• MANZON ALLAH (ﷺ) YACE: IDAN KUKA JI CARAR ZAKARA TO KU ROKI ALLAH DAGA FALALARSA, DOMIN HAKIKA YAGA MALA'IKU NE.

    SAHIHUL BUKHARI.

    KARIN BAYANI
    NADAGA CIKIN WURAREN DA AKE SO MUSULMI YA RIKA ADDU'A HAR DA LOKACIN DA ZAKARA YAKE CARA DOMIN MALA'IKU SUNA WAJEN KUMA IDAN KAYI ADDU'A SUKACE AMEEN TO ALLAH ZAI KARBA SABODA SU TSARKAKAKKU NE BASA SABON ALLAH, SABODA HAKA MU KOYAMA KANNEN MU DA YA'YANMU DA IYALAN MU DOMIN DACEWA DA FALALAR DAKE CIKIN WANNAN HADISIN.

    ALLAH YA DATAR DAMU.
    MANZON ALLAH (ﷺ) YACE: IDAN KUKA JI CARAR ZAKARA TO KU ROKI ALLAH DAGA FALALARSA, DOMIN HAKIKA YAGA MALA'IKU NE. SAHIHUL BUKHARI. KARIN BAYANI NADAGA CIKIN WURAREN DA AKE SO MUSULMI YA RIKA ADDU'A HAR DA LOKACIN DA ZAKARA YAKE CARA DOMIN MALA'IKU SUNA WAJEN KUMA IDAN KAYI ADDU'A SUKACE AMEEN TO ALLAH ZAI KARBA SABODA SU TSARKAKAKKU NE BASA SABON ALLAH, SABODA HAKA MU KOYAMA KANNEN MU DA YA'YANMU DA IYALAN MU DOMIN DACEWA DA FALALAR DAKE CIKIN WANNAN HADISIN. ALLAH YA DATAR DAMU.
    0 Commentaires 0 Parts 204 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹An Kar6o Daga Abul Yusr R.A Yace :"Ma'aiki S.A.W Ya Kasance Yana Yin Addu'a Da Cewa :" Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Rushewa, Ina Neman Tsarinka Daga Kai-kawo, Ina Neman Tsarinka Daga Nitsewa A Cikin Ruwa,Da Gobara, Da Tsufa, Ina Neman Tsarinka Daga Janyewar Hankalin Shaidan Akaina Lokacin Mutuwa, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa Yayin Juya Baya A Wajan Yaqi Domin Tafarkinka, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa A Sanadiyyar Cizon Maciji.🌹🌹_

    Abu Dawud
    _🌹🌹An Kar6o Daga Abul Yusr R.A Yace :"Ma'aiki S.A.W Ya Kasance Yana Yin Addu'a Da Cewa :" Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Rushewa, Ina Neman Tsarinka Daga Kai-kawo, Ina Neman Tsarinka Daga Nitsewa A Cikin Ruwa,Da Gobara, Da Tsufa, Ina Neman Tsarinka Daga Janyewar Hankalin Shaidan Akaina Lokacin Mutuwa, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa Yayin Juya Baya A Wajan Yaqi Domin Tafarkinka, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa A Sanadiyyar Cizon Maciji.🌹🌹_ Abu Dawud
    0 Commentaires 0 Parts 206 Vue 0 Avis
  • MANZON ALLAH (SAW) "BA A JUYO DA ADDU'A TSAKANIN KIRAN SALLAH DA TAYAR DA IƘAMAH "

    FA'IDA
    WANNAN HADISI YANA KOYA MANA MAHIMMANCIN YIN ADDU'A A TSAKANIN KIRAN SALLAH HAR ZUWA LOKACIN DA ZA A TAYAR DA IƘAMAH
    MANZON ALLAH (SAW) "BA A JUYO DA ADDU'A TSAKANIN KIRAN SALLAH DA TAYAR DA IƘAMAH " FA'IDA WANNAN HADISI YANA KOYA MANA MAHIMMANCIN YIN ADDU'A A TSAKANIN KIRAN SALLAH HAR ZUWA LOKACIN DA ZA A TAYAR DA IƘAMAH
    0 Commentaires 0 Parts 544 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹An Kar6o Daga Abu Hurairah R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Bai Ta6a Aibata Wani Abinci Ba Ko Da Sau Daya, Idan Ya Birgeshi Sai Ya Ci, Idan Kuma Bai Birgeshiba, Sai Ya Barshi."🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🌹🌹An Kar6o Daga Abu Hurairah R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Bai Ta6a Aibata Wani Abinci Ba Ko Da Sau Daya, Idan Ya Birgeshi Sai Ya Ci, Idan Kuma Bai Birgeshiba, Sai Ya Barshi."🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 Commentaires 0 Parts 776 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    0 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
  • 🥘Tilawar Alqur'ani Da Yawaita Azumi.📙

    🌹🌹An Kar6o Daga Abdillahi Bn Amr R.A Yace : "Azumi Da Alqur'ani Za Su Yi Ceto Ga Ma'abotansu A Ranar Alqiyama, Azumi Zai Ce Ya Ubangiji, Na Hanashi Cin Abinci Da Abubuwan Sha'awa Da Rana, Ka Bani Cetonsa, Al'qur'ani Zai Ce : Na Hanashi Bacci Da Daddare Ka Bani Cetonsa,Sai Yace : Sai A Basu Ceton."🌹🌹

    Ahmad Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
    🥘Tilawar Alqur'ani Da Yawaita Azumi.📙 🌹🌹An Kar6o Daga Abdillahi Bn Amr R.A Yace : "Azumi Da Alqur'ani Za Su Yi Ceto Ga Ma'abotansu A Ranar Alqiyama, Azumi Zai Ce Ya Ubangiji, Na Hanashi Cin Abinci Da Abubuwan Sha'awa Da Rana, Ka Bani Cetonsa, Al'qur'ani Zai Ce : Na Hanashi Bacci Da Daddare Ka Bani Cetonsa,Sai Yace : Sai A Basu Ceton."🌹🌹 Ahmad Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
    0 Commentaires 0 Parts 372 Vue 0 Avis
  • 🟤HADISAI IRIN NA RAMADANA🟤

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku lalube shi a goman qarshe, yana nufin daren lailatul qadr, idan dayanku yayi rauni ko ya gajiya, kada yayi sakaci akan kwanaki bakwai da suka rage.🌹🌹
    🟤HADISAI IRIN NA RAMADANA🟤 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku lalube shi a goman qarshe, yana nufin daren lailatul qadr, idan dayanku yayi rauni ko ya gajiya, kada yayi sakaci akan kwanaki bakwai da suka rage.🌹🌹
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 602 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹

    Muslim

    ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹 Muslim ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 997 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 458 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Babu Wanda Yataba Cin Wani Abinci, Mafi Alkhairi Fiye Da Abinda Yaci Daga Aikin Hannunsa,Haqiqa Annabin Allah Dawud A.S Ya Kasance Yana Ci Daga Aikin Hannunsa."🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 530 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa