• FITA DAGA KANGIN TALAUCI:

    MATAKAI 4 NA MUSULUNCI

    Musulunci ya ba da hanyoyin fita daga talauci.

    1. Aiki Tuƙuru: Annabi (ﷺ) ya fi son mai aikin hannu fiye da mai bara.
    2. Istighfari: Neman gafara yana buɗe ƙofar arziki.
    3. Riƙe Zumunci: Yana tsawaita rayuwa da ƙara arziki.
    4. Addu'a: Musamman addu'ar neman arziki da biyan bashi.

    Ka haɗa aiki da addu'a, Allah zai buɗe maka kofofin arziki masu yawa.
    FITA DAGA KANGIN TALAUCI: MATAKAI 4 NA MUSULUNCI Musulunci ya ba da hanyoyin fita daga talauci. 1. Aiki Tuƙuru: Annabi (ﷺ) ya fi son mai aikin hannu fiye da mai bara. 2. Istighfari: Neman gafara yana buɗe ƙofar arziki. 3. Riƙe Zumunci: Yana tsawaita rayuwa da ƙara arziki. 4. Addu'a: Musamman addu'ar neman arziki da biyan bashi. Ka haɗa aiki da addu'a, Allah zai buɗe maka kofofin arziki masu yawa.
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 181 Views 0 Reviews
  • KADA KA JIRA SAI KA YI KUDI KAFIN KA KYAUTATA WA IYAYENKA...

    Wallahi wani lokacin muna yin babban kuskure a lissafin rayuwa.
    Muna cewa: "Bari na samu babban aiki, na gina gida, na yi kudi sosai, sannan zan kai Mama Makka ko na sai wa Baba mota."

    Gaskiya mai daci:
    Lokaci shine abin da Iyayenmu suke rasa a kullum, yayin da kai kake neman Kudi.
    Kafin ka gama tara kudin nan na Gani-da-ido, watakila sun tafi inda babu dawowa.

    ABIN DA YA FI MILIYAN DAYA DARAJA A WAJEN UWA:
    Wallahi Bread na N500 da ka siya da gumin goshinka, ka kai wa Mahaifiyarka tana raye, tana ci tana sa maka Albarka...
    Ya fi Shanu 100 da za ka yanka a ranar mutuwar ta daraja sau dubu.
    Ya fi Miliyan 100 da za ka kashe wajen sadakar bakwai dinta.

    Iyayenmu da suka tsufa, ba Kudi suke bukata sosai ba, Kulawa da Ganinmu suke bukata.

    Suna son ganin ka zo ka zauna kusa da su.

    Suna son jin muryarka tana cewa "Baba yaya jiki?".

    Suna son ganin ka ci nasara a gaban idonsu.

    Hawayen Nadama:
    Babu abin da ya fi ciwo kamar ranar da ka zama Mai Kudi, ka gina babban gida, kana da motoci, kana cin abinci mai dadi...
    Amma babu Wacce ta yi maka addu'ar samun kudin don ta ci arzikin tare da kai.
    Zaka kalli kabarin ka ce: "Mama, ga kudin na samu, amma kin tafi."

    Dan uwa,
    Ko da N5,000 kake samu, raba ta biyu.
    Aika musu, ko da kadan ne.
    Kada ka bari su tafi da Kewar ka da Yunwar ka a zukatansu.
    Albarkar su ita ce Jarin da yake baka kudin.

    Idan Iyayenka suna raye, ka ce: ALHAMDULILLAH.

    Idan sun tafi..
    ALLAH YA JIKAN SU DA RAHAMA🤲🏽
    KADA KA JIRA SAI KA YI KUDI KAFIN KA KYAUTATA WA IYAYENKA... Wallahi wani lokacin muna yin babban kuskure a lissafin rayuwa. Muna cewa: "Bari na samu babban aiki, na gina gida, na yi kudi sosai, sannan zan kai Mama Makka ko na sai wa Baba mota." Gaskiya mai daci: Lokaci shine abin da Iyayenmu suke rasa a kullum, yayin da kai kake neman Kudi. Kafin ka gama tara kudin nan na Gani-da-ido, watakila sun tafi inda babu dawowa. ABIN DA YA FI MILIYAN DAYA DARAJA A WAJEN UWA: Wallahi Bread na N500 da ka siya da gumin goshinka, ka kai wa Mahaifiyarka tana raye, tana ci tana sa maka Albarka... Ya fi Shanu 100 da za ka yanka a ranar mutuwar ta daraja sau dubu. Ya fi Miliyan 100 da za ka kashe wajen sadakar bakwai dinta. Iyayenmu da suka tsufa, ba Kudi suke bukata sosai ba, Kulawa da Ganinmu suke bukata. Suna son ganin ka zo ka zauna kusa da su. Suna son jin muryarka tana cewa "Baba yaya jiki?". Suna son ganin ka ci nasara a gaban idonsu. Hawayen Nadama: Babu abin da ya fi ciwo kamar ranar da ka zama Mai Kudi, ka gina babban gida, kana da motoci, kana cin abinci mai dadi... Amma babu Wacce ta yi maka addu'ar samun kudin don ta ci arzikin tare da kai. Zaka kalli kabarin ka ce: "Mama, ga kudin na samu, amma kin tafi." Dan uwa, Ko da N5,000 kake samu, raba ta biyu. Aika musu, ko da kadan ne. Kada ka bari su tafi da Kewar ka da Yunwar ka a zukatansu. Albarkar su ita ce Jarin da yake baka kudin. Idan Iyayenka suna raye, ka ce: ALHAMDULILLAH. Idan sun tafi.. ALLAH YA JIKAN SU DA RAHAMA🤲🏽
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 170 Views 0 Reviews
  • SHAIƊAN MAƘIYI NE GA ƊAN'ADAM

    Abu Musa Al-Ash'ary رضي الله عنه ya ce: Annabi صلي الله عليه وسلم ya ce: "Duk sanda garin Allah ya waye Iblis yana baza rudunarsa yana ce musu: Duk wanda ya ɓatar da wani Musulmi to zan naɗa masa kambin sarauta. Sai wani ya fita ya dawo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya saki matarsa. Sai Iblis ya ce: Ba jimawa zai sake wani auren. Sai kuma ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya ɓata da iyayensa. Sai Iblis ya ce: Ai ba da jimawa ba zai dawo ya sasanta da su ya ci gaba da yi musu biyayya. Sai kuma wani ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya yi zina. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Wani kuma sai ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya kashe rai. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Sai ya naɗa masa kambin sarauta. Ibn Hibban: 6186

    ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin cika burinsa da ya yi alƙawari na batar da ɗan'adam

    ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin hallaka ɗan'adam da ɓata masa rayuwa ta duniya da lahira

    ◼️Shaiɗan maƙiyi ne mabayyani ga ɗan'adam, wajibi ne Musulmi ya nemi tsari daga fitintinunsa ta hanyar biyayya ga Allah da Manzonsa, da yawaita azkar.
    SHAIƊAN MAƘIYI NE GA ƊAN'ADAM Abu Musa Al-Ash'ary رضي الله عنه ya ce: Annabi صلي الله عليه وسلم ya ce: "Duk sanda garin Allah ya waye Iblis yana baza rudunarsa yana ce musu: Duk wanda ya ɓatar da wani Musulmi to zan naɗa masa kambin sarauta. Sai wani ya fita ya dawo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya saki matarsa. Sai Iblis ya ce: Ba jimawa zai sake wani auren. Sai kuma ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya ɓata da iyayensa. Sai Iblis ya ce: Ai ba da jimawa ba zai dawo ya sasanta da su ya ci gaba da yi musu biyayya. Sai kuma wani ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya yi zina. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Wani kuma sai ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya kashe rai. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Sai ya naɗa masa kambin sarauta. Ibn Hibban: 6186 ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin cika burinsa da ya yi alƙawari na batar da ɗan'adam ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin hallaka ɗan'adam da ɓata masa rayuwa ta duniya da lahira ◼️Shaiɗan maƙiyi ne mabayyani ga ɗan'adam, wajibi ne Musulmi ya nemi tsari daga fitintinunsa ta hanyar biyayya ga Allah da Manzonsa, da yawaita azkar.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 558 Views 0 Reviews
  • *Rayuwar yau sai mutum ya dage da zikirin safiya da maraice, domin neman tsarin Allah daga sharrin zuciya da sharrin shaiɗan da sharrin mutane masu sharri. Wani hakan nan ba ka yi masa komai ba, ba ka tsare masa komai amma sai ya riƙa neman yadda zai cutar da kai. Amma idan kana azkar, sai a ƙulla maka tuggu, Allah Ya warware ba tare da ma ka sani ba. Kada ka yi wasa da neman kariyar Allah. Wajen Allah ne kaɗai mafaka take.*
    *Rayuwar yau sai mutum ya dage da zikirin safiya da maraice, domin neman tsarin Allah daga sharrin zuciya da sharrin shaiɗan da sharrin mutane masu sharri. Wani hakan nan ba ka yi masa komai ba, ba ka tsare masa komai amma sai ya riƙa neman yadda zai cutar da kai. Amma idan kana azkar, sai a ƙulla maka tuggu, Allah Ya warware ba tare da ma ka sani ba. Kada ka yi wasa da neman kariyar Allah. Wajen Allah ne kaɗai mafaka take.*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 219 Views 0 Reviews
  • WADANNE NE WANZAZZUN AYYUKA NA GARI?

    Allah سبحانه وتعالى yana cewa:

    "والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير املا."
    ".. wanzazzun ayyuka na gari kuwa su suka fi lada a wurin Ubangijinka kuma su ne buri mafi alheri." Kahf: 46

    ◾ Annabi صلى الله عليه وسلم ya ce: "Fadar: Subhànallah wal Hamdu Lillah wa La-ilaha Illallah wal Lahu Akbar suna daga cikin wanzazzun ayyuka na gari." Ibn Jarir, Jami'ul Bayan

    ◾ An tambayi Sayyidna Usman رضي الله عنه cewa: "Mene ne wanzazzun ayyuka? Sai ya ce: "Su ne fadar: La ilaha illallah wa Subhànallah wal Hamdu Lillah Wallahu Akbar wa La Haula wala Quwwata Illa billah." Ahmad:513

    Ayyuka da maganganu na kwarai su suka fi lada a wurin Ubangiji fiye da duk abin da duniya ta kunsa na dukiya da kawarta, kuma su ne mafi alherin abin da mutum zai yi burinsa a lahira. Domin kyale kyalen duniya masu karewa ne, amma ayyuka na kwarai wanzazzu ne har abada.

    Ayyukan kwarai wanzazzu sun kunshi duk wasu ayyukan da'a ga Allah سبحانه وتعالى, kamar sallah da zakka da sadaka da Hajji da zikiri da kula da hakkokin iyali da na dabbobi ....
    WADANNE NE WANZAZZUN AYYUKA NA GARI? Allah سبحانه وتعالى yana cewa: "والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير املا." ".. wanzazzun ayyuka na gari kuwa su suka fi lada a wurin Ubangijinka kuma su ne buri mafi alheri." Kahf: 46 ◾ Annabi صلى الله عليه وسلم ya ce: "Fadar: Subhànallah wal Hamdu Lillah wa La-ilaha Illallah wal Lahu Akbar suna daga cikin wanzazzun ayyuka na gari." Ibn Jarir, Jami'ul Bayan ◾ An tambayi Sayyidna Usman رضي الله عنه cewa: "Mene ne wanzazzun ayyuka? Sai ya ce: "Su ne fadar: La ilaha illallah wa Subhànallah wal Hamdu Lillah Wallahu Akbar wa La Haula wala Quwwata Illa billah." Ahmad:513 Ayyuka da maganganu na kwarai su suka fi lada a wurin Ubangiji fiye da duk abin da duniya ta kunsa na dukiya da kawarta, kuma su ne mafi alherin abin da mutum zai yi burinsa a lahira. Domin kyale kyalen duniya masu karewa ne, amma ayyuka na kwarai wanzazzu ne har abada. Ayyukan kwarai wanzazzu sun kunshi duk wasu ayyukan da'a ga Allah سبحانه وتعالى, kamar sallah da zakka da sadaka da Hajji da zikiri da kula da hakkokin iyali da na dabbobi ....
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 450 Views 0 Reviews
  • 👍👍👍👍👍
    👍👍👍👍👍
    Teaser Ads 😍😍🎯😅 yes we are coming soon as we work tirelessly for African Revolutionary Social media platform #FreeAfrica #AfricanRevolution #FaceupAfrica
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 184 Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 142 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 326 Views 0 Reviews
  • 🚀 Pi Network Roadmap to March 12, 2026

    Big milestones. Clear direction. Strong momentum.

    📅 Feb 26, 2026 — v19.9 Upgrade ✅
    All nodes synced for network stability.

    📅 March 1, 2026 — Node Deadline ✅
    Operators required to stay connected and aligned.

    📅 March 12, 2026 — PiDEX Launch 🎯
    Activation of AMM and Pi/Stablecoin trading pairs.

    📅 March 31, 2026 — Validator Rewards 💰
    Distribution begins for KYC validators.

    This roadmap shows one thing clearly:
    The ecosystem is moving from preparation to activation.

    Upgrades ✔️
    Connectivity ✔️
    Utility ✔️
    Rewards ✔️

    March is a defining month for pioneers.
    Are you ready?

    🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
    🚀 Pi Network Roadmap to March 12, 2026 Big milestones. Clear direction. Strong momentum. 📅 Feb 26, 2026 — v19.9 Upgrade ✅ All nodes synced for network stability. 📅 March 1, 2026 — Node Deadline ✅ Operators required to stay connected and aligned. 📅 March 12, 2026 — PiDEX Launch 🎯 Activation of AMM and Pi/Stablecoin trading pairs. 📅 March 31, 2026 — Validator Rewards 💰 Distribution begins for KYC validators. This roadmap shows one thing clearly: The ecosystem is moving from preparation to activation. Upgrades ✔️ Connectivity ✔️ Utility ✔️ Rewards ✔️ March is a defining month for pioneers. Are you ready? 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews

  • How to Manage Net 90 Payment Terms Effectively in Your Business

    Manage Net 90 payment terms to boost cash flow, strengthen client relationships, and handle invoices with ease using invoicing software.

    Know more,
    https://www.invoicetemple.com

    #Smallbusinesscashflow
    #Invoicingsoftware
    How to Manage Net 90 Payment Terms Effectively in Your Business Manage Net 90 payment terms to boost cash flow, strengthen client relationships, and handle invoices with ease using invoicing software. Know more, https://www.invoicetemple.com #Smallbusinesscashflow #Invoicingsoftware
    Love
    Sad
    2
    2 Comments 0 Shares 983 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa