• لِلَّـهِ ما فِي السَّماواتِ وَ ما فِي الْأَرْضِ وَ إِنْ تُبْدُوا ما فِي أَنْفُسِكُمْ أَوْ تُخْفُوهُ يُحاسِبْكُمْ بِهِ اللَّـهُ فَيَغْفِرُ لِمَنْ يَشاءُ وَ يُعَذِّبُ مَنْ يَشاءُ وَ اللَّـهُ عَلى‏ كُلِّ شَيْ‏ءٍ قَدِيرٌ

    To Allah belongs whatever is in the heavens and whatever is in the earth; and whether you reveal what is in your minds or hide it, Allah will call you to account for it. Then He will forgive whom He wills, and will punish whom He wills; and Allah is All-Powerful over all things.

    📖 Chapter Al-Baqarah, Verse 284
    لِلَّـهِ ما فِي السَّماواتِ وَ ما فِي الْأَرْضِ وَ إِنْ تُبْدُوا ما فِي أَنْفُسِكُمْ أَوْ تُخْفُوهُ يُحاسِبْكُمْ بِهِ اللَّـهُ فَيَغْفِرُ لِمَنْ يَشاءُ وَ يُعَذِّبُ مَنْ يَشاءُ وَ اللَّـهُ عَلى‏ كُلِّ شَيْ‏ءٍ قَدِيرٌ To Allah belongs whatever is in the heavens and whatever is in the earth; and whether you reveal what is in your minds or hide it, Allah will call you to account for it. Then He will forgive whom He wills, and will punish whom He wills; and Allah is All-Powerful over all things. 📖 Chapter Al-Baqarah, Verse 284
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 197 Views 0 Reviews
  • 🔥 InterLink will launch official KYC identity verification to eliminate fake accounts, bots and fraudulent activities.
    This will further enhance network security and ensure full compliance with FATF anti-money laundering standards.
    🔥 InterLink will launch official KYC identity verification to eliminate fake accounts, bots and fraudulent activities. This will further enhance network security and ensure full compliance with FATF anti-money laundering standards.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 540 Views 0 Reviews
  • 🟤HADISAI IRIN NA RAMADANA🟤

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku lalube shi a goman qarshe, yana nufin daren lailatul qadr, idan dayanku yayi rauni ko ya gajiya, kada yayi sakaci akan kwanaki bakwai da suka rage.🌹🌹
    🟤HADISAI IRIN NA RAMADANA🟤 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku lalube shi a goman qarshe, yana nufin daren lailatul qadr, idan dayanku yayi rauni ko ya gajiya, kada yayi sakaci akan kwanaki bakwai da suka rage.🌹🌹
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 388 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹

    Muslim

    ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹 Muslim ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 153 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 149 Views 0 Reviews
  • ☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 238 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹An kar6o daga Aby Umamah R.A yace : Nace : Ya Ma'aikin Allah, ka umarce ni da wani aiki wanda idan nayi zai shigarda ni aljannah, sai yace S.A.W : Ina horarka da yin azumi, domin babu abinda yake daidai da shi.🌹🌹

    Ahmad
    🌹🌹An kar6o daga Aby Umamah R.A yace : Nace : Ya Ma'aikin Allah, ka umarce ni da wani aiki wanda idan nayi zai shigarda ni aljannah, sai yace S.A.W : Ina horarka da yin azumi, domin babu abinda yake daidai da shi.🌹🌹 Ahmad
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 163 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya bawa mai yin azumi abin buda baka, yanada kwatankwacin ladan mai azumin, ba kuma tare da an ragi ladan mai yin azumin da komai ba.🌹🌹

    Tirmizy
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya bawa mai yin azumi abin buda baka, yanada kwatankwacin ladan mai azumin, ba kuma tare da an ragi ladan mai yin azumin da komai ba.🌹🌹 Tirmizy
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 179 Views 0 Reviews
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.🌹🌹_

    Ibn Majah.
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.🌹🌹_ Ibn Majah.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 178 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹

    Bukhari da Muslim.

    ▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹 Bukhari da Muslim. ▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 689 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa