• Subhan Allaah❤😓

    Such a beautiful Reminder— and now we are seeking happiness from the wrong place.

    Wallahi if you want truly happiness,, connect your heart with him that he never sleep, he never ignore and he never disappointed!

    Ya Rabbi, have mercy on us.
    Subhan Allaah❤😓 Such a beautiful Reminder— and now we are seeking happiness from the wrong place. Wallahi if you want truly happiness,, connect your heart with him that he never sleep, he never ignore and he never disappointed! Ya Rabbi, have mercy on us.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 308 Views 0 Reviews
  • *BARKA DA ASUBA (1333)*
    "Shi ne Ubangijin abubuwan da a tunani ma ba za su yiwu ba,amma kai ka zauna kana kuka a kan abin da kowa ma ya san mai yiwuwa ne; Ka roƙe shi da zuciya ɗaya kawai,za ka ga abin mamaki"
    *BARKA DA ASUBA (1333)* "Shi ne Ubangijin abubuwan da a tunani ma ba za su yiwu ba,amma kai ka zauna kana kuka a kan abin da kowa ma ya san mai yiwuwa ne; Ka roƙe shi da zuciya ɗaya kawai,za ka ga abin mamaki"
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 151 Views 0 Reviews
  • *Assalamu Alaikum da safiyar Jumu’a mai albarka! Wannan ita ce Jumu’ar farko a sabuwar shekara. Muna roƙon Allah ya sanya ta kasance farkon alheri da nasara a gare mu. Mu fara wannan shekarar da sabunta niyyarmu, da kyautata zuciyarmu. Jumu’a rana ce ta musamman – rana ta ambaton Allah, karatun Suratul Kahf, da salati ga Annabi ﷺ. Mu tuna cewa rayuwa tana wucewa, shekaru suna ƙarewa, amma ayyukanmu su ne za su zauna. Don haka, mu yawaita istighfari, mu roƙi tsari daga sharri, mu nemi gafara, mu kuma ɗora kan titin ƙwarai. Allah ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana, ya kuma sanya sabuwar shekarar nan ta kasance cike da tsira da albarka.*
    *Jumu’ah Mubarak & Happy New Year!"*
    *Assalamu Alaikum da safiyar Jumu’a mai albarka! Wannan ita ce Jumu’ar farko a sabuwar shekara. Muna roƙon Allah ya sanya ta kasance farkon alheri da nasara a gare mu. Mu fara wannan shekarar da sabunta niyyarmu, da kyautata zuciyarmu. Jumu’a rana ce ta musamman – rana ta ambaton Allah, karatun Suratul Kahf, da salati ga Annabi ﷺ. Mu tuna cewa rayuwa tana wucewa, shekaru suna ƙarewa, amma ayyukanmu su ne za su zauna. Don haka, mu yawaita istighfari, mu roƙi tsari daga sharri, mu nemi gafara, mu kuma ɗora kan titin ƙwarai. Allah ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana, ya kuma sanya sabuwar shekarar nan ta kasance cike da tsira da albarka.* *Jumu’ah Mubarak & Happy New Year!"*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Wane Annabi ne mata suka yanke hannuwansu bayan sun gan shi?* 🥹

    *❤️ :- Annabi Yusuf ( A.S)*
    *😘 :- Annabi Musa ( A.S)*
    *🥰 :- Annabi Muhammad (SAW)*
    *🥹 :-bansaniba*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Wane Annabi ne mata suka yanke hannuwansu bayan sun gan shi?* 🥹 *❤️ :- Annabi Yusuf ( A.S)* *😘 :- Annabi Musa ( A.S)* *🥰 :- Annabi Muhammad (SAW)* *🥹 :-bansaniba*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
  • *🕊️MANZON ALLAH S,A,W YACE🕊️*

    *Da ace kun san abin da na sani game da al’amuran lahira, da kun rage dariya, kun yawaita kuka😢*


    *[Sahih al-Bukhari, Hadisi mai lamba: 6486]*

    *Wannan hadisin yana tunatar da mu muhimmancin natsuwa da tunani a kan lahira, maimakon yawan wasa da dariya. Ka karanta, ka tunani, ka gyara*
    *🕊️MANZON ALLAH S,A,W YACE🕊️* *Da ace kun san abin da na sani game da al’amuran lahira, da kun rage dariya, kun yawaita kuka😢* *[Sahih al-Bukhari, Hadisi mai lamba: 6486]* *Wannan hadisin yana tunatar da mu muhimmancin natsuwa da tunani a kan lahira, maimakon yawan wasa da dariya. Ka karanta, ka tunani, ka gyara*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 153 Views 0 Reviews
  • TAMBAYAR:

    👉 Me kake yawan mantawa da shi a cikin ranarka?

    🔘 Sallah a kan lokaci
    🔘 Karatun Alƙur’ani
    🔘 Zikri da addu’a
    🔘 Gyaran zuciya (yafiya & hakuri)

    > Zaɓi amsa ɗaya, ka kuma yi niyya ka gyara yau.
    TAMBAYAR: 👉 Me kake yawan mantawa da shi a cikin ranarka? 🔘 Sallah a kan lokaci 🔘 Karatun Alƙur’ani 🔘 Zikri da addu’a 🔘 Gyaran zuciya (yafiya & hakuri) > Zaɓi amsa ɗaya, ka kuma yi niyya ka gyara yau.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
  • 🌅 FAƊAKARWAR SAFIYA – ALHAMIS | SABUWAR SHEKARA 🌅
    🌟 Hasken Rayuwa 🌟

    Bismillahir Rahmanir Rahim
    Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh

    Safiyar yau Alhamis ce, kuma Allah Ya nuna mana sabuwar shekara. Wannan ba ƙaramin alheri ba ne. Ba kowa ne ya wayi gari ba, wasu sun tsaya ne a shekarar da ta wuce.

    Wasu suna cewa: “Shekara ta wuce amma ban ga abin da ya ƙaru a rayuwata ba.”
    Amma mu tsaya mu yi tunani:
    Idan kana numfashi yau — ni’ima ce.
    Idan kana da lafiya — arziki ne.
    Idan Allah Ya nuna maka sabuwar shekara — dama ce sabuwa.

    Ba kowane riba ake aunawa da kuɗi ba.
    Wani riba tsira ce, wani lafiya ce, wani lokaci ne, wani kuma damar tuba.

    Safiyar yau dama ce ta: – Gyara niyya
    – Sabunta alaƙa da Allah
    – Barin abin da ya cutar da zuciya

    Ka fara wannan sabuwar shekarar da: – Godiya, ba gunaguni ba
    – Addu’a, ba sakaci ba
    – Ƙananan ayyuka masu ɗorewa

    🤲 Ya Allah Ka sa wannan safiyar da sabuwar shekarar nan ta zama ta alheri, tsira, da kusanci da Kai.
    Ka gafarta mana abin da ya wuce, Ka gyara mana abin da ke gaba.

    🌿 Ku fara sabuwar shekara da Allah, komai zai fara gyaruwa in sha Allah. 🌿
    🌅 FAƊAKARWAR SAFIYA – ALHAMIS | SABUWAR SHEKARA 🌅 🌟 Hasken Rayuwa 🌟 Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh Safiyar yau Alhamis ce, kuma Allah Ya nuna mana sabuwar shekara. Wannan ba ƙaramin alheri ba ne. Ba kowa ne ya wayi gari ba, wasu sun tsaya ne a shekarar da ta wuce. Wasu suna cewa: “Shekara ta wuce amma ban ga abin da ya ƙaru a rayuwata ba.” Amma mu tsaya mu yi tunani: Idan kana numfashi yau — ni’ima ce. Idan kana da lafiya — arziki ne. Idan Allah Ya nuna maka sabuwar shekara — dama ce sabuwa. Ba kowane riba ake aunawa da kuɗi ba. Wani riba tsira ce, wani lafiya ce, wani lokaci ne, wani kuma damar tuba. Safiyar yau dama ce ta: – Gyara niyya – Sabunta alaƙa da Allah – Barin abin da ya cutar da zuciya Ka fara wannan sabuwar shekarar da: – Godiya, ba gunaguni ba – Addu’a, ba sakaci ba – Ƙananan ayyuka masu ɗorewa 🤲 Ya Allah Ka sa wannan safiyar da sabuwar shekarar nan ta zama ta alheri, tsira, da kusanci da Kai. Ka gafarta mana abin da ya wuce, Ka gyara mana abin da ke gaba. 🌿 Ku fara sabuwar shekara da Allah, komai zai fara gyaruwa in sha Allah. 🌿
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 152 Views 0 Reviews
  • *🕊️Addu’ar Sabuwar Shekara🕊️*

    *Ya Allah, Mai jin ƙai kuma Mai rahama…*

    Yayin da muke kammala wannan shekarar, muna roƙonka Ka gafarta mana kurakuranmu—ko da mun aikata su da sani ko ba da sani ba. Ka shafe zunubanmu, Ka kawar da damuwa da baƙin ciki daga zuciyarmu.

    Ya Allah, Ka sanya wannan sabuwar shekarar ta zama shekarar:
    • Nasara da cikar buri 🕊️
    • Lafiya da nutsuwar zuciya 🤍
    • Kusanci da Kai da ƙarfafa imani 🤲
    • Salama da albarka mai yawa 🌸

    *Ka kare mu daga sharri na mutane da aljanu. Ka albarkaci rayuwarmu da iyalanmu. Ka kai mu ƙarshen sabuwar shekarar da alheri da lafiya Ameen*

    *Daga zuciya cike da addu’a da fatan alheri 🤍*
    *🕊️Addu’ar Sabuwar Shekara🕊️* *Ya Allah, Mai jin ƙai kuma Mai rahama…* Yayin da muke kammala wannan shekarar, muna roƙonka Ka gafarta mana kurakuranmu—ko da mun aikata su da sani ko ba da sani ba. Ka shafe zunubanmu, Ka kawar da damuwa da baƙin ciki daga zuciyarmu. Ya Allah, Ka sanya wannan sabuwar shekarar ta zama shekarar: • Nasara da cikar buri 🕊️ • Lafiya da nutsuwar zuciya 🤍 • Kusanci da Kai da ƙarfafa imani 🤲 • Salama da albarka mai yawa 🌸 *Ka kare mu daga sharri na mutane da aljanu. Ka albarkaci rayuwarmu da iyalanmu. Ka kai mu ƙarshen sabuwar shekarar da alheri da lafiya Ameen* *Daga zuciya cike da addu’a da fatan alheri 🤍*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 160 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 140 Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 149 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa