• 0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
  • πŸš€ BIG ANNOUNCEMENT πŸš€

    GLNs Logistics is officially launching on 14 March 2026!

    We’re building the future of global trade with:

    🌍 Blockchain-Based Tokenized Payments

    βœˆοΈπŸš›πŸš’ Air, Land & Sea Transportation
    🀝 Global Logistics Partnerships
    🌐 Worldwide Platform Launch

    Plus — AirLand & REGs Global coming soon!

    This is more than logistics. This is innovation in motion.

    Stay tuned. The revolution starts March 14, 2026.

    πŸ”— https://glnsglobalwide.com/
    πŸš€ BIG ANNOUNCEMENT πŸš€ GLNs Logistics is officially launching on 14 March 2026! We’re building the future of global trade with: 🌍 Blockchain-Based Tokenized Payments βœˆοΈπŸš›πŸš’ Air, Land & Sea Transportation 🀝 Global Logistics Partnerships 🌐 Worldwide Platform Launch Plus — AirLand & REGs Global coming soon! This is more than logistics. This is innovation in motion. Stay tuned. The revolution starts March 14, 2026. πŸ”— https://glnsglobalwide.com/
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 6K Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 140 Views 0 Reviews
  • WASIYYAπŸ«’

    Ku kwantar da hankalinku da kuma zuciyoyinku domin Wannan duniya dai wurin zama ne na Ι—an lokaci ne kaΙ—an. Idan akwai abin da ya dace ku damu da shi, to ku damu da lahira.

    Domin Lahira wajen zama ne da Ake dawwama har abada, wadda ba za a sake fita daga cikin ta ba.

    Sannan mu sani duk wani Abu da za'a Gabatarwa Bawa A gobe Ζ™iyama — zai kasance daga Abubuwan da bawa ya Aikata sannan ya Rayu akan sa.

    Shine za'a Gabatar masa — Mai kyau ko Mara kyau.

    Idan kuna fuskantar matsaloli a nan Gidan Duniya.

    Mu dinga tunawa da cewa: ba za ku same su a can ba don haka Ku yi haΖ™uri domin Daman Allaah ya halicce ku ne domin ya Jarrabeku.

    Tabbas Allah zai saukar da ni’imominsa, Ga mutanen da. Sukayi RiΖ™o da HaΖ™uri sannan kuma sukayi RiΖ™o da Ayyukan Alkhairi.

    Kada ku zama masu tsananin Ζ™aunar duniya, Domin duk wani abu na duniya kuke Gani — Jin daΙ—ine Na wani lokaci kaΙ—an.

    Kun zo cikin wannan Duniyar babu komai — sannan a cikin ta zaku Nema komai, sannan ku Tafi babu komai sai taqwah da kuma Ayyukan ku na Alkhairi ds sharri.

    Dan haka, mu Maida Hankali wajen yin Abinda Ya dace kafin mutuwa Ta zo mana.

    Ayi haΖ™uri domin Wata rana za ta zo da Allah zai faranta maku rai Ζ™warai, har za ku manta da dukkan baΖ™in cikinku.

    Mu tashi sosai wajen Neman Al-Jannah.

    Allaah ya sanya mu cikin mutanen Al-Jannah, Sannan kuma ya karemu daga wuta.
    WASIYYAπŸ«’ Ku kwantar da hankalinku da kuma zuciyoyinku domin Wannan duniya dai wurin zama ne na Ι—an lokaci ne kaΙ—an. Idan akwai abin da ya dace ku damu da shi, to ku damu da lahira. Domin Lahira wajen zama ne da Ake dawwama har abada, wadda ba za a sake fita daga cikin ta ba. Sannan mu sani duk wani Abu da za'a Gabatarwa Bawa A gobe Ζ™iyama — zai kasance daga Abubuwan da bawa ya Aikata sannan ya Rayu akan sa. Shine za'a Gabatar masa — Mai kyau ko Mara kyau. Idan kuna fuskantar matsaloli a nan Gidan Duniya. Mu dinga tunawa da cewa: ba za ku same su a can ba don haka Ku yi haΖ™uri domin Daman Allaah ya halicce ku ne domin ya Jarrabeku. Tabbas Allah zai saukar da ni’imominsa, Ga mutanen da. Sukayi RiΖ™o da HaΖ™uri sannan kuma sukayi RiΖ™o da Ayyukan Alkhairi. Kada ku zama masu tsananin Ζ™aunar duniya, Domin duk wani abu na duniya kuke Gani — Jin daΙ—ine Na wani lokaci kaΙ—an. Kun zo cikin wannan Duniyar babu komai — sannan a cikin ta zaku Nema komai, sannan ku Tafi babu komai sai taqwah da kuma Ayyukan ku na Alkhairi ds sharri. Dan haka, mu Maida Hankali wajen yin Abinda Ya dace kafin mutuwa Ta zo mana. Ayi haΖ™uri domin Wata rana za ta zo da Allah zai faranta maku rai Ζ™warai, har za ku manta da dukkan baΖ™in cikinku. Mu tashi sosai wajen Neman Al-Jannah. Allaah ya sanya mu cikin mutanen Al-Jannah, Sannan kuma ya karemu daga wuta.
    0 Comments 0 Shares 134 Views 0 Reviews
  • KAR KA WUCE BAKA RUBUTA "IN SHA ALLAH"

    Dan uwa, ko da komai ya tabarbare maka, ka rike wadannan alkawuran guda 19 a zuciyarka:

    1. Labarinka zai canza nan bada jimawa ba.

    2. Hawayenka zasu bushe nan bada jimawa ba.

    3. Budinka yana nan tafe nan bada jimawa ba.

    4. Wahalarka tana gab da karewa.

    5. Hanyarka zata haska nan bada jimawa ba.

    6. Warakarka tana nan tafe.

    7. Natsuwar zuciyarka zata dawo.

    8. Farin cikinka zai cika.

    9. Yanayin rayuwarka zai canza.

    10. Zafin da kake ji zai wuce.

    11. Haskenka zai bayyana.

    12. Karfinka zai karu.

    13. Kofofin alheri zasu bude maka.

    14. Duniya zata gane darajarka.

    15. Lokacinka zai yi nan bada jimawa ba.

    16. Guminka zai biya ka.

    17. Mafarkinka zai zama gaskiya.

    18. Za a tuna sunanka da alheri.

    19. Za a ji muryarka.

    Komai tsawon dare, dole gari zai waye.

    Labarinka bai kare ba, har yanzu ana kan rubuta shi ne. Kuma babi na gaba shi ne inda nasararka take.
    Kada ka tsaya.

    Ranakun farin ciki ba wai suna nan tafe ba ne kawai, Sun riga sun kamo hanyan IN SHA ALLAH.

    Abba tarika 10 ✍️
    KAR KA WUCE BAKA RUBUTA "IN SHA ALLAH" Dan uwa, ko da komai ya tabarbare maka, ka rike wadannan alkawuran guda 19 a zuciyarka: 1. Labarinka zai canza nan bada jimawa ba. 2. Hawayenka zasu bushe nan bada jimawa ba. 3. Budinka yana nan tafe nan bada jimawa ba. 4. Wahalarka tana gab da karewa. 5. Hanyarka zata haska nan bada jimawa ba. 6. Warakarka tana nan tafe. 7. Natsuwar zuciyarka zata dawo. 8. Farin cikinka zai cika. 9. Yanayin rayuwarka zai canza. 10. Zafin da kake ji zai wuce. 11. Haskenka zai bayyana. 12. Karfinka zai karu. 13. Kofofin alheri zasu bude maka. 14. Duniya zata gane darajarka. 15. Lokacinka zai yi nan bada jimawa ba. 16. Guminka zai biya ka. 17. Mafarkinka zai zama gaskiya. 18. Za a tuna sunanka da alheri. 19. Za a ji muryarka. Komai tsawon dare, dole gari zai waye. Labarinka bai kare ba, har yanzu ana kan rubuta shi ne. Kuma babi na gaba shi ne inda nasararka take. Kada ka tsaya. Ranakun farin ciki ba wai suna nan tafe ba ne kawai, Sun riga sun kamo hanyan IN SHA ALLAH. Abba tarika 10 ✍️
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 133 Views 0 Reviews
  • *πŸ“Œ FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR*

    *Assalamu Alaikum warahmatullah!*

    Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin:

    βœ… Ka tuba daga zunubanka
    βœ… Ka gyara niyyarka da zuciyarka
    βœ… Ka tuna da mutuwa da lahira
    βœ… Ka ziyarci iyaye ko ka kira su
    βœ… Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka

    πŸ—£οΈ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buΙ—e masa Ζ™ofa na rahama.”*

    *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!*
    Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar Ι—inmu da dukkan kwanakinmu.
    *Ameen.*
    *πŸ“Œ FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR* *Assalamu Alaikum warahmatullah!* Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin: βœ… Ka tuba daga zunubanka βœ… Ka gyara niyyarka da zuciyarka βœ… Ka tuna da mutuwa da lahira βœ… Ka ziyarci iyaye ko ka kira su βœ… Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka πŸ—£οΈ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buΙ—e masa Ζ™ofa na rahama.”* *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!* Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar Ι—inmu da dukkan kwanakinmu. *Ameen.*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 502 Views 0 Reviews
  • *βœ‹π™’π˜Όπ™Žπ™„π™”π™”π˜Όπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†π™’π˜Όπ™‰π˜ΌπŸ€š*
    *mu guji dukkan abinda zai kawo mana saba ni,ko batawa,murika aikata abinda zai kusanta mu da juna yasa muso juna,*

    *yan-uwana masu daraja muddin mukayi wannan, muka kiyaye wadannan hakkoki to shakka babu andena samu husuma a tsakanimu da junanmu, kuma lalle zaman lafiya dakwanciyar hankali masu dorewa zasu tabbata acikinmu*

    _*Allah yasa mu kiyaye.🀲*_
    *βœ‹π™’π˜Όπ™Žπ™„π™”π™”π˜Όπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†π™’π˜Όπ™‰π˜ΌπŸ€š* *mu guji dukkan abinda zai kawo mana saba ni,ko batawa,murika aikata abinda zai kusanta mu da juna yasa muso juna,* *yan-uwana masu daraja muddin mukayi wannan, muka kiyaye wadannan hakkoki to shakka babu andena samu husuma a tsakanimu da junanmu, kuma lalle zaman lafiya dakwanciyar hankali masu dorewa zasu tabbata acikinmu* _*Allah yasa mu kiyaye.🀲*_
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 135 Views 0 Reviews
  • *πŸ“– FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a*

    Manzon Allah ο·Ί ya ce:

    *“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”*
    (Al-Hakim ya rawaito)

    βœ… Karanta Suratul Kahf
    βœ… Nemi haske da kariya daga fitintinu
    βœ… Yi amfani da lokacin albarka

    *Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!*

    πŸ•Œ *Jumu’a Mubarak*
    *πŸ“– FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a* Manzon Allah ο·Ί ya ce: *“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”* (Al-Hakim ya rawaito) βœ… Karanta Suratul Kahf βœ… Nemi haske da kariya daga fitintinu βœ… Yi amfani da lokacin albarka *Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!* πŸ•Œ *Jumu’a Mubarak*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 132 Views 0 Reviews
  • Annabi Muhammad (SAW) yace:

    "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu."

    Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya.
    .
    .
    .

    Prophet Muhammad (SAW) said:

    "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays."

    O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance.

    Abba tarika 10 ✍️
    Annabi Muhammad (SAW) yace: "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu." Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya. . . . Prophet Muhammad (SAW) said: "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays." O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance. Abba tarika 10 ✍️
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 371 Views 0 Reviews
  • Annabi Muhammad (SAW) yace:

    "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu."

    Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya.
    .
    .
    .

    Prophet Muhammad (SAW) said:

    "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays."

    O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance.

    Abba tarika 10 ✍️
    Annabi Muhammad (SAW) yace: "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu." Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya. . . . Prophet Muhammad (SAW) said: "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays." O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance. Abba tarika 10 ✍️
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 411 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa