• *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LITININ]*

    *NASIHARMU TA YAU*
    ```Kar ka matsa sai kabi diddigin mutane, ka wadatu da alherin da suke bayyana maka a zahiri, ka bar abunda yake chikin zuciyarsu Allah zai kare ka sharrin su kai dai ka nufi alkhairi ga kowa shikenan.

    *Ya Ubangiji ka taimakemu nisantar mummunan zato ga 'yan uwanmu Aminn ya Allahu.*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LITININ]* *NASIHARMU TA YAU* ```Kar ka matsa sai kabi diddigin mutane, ka wadatu da alherin da suke bayyana maka a zahiri, ka bar abunda yake chikin zuciyarsu Allah zai kare ka sharrin su kai dai ka nufi alkhairi ga kowa shikenan. *Ya Ubangiji ka taimakemu nisantar mummunan zato ga 'yan uwanmu Aminn ya Allahu.*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 141 Vue 0 Avis
  • *💥GYARA KAYAN KA💥*

    *Fitar da maniyyi da gangan📌*
    _Idan mutum ya fitar da maniyyi da gangan (kamar ta hanyar wasa da al'aura), azuminsa ya ɓaci. Amma idan hakan ya faru ba tare da nufin sa ba (kamar yin mafarki), hakan ba ya ɓata azumi._
    *💥GYARA KAYAN KA💥* *Fitar da maniyyi da gangan📌* _Idan mutum ya fitar da maniyyi da gangan (kamar ta hanyar wasa da al'aura), azuminsa ya ɓaci. Amma idan hakan ya faru ba tare da nufin sa ba (kamar yin mafarki), hakan ba ya ɓata azumi._
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 143 Vue 0 Avis
  • Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu

    Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan.

    *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA*

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name:* Opay

    *Account Name:* Shamsu Muhammad

    ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU

    Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah

    Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016*

    Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan. *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA* *Account Number* 7060902016 *Bank Name:* Opay *Account Name:* Shamsu Muhammad ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016* Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 156 Vue 0 Avis
  • *ABUN DA YAKE KARYA AZUMI*
    _Jinin Haila da na haihuwa Mata a Musulunci sun samu sassauci lokacin haila da nifasi (jinin haihuwa). Idan mace ta ga jini yayin da take azumi, azuminta ya karye, kuma dole ne ta rama wannan azumin bayan Ramadan._
    *ABUN DA YAKE KARYA AZUMI* _Jinin Haila da na haihuwa Mata a Musulunci sun samu sassauci lokacin haila da nifasi (jinin haihuwa). Idan mace ta ga jini yayin da take azumi, azuminta ya karye, kuma dole ne ta rama wannan azumin bayan Ramadan._
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 155 Vue 0 Avis
  • *TAMBAYA:*
    Yaya ake yin kaffarar rantsuwa?

    https://chat.whatsapp.com/JlX49YjXk7sCs8HiyNygtI?mode=gi_t

    *AMSA:* @all
    Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai.

    Da farko ya kamata mu sani cewa Rantsuwa ya rabu kashi uku. Akwai wanda ake masa kaffara, akwai kuma wanda ba’ayi masa komai.

    Na farko: Yasasshen Rantsuwa; shine kaman rantsuwa da mutum zaiyi ba tare da ya ƙulla a zuciyarsa ba. Misali a tambayeshi wani abu sai yace: Eh wallahi, ko A’a Wallahi, wannan irin rantse rantsen bashi da kyau. Amma mutum ba zaiyi kaffara a kansu ba.

    Na biyu: Rantsuwar ƙarya(Aimanul Gamus): Shine mutum ya rantse a kan ƙarya. Wannan shima babban laifi ne amma babu kaffara akansa.

    Na uku: Rantsuwa da aka ƙulla; Shine mutum ya ƙulla abu a zuciyarsa sannnan ya rantse. Misali yace: Wallahi bazan yi kaza ba. Ko wallahi zanyi kaza. Kuma mutum yazo baiyi ba, to wannan akwai kaffara akansa. Amma wasu maluman suna ga cewa idan Mutum ya katange ranstuwan da Insha’Allah to babu kaffara akansa. Misali Mutum yace: Wallahi bazan yi kaza ba Insha’Allah. Ko wallahi zanyi kaza Insha’Allah.

    Yaya ake Kaffarar Ranstuwa?

    Ciyar da Miskinai goma: Za’a baiwa kowani miskini rabin sa’i. Ko kilo ɗaya da rabi. Ko a dafa abinci a baiwa ko wani miskini daidai inda zai ishe shi.
    Tufatar da Miskinai goma: za’a tufatar da miskinai goma. Kowa za’a bashi tufar da zata ishe shi yin Sallah aciki.
    Ƴanta Bawa ko baiwa Mumina: Na uku shine ƴanta baiwa ko bawa mumini.
    I dan Mutum bai samu daman yin wa’innan abubuwa ba sai yayi na huɗu. Shine:

    Yin Azumin kwana uku a jere: Wannan shine kaffarar Rantsuwa na ƙarshe ga wanda bai samu abubuwan da suka gabata ba.
    Sannan Jumhurin Maluma sun tafi kan cewa baya wadatar wa a cire Kuɗi a matsayin kaffarar rantsuwa. Misali mutum ya lissafa nawa ne Kuɗin ciyar da miskinai goma sai ya cire ƙimar kuɗin ya bada shi sadaƙa, wannan bai yi ba.

    Ibnu Qudama Allah yayi masa Rahama yace:

    Baya wadatar wa a cire ƙimar kuɗin ciyar wa ko tufatar wa a kaffarar rantsuwa, domin Allah ya ambaci abinci ne, saboda haka yin kaffara da waninsa ba zai wadatar ba. Kuma domin Allah ya bada zaɓi ne tsaƙanin abubuwa guda uku, da ace ya halatta ayi amfani da kuɗi wurin yin kaffara da Allah bai taƙaita kan wa’innan abubuwa guda uku ba.

    Almugni:11/256
    Sheikh Bin Baz Allah yayi masa Rahama yace:

    Kaffarar da za’a bayar ya zama abinci ba kuɗi ba, domin wannan shine abinda yazo acikin Alqur’ani da Sunnah,

    Fatawa Islamiyya: 3/481
    Sheikh Bin Uthaymeen Allah yayi Masa Rahama yace:

    Idan Mutum bai samu bawa ko baiwa ba, bai samu kayan da zai tufatar ba, bai samu abinci da zai ciyar ba to zaiyi azumi uku a jere

    Fatawa Manaril Islam: 3/667
    A Taƙaice

    Wanda yayi Rantsuwa zai aikata wani abu, kuma ya ƙulla a zuciyarsa, ko yayi Rantsuwa ba zaiyi abu ba to ya Wajaba a gareshi yayi Kaffara. Kaffarar kuwa shine: Ciyar da miskinai goma, ko tufatar dasu, ko ƴanta bawa ko baiwa. Wanda kuma bai samu wannan ba duka to sai yayi Azumin kwana uku a jere.

    Allah shine mafi sani.

    https://chat.whatsapp.com/JlX49YjXk7sCs8HiyNygtI?mode=gi_t
    *TAMBAYA:* Yaya ake yin kaffarar rantsuwa? https://chat.whatsapp.com/JlX49YjXk7sCs8HiyNygtI?mode=gi_t *AMSA:* @all Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Da farko ya kamata mu sani cewa Rantsuwa ya rabu kashi uku. Akwai wanda ake masa kaffara, akwai kuma wanda ba’ayi masa komai. Na farko: Yasasshen Rantsuwa; shine kaman rantsuwa da mutum zaiyi ba tare da ya ƙulla a zuciyarsa ba. Misali a tambayeshi wani abu sai yace: Eh wallahi, ko A’a Wallahi, wannan irin rantse rantsen bashi da kyau. Amma mutum ba zaiyi kaffara a kansu ba. Na biyu: Rantsuwar ƙarya(Aimanul Gamus): Shine mutum ya rantse a kan ƙarya. Wannan shima babban laifi ne amma babu kaffara akansa. Na uku: Rantsuwa da aka ƙulla; Shine mutum ya ƙulla abu a zuciyarsa sannnan ya rantse. Misali yace: Wallahi bazan yi kaza ba. Ko wallahi zanyi kaza. Kuma mutum yazo baiyi ba, to wannan akwai kaffara akansa. Amma wasu maluman suna ga cewa idan Mutum ya katange ranstuwan da Insha’Allah to babu kaffara akansa. Misali Mutum yace: Wallahi bazan yi kaza ba Insha’Allah. Ko wallahi zanyi kaza Insha’Allah. Yaya ake Kaffarar Ranstuwa? Ciyar da Miskinai goma: Za’a baiwa kowani miskini rabin sa’i. Ko kilo ɗaya da rabi. Ko a dafa abinci a baiwa ko wani miskini daidai inda zai ishe shi. Tufatar da Miskinai goma: za’a tufatar da miskinai goma. Kowa za’a bashi tufar da zata ishe shi yin Sallah aciki. Ƴanta Bawa ko baiwa Mumina: Na uku shine ƴanta baiwa ko bawa mumini. I dan Mutum bai samu daman yin wa’innan abubuwa ba sai yayi na huɗu. Shine: Yin Azumin kwana uku a jere: Wannan shine kaffarar Rantsuwa na ƙarshe ga wanda bai samu abubuwan da suka gabata ba. Sannan Jumhurin Maluma sun tafi kan cewa baya wadatar wa a cire Kuɗi a matsayin kaffarar rantsuwa. Misali mutum ya lissafa nawa ne Kuɗin ciyar da miskinai goma sai ya cire ƙimar kuɗin ya bada shi sadaƙa, wannan bai yi ba. Ibnu Qudama Allah yayi masa Rahama yace: Baya wadatar wa a cire ƙimar kuɗin ciyar wa ko tufatar wa a kaffarar rantsuwa, domin Allah ya ambaci abinci ne, saboda haka yin kaffara da waninsa ba zai wadatar ba. Kuma domin Allah ya bada zaɓi ne tsaƙanin abubuwa guda uku, da ace ya halatta ayi amfani da kuɗi wurin yin kaffara da Allah bai taƙaita kan wa’innan abubuwa guda uku ba. Almugni:11/256 Sheikh Bin Baz Allah yayi masa Rahama yace: Kaffarar da za’a bayar ya zama abinci ba kuɗi ba, domin wannan shine abinda yazo acikin Alqur’ani da Sunnah, Fatawa Islamiyya: 3/481 Sheikh Bin Uthaymeen Allah yayi Masa Rahama yace: Idan Mutum bai samu bawa ko baiwa ba, bai samu kayan da zai tufatar ba, bai samu abinci da zai ciyar ba to zaiyi azumi uku a jere Fatawa Manaril Islam: 3/667 A Taƙaice Wanda yayi Rantsuwa zai aikata wani abu, kuma ya ƙulla a zuciyarsa, ko yayi Rantsuwa ba zaiyi abu ba to ya Wajaba a gareshi yayi Kaffara. Kaffarar kuwa shine: Ciyar da miskinai goma, ko tufatar dasu, ko ƴanta bawa ko baiwa. Wanda kuma bai samu wannan ba duka to sai yayi Azumin kwana uku a jere. Allah shine mafi sani. https://chat.whatsapp.com/JlX49YjXk7sCs8HiyNygtI?mode=gi_t
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
  • *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR [LAHADI]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    Sallar Asuba haske ce ga rayuwar mumini. Wanda ya kiyaye ta a kan lokaci, Allah zai sanya masa albarka a yinin sa, ya kare shi daga sharri, ya kuma rubuta masa lada mai yawa. Kada barcin duniya ya hana mu hasken sallar Asuba, domin ita ce mabuɗin nasara.

    *Ya Allah ka sada mu da Alkhairin duniya da lahira, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
    *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR [LAHADI]* *NASIHAR MU TA YAU* Sallar Asuba haske ce ga rayuwar mumini. Wanda ya kiyaye ta a kan lokaci, Allah zai sanya masa albarka a yinin sa, ya kare shi daga sharri, ya kuma rubuta masa lada mai yawa. Kada barcin duniya ya hana mu hasken sallar Asuba, domin ita ce mabuɗin nasara. *Ya Allah ka sada mu da Alkhairin duniya da lahira, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 144 Vue 0 Avis
  • *AZUMINKI YANA NAN🕋*@all
    _Dandana abinci: Shari'a ta yadda masu dafa abinci su dandana mutukar ba za su bari dandanon abincin ya shiga cikin su ba._
    *AZUMINKI YANA NAN🕋*@all _Dandana abinci: Shari'a ta yadda masu dafa abinci su dandana mutukar ba za su bari dandanon abincin ya shiga cikin su ba._
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 146 Vue 0 Avis
  • Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu

    Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan.

    *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA*

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name:* Opay

    *Account Name:* Shamsu Muhammad

    ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU

    Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah

    Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016*

    Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan. *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA* *Account Number* 7060902016 *Bank Name:* Opay *Account Name:* Shamsu Muhammad ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016* Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 162 Vue 0 Avis
  • *Azuminka yana nan🕋*@all
    _Ga masu cutar Asthma, suna iya amfani da abin shakarsu idan bukatar hakan ta taso._
    *Azuminka yana nan🕋*@all _Ga masu cutar Asthma, suna iya amfani da abin shakarsu idan bukatar hakan ta taso._
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 150 Vue 0 Avis
  • *TAMBAYA*
    Aslm inayini mlm yagida y ibada Dan Allah mlm inada tambaya,nida saurayina munsaba Chewa junanmu I love you to mlm da,azumima Kuma munkasancemunafadawa junanmu shinenache malam menene matsayin azumimmu be6achiba kodai mudenafadawa junanmu

    *AMSA*
    Wa'alaikumus salam, lfy qalau, Alhamdulillah!!
    Azuminku yana nan bai karye ba sai dai ku guji abubuwan da suke karye azumi, idan kika san cewa idan yace miki i love you kina jin dadi kina jin wani iri daban to baya halatta a cikin azumi ku gayawa juna irin wadannan kalamai masu tayar da sha'awa domin suna karya azumi, dan haka sai a guji duk wani abu na alaka tsakanin namiji da mace wanda yake tayar da sha'awa har ya kai ga karye azumi.

    Wallahu A'alam

    https://chat.whatsapp.com/KcK7zhAOA9NI26DSRCbNW8?mode=gi_t
    *TAMBAYA* Aslm inayini mlm yagida y ibada Dan Allah mlm inada tambaya,nida saurayina munsaba Chewa junanmu I love you to mlm da,azumima Kuma munkasancemunafadawa junanmu shinenache malam menene matsayin azumimmu be6achiba kodai mudenafadawa junanmu *AMSA* Wa'alaikumus salam, lfy qalau, Alhamdulillah!! Azuminku yana nan bai karye ba sai dai ku guji abubuwan da suke karye azumi, idan kika san cewa idan yace miki i love you kina jin dadi kina jin wani iri daban to baya halatta a cikin azumi ku gayawa juna irin wadannan kalamai masu tayar da sha'awa domin suna karya azumi, dan haka sai a guji duk wani abu na alaka tsakanin namiji da mace wanda yake tayar da sha'awa har ya kai ga karye azumi. Wallahu A'alam https://chat.whatsapp.com/KcK7zhAOA9NI26DSRCbNW8?mode=gi_t
    Love
    3
    1 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa