• 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *اِنَّ الَّذِيۡنَ اٰمَنُوۡا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ لَهُمۡ جَنّٰتٌ تَجۡرِىۡ مِنۡ تَحۡتِهَا الۡاَنۡهٰرُ ؕ ذٰلِكَ الۡفَوۡزُ الۡكَبِيۡرُؕ ۞*

    *Lallai Waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai akwai musu lambunan Aljanna inda ƙasa da su koguna ke gudana Wannan shi ne babban nasara...🙏🏻*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *اِنَّ الَّذِيۡنَ اٰمَنُوۡا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ لَهُمۡ جَنّٰتٌ تَجۡرِىۡ مِنۡ تَحۡتِهَا الۡاَنۡهٰرُ ؕ ذٰلِكَ الۡفَوۡزُ الۡكَبِيۡرُؕ ۞* *Lallai Waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai akwai musu lambunan Aljanna inda ƙasa da su koguna ke gudana Wannan shi ne babban nasara...🙏🏻*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 152 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *اِنَّ الَّذِيۡنَ اٰمَنُوۡا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ لَهُمۡ جَنّٰتٌ تَجۡرِىۡ مِنۡ تَحۡتِهَا الۡاَنۡهٰرُ ؕ ذٰلِكَ الۡفَوۡزُ الۡكَبِيۡرُؕ ۞*

    *"Indeed, those who have believed and done righteous deeds for them are gardens beneath which rivers flow That is the great success...🙏🏻*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *اِنَّ الَّذِيۡنَ اٰمَنُوۡا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ لَهُمۡ جَنّٰتٌ تَجۡرِىۡ مِنۡ تَحۡتِهَا الۡاَنۡهٰرُ ؕ ذٰلِكَ الۡفَوۡزُ الۡكَبِيۡرُؕ ۞* *"Indeed, those who have believed and done righteous deeds for them are gardens beneath which rivers flow That is the great success...🙏🏻*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 158 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Karoƙi Allah kada ka zama daga cikin waɗanda suka yi ibada shekaru da dama amma suka ƙare cikin ɓarna Domin babu abin da yafi muni fiye da bautar Allah da zuciyar ƙa da girman kai Ka nemi ƙarshen Alheri ba yawancin ibada kawai ba...🧏🏻‍♂️*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Karoƙi Allah kada ka zama daga cikin waɗanda suka yi ibada shekaru da dama amma suka ƙare cikin ɓarna Domin babu abin da yafi muni fiye da bautar Allah da zuciyar ƙa da girman kai Ka nemi ƙarshen Alheri ba yawancin ibada kawai ba...🧏🏻‍♂️*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 158 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Keep praying to Allah that you don’t become among those who worshipped for years but ended up in sin at the end. For nothing is worse than worship mixed with arrogance and pride Seek a good ending not just a long record of worship...🧏🏻‍♂️*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Keep praying to Allah that you don’t become among those who worshipped for years but ended up in sin at the end. For nothing is worse than worship mixed with arrogance and pride Seek a good ending not just a long record of worship...🧏🏻‍♂️*
    Love
    3
    1 Commentaires 0 Parts 174 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Kada ka ji tsoron fadi tashi sai dai ka ji tsoron kin yin ƙoƙari Kada tsoron gazawa ya hana ka gwadawa domin rashin ƙoƙari shi ne ainihin gazawar...💯*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Kada ka ji tsoron fadi tashi sai dai ka ji tsoron kin yin ƙoƙari Kada tsoron gazawa ya hana ka gwadawa domin rashin ƙoƙari shi ne ainihin gazawar...💯*
    Love
    1
    1 Commentaires 0 Parts 538 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Do not fear failure rather fear not trying Let not the fear of falling stop you from making an effort because the real failure lies in not trying at all...💯*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Do not fear failure rather fear not trying Let not the fear of falling stop you from making an effort because the real failure lies in not trying at all...💯*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 166 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Ya Allah Kasanya mu zama mutane mafi Alheri a yau fiye da yadda muka kasance jiya Ya Ubangiji ka taimake mu muci nasara a tsakanin sha’awa da biyayya domin mu kusanta da Kai Ka taimaka mana murabu da mutanen da keda mummunan tasiri a rayuwarmu domin mu girma mu zama mutane nagari masu godiya Ameen....🤲🏼*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Ya Allah Kasanya mu zama mutane mafi Alheri a yau fiye da yadda muka kasance jiya Ya Ubangiji ka taimake mu muci nasara a tsakanin sha’awa da biyayya domin mu kusanta da Kai Ka taimaka mana murabu da mutanen da keda mummunan tasiri a rayuwarmu domin mu girma mu zama mutane nagari masu godiya Ameen....🤲🏼*
    Love
    2
    0 Commentaires 0 Parts 174 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *O Allah Make us better people today than we were yesterday Almighty help us win the fight between desire and discipline so we may get closer to You Help us let go of toxic negative people from our lives so we may grow into positive and grateful people Aameen...🤲🏼*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *O Allah Make us better people today than we were yesterday Almighty help us win the fight between desire and discipline so we may get closer to You Help us let go of toxic negative people from our lives so we may grow into positive and grateful people Aameen...🤲🏼*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 281 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *O Allah Make us better people today than we were yesterday Almighty help us win the fight between desire and discipline so we may get closer to You Help us let go of toxic negative people from our lives so we may grow into positive and grateful people Aameen...🤲🏼*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *O Allah Make us better people today than we were yesterday Almighty help us win the fight between desire and discipline so we may get closer to You Help us let go of toxic negative people from our lives so we may grow into positive and grateful people Aameen...🤲🏼*
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 308 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Muddin alheri yana fitowa daga hannunka to tabbas ba za ka taɓa faɗuwa ko lalacewa ba 🙏🏻*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Muddin alheri yana fitowa daga hannunka to tabbas ba za ka taɓa faɗuwa ko lalacewa ba 🙏🏻*
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 230 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa