• 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Wannan Wata Ya Zo Muku, A Cikinsa Akwai Wani Dare, Ya Fi Darare Dubu Alkhairi, Duk Wanda Aka Haramta Masa Samunsa, Haqiqa An Haramta Masa Dukkan Alkhairai, Kuma Babu Wanda Za'a Haramtawa Alkhairin sa Sai Mara Rabo."🌹🌹

    Ibn Majah Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Wannan Wata Ya Zo Muku, A Cikinsa Akwai Wani Dare, Ya Fi Darare Dubu Alkhairi, Duk Wanda Aka Haramta Masa Samunsa, Haqiqa An Haramta Masa Dukkan Alkhairai, Kuma Babu Wanda Za'a Haramtawa Alkhairin sa Sai Mara Rabo."🌹🌹 Ibn Majah Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
    0 Comments 0 Shares 317 Views 0 Reviews
  • 🟫GOMAN QARSHE.🟫

    🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana raya dare idan goman qarshe tazo, yana zage dantse, kuma yana tashin iyalansa daga bacci.🌹🌹

    Ibn Majah.
    🟫GOMAN QARSHE.🟫 🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana raya dare idan goman qarshe tazo, yana zage dantse, kuma yana tashin iyalansa daga bacci.🌹🌹 Ibn Majah.
    0 Comments 0 Shares 312 Views 0 Reviews
  • 🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Ya ma'aikin Allah, Idan kuwa na fahimci cewa wannan daren shi ne na lailatul qadr, me ya kamata nace ? Sai yace :ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN,TUHIBBUL AFWA,FA'AFU ANNA.🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Ya ma'aikin Allah, Idan kuwa na fahimci cewa wannan daren shi ne na lailatul qadr, me ya kamata nace ? Sai yace :ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN,TUHIBBUL AFWA,FA'AFU ANNA.🌹🌹 Bukhari
    0 Comments 0 Shares 320 Views 0 Reviews
  • 🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qarshe a watan ramadan.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qarshe a watan ramadan.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 Comments 0 Shares 845 Views 0 Reviews
  • ☘️Ya Ubangiji Ka Sanyamu Cikin Bayinka Masu Jin Tsoronka.🤲🏽

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, haqiqa Annabi S.A.W yace : Babu wata rana da bayi za su wayi gari, face mala'iku guda biyu sun sakko, sai dayansu yace : Ya Ubangiji duk wanda yake ciyarwa ka mayarmasa, dayanma sai yace : Ya Ubangiji duk wanda ba ya ciyarwa ka gadarmasa da asara.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Ka Sanyamu Cikin Bayinka Masu Jin Tsoronka.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, haqiqa Annabi S.A.W yace : Babu wata rana da bayi za su wayi gari, face mala'iku guda biyu sun sakko, sai dayansu yace : Ya Ubangiji duk wanda yake ciyarwa ka mayarmasa, dayanma sai yace : Ya Ubangiji duk wanda ba ya ciyarwa ka gadarmasa da asara.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 Comments 0 Shares 405 Views 0 Reviews
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan dayanku ya idar da sallah a masallacinsa, to ya ringa sanya wani kaso na sallarsa a gidansa, domin Allah S.W.T yana sanya alkhairi a cikin gidansa game da sallarsa.🌹🌹_

    Muslim

    *▶️Ana so mutum ya ringa yin wasu nafila a gida, domin hakan ya fi nisanta daga yin riya, kuma yana jawo rahama da albarka, kuma Allah yana sanya alkhairi ga mutum gidan, da arziqi da rayuwa mai dadi, da kuma qarin shiriya.*
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan dayanku ya idar da sallah a masallacinsa, to ya ringa sanya wani kaso na sallarsa a gidansa, domin Allah S.W.T yana sanya alkhairi a cikin gidansa game da sallarsa.🌹🌹_ Muslim *▶️Ana so mutum ya ringa yin wasu nafila a gida, domin hakan ya fi nisanta daga yin riya, kuma yana jawo rahama da albarka, kuma Allah yana sanya alkhairi ga mutum gidan, da arziqi da rayuwa mai dadi, da kuma qarin shiriya.*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 314 Views 0 Reviews
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa yin umara a watan ramadan, tana yin daidai da yin aikin hajji tare da ni.🌹🌹_

    Bukhari
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa yin umara a watan ramadan, tana yin daidai da yin aikin hajji tare da ni.🌹🌹_ Bukhari
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 543 Views 0 Reviews
  • Zoomer Africa discussion on African culture ways of life and colonial errors
    ZOOMER AFRICA DISCUSSION Why do some of our sisters from DR Congo bleach their skin when they are already beautiful as the God of our ancestors created them? Across Africa, our melanin is a symbol of strength, heritage, and identity. Our sisters from DR Congo, like all African women, are naturally beautiful just as they were created. Yet many feel pressure from society, media, and colonial...
    Love
    likes
    Wow
    5
    1 Comments 0 Shares 4K Views 0 Reviews
  • Big league side Paidha Black Angels wins as Paidha United drops point away from home.
    By Mike Rwothomio  In a tale of contrasting fortunes for Paidha's football faithful on Sunday, Paidha Black Angels SC powered to a vital home win in the FUFA Big League, while Paidha United SC suffered a narrow defeat in the West Nile Regional League. At Bar Okoro Stadium in Paidha Town Council, Zombo District, the Black Angels claimed all three points in a hard-fought clash against Iganga...
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 160 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa