah Yau na uku kenan...(03)*

    Ya Ubangiji ka yafe mana zunuban mu, ka ƴanta mu, ka tsare mu daga sharrin duniya da lahira.

    Ya Ubangiji ka jiƙan iyayen mu, ka yafe musu, kayi musu kyauta da gidan Aljanna.

    Ya Ubangiji ka dawo mana da zaman lafiya a Yankunan mu, Nigeria da duniya baki ɗaya.

    🤲Amin ya hayyu ya ƙayyum.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Alhamdulillah Yau na uku kenan...(03)* Ya Ubangiji ka yafe mana zunuban mu, ka ƴanta mu, ka tsare mu daga sharrin duniya da lahira. Ya Ubangiji ka jiƙan iyayen mu, ka yafe musu, kayi musu kyauta da gidan Aljanna. Ya Ubangiji ka dawo mana da zaman lafiya a Yankunan mu, Nigeria da duniya baki ɗaya. 🤲Amin ya hayyu ya ƙayyum. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • *BARKA DA SHAN RUWA*

    *Ka gyara niyyarka, domin kowane aiki sai da kyakkyawar niyya.*


    *A Yau ma mun ciyar da mutane 50 masu azumi da abinci da abun sha*

    *Jazakhumullah Khairan 👏*

    *Allah ya karbi ibadunmu. Amin.*

    Allah yasa Sadakar ku tazamto silar tsiranku damu baki ɗaya 🤲

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *BARKA DA SHAN RUWA* *Ka gyara niyyarka, domin kowane aiki sai da kyakkyawar niyya.* *A Yau ma mun ciyar da mutane 50 masu azumi da abinci da abun sha* *Jazakhumullah Khairan 👏* *Allah ya karbi ibadunmu. Amin.* Allah yasa Sadakar ku tazamto silar tsiranku damu baki ɗaya 🤲 *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 126 المشاهدات 0 التقييمات
  • SALATIN MANZON ALLAH (SAW)


    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.

    [متفق عليه]

    Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita ala ibrahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid,
    Allahumma barik ala muhammad wa ala ali muhammad kama barakta ala ibarahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    SALATIN MANZON ALLAH (SAW) اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. [متفق عليه] Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita ala ibrahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid, Allahumma barik ala muhammad wa ala ali muhammad kama barakta ala ibarahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 127 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 124 المشاهدات 0 التقييمات
  • Alhamdulillaah— Yau juma'a Babbar Rana, sannan kuma cikin Ramadhan — mu daure muyi shirin Juma'a da wuri.

    Mu shiga cikin masallaci da wuri.... Domin a duk Ranar Juma'a, Mala'iku suna tsayawa bakin ƙofa, suna rubuta wanda yazo a Sa'a ta farka waɗanda suka zo, a sa'a ta biyu.

    Idan liman, ya iso, sai su rufe wannan littafin.

    Mu dure! Mu yi ƙoƙari wajen kasance wa masu zuwa a sa'a ta farko.

    Allah ya karɓi ibadun— karda mu rasa khuɗuba, domin Rasa khuɗuba ka Rasa Ladar Juma'a.

    Allah ya shirya mu bidmsa ta farkin dai dai.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    Alhamdulillaah— Yau juma'a Babbar Rana, sannan kuma cikin Ramadhan — mu daure muyi shirin Juma'a da wuri. Mu shiga cikin masallaci da wuri.... Domin a duk Ranar Juma'a, Mala'iku suna tsayawa bakin ƙofa, suna rubuta wanda yazo a Sa'a ta farka waɗanda suka zo, a sa'a ta biyu. Idan liman, ya iso, sai su rufe wannan littafin. Mu dure! Mu yi ƙoƙari wajen kasance wa masu zuwa a sa'a ta farko. Allah ya karɓi ibadun— karda mu rasa khuɗuba, domin Rasa khuɗuba ka Rasa Ladar Juma'a. Allah ya shirya mu bidmsa ta farkin dai dai. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 147 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Muhimmiyar tunatarwa Game da Sahur*

    Manzon Allah ﷺ Yana cewa idan ɗayanku yana cikin cin abinci, sai ladan yakira sallah, kada yadaina cin abincinshi, kada yadaina shan abin shanshi.... Yagama biyan buqatarshi sannan yatashi....
    (Abu Daud& Ahmad)

    Kenan idan katashi daga barchine kaga alfijir yafito.... 😲 To
    إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ عَلَيْكِ😭
    Shikenan kai fa dan uwa taɓachi sai dai kayi tazarce☹️.

    Amma minti 10 saura Alfijir yafito katashi "eh" yi marmaza kazauna kafara kai hari cikin kwano... Amma karyi hannu baka hannun ƙwarya...

    Kana cikin ci, Sai kaji ankira Sallah, karkadamu kacigaba da cin abincinka Har sai kagama cin abincinka, ƙara da juice .. Dan uwa kaci kayi dai-dai? Eh.. To shikenan yayi dai-dai hadisi daga Manzon Allah ﷺ haka yace kayi🥰🥰

    Ku Yaɗa Wannan Sako Dan Sowa Dan Uwanka Abunda Ya Amfaneka.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Muhimmiyar tunatarwa Game da Sahur* Manzon Allah ﷺ Yana cewa idan ɗayanku yana cikin cin abinci, sai ladan yakira sallah, kada yadaina cin abincinshi, kada yadaina shan abin shanshi.... Yagama biyan buqatarshi sannan yatashi.... (Abu Daud& Ahmad) Kenan idan katashi daga barchine kaga alfijir yafito.... 😲 To إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ عَلَيْكِ😭 Shikenan kai fa dan uwa taɓachi sai dai kayi tazarce☹️. Amma minti 10 saura Alfijir yafito katashi "eh" yi marmaza kazauna kafara kai hari cikin kwano... Amma karyi hannu baka hannun ƙwarya... Kana cikin ci, Sai kaji ankira Sallah, karkadamu kacigaba da cin abincinka Har sai kagama cin abincinka, ƙara da juice .. Dan uwa kaci kayi dai-dai? Eh.. To shikenan yayi dai-dai hadisi daga Manzon Allah ﷺ haka yace kayi🥰🥰 Ku Yaɗa Wannan Sako Dan Sowa Dan Uwanka Abunda Ya Amfaneka. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 193 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa