Directory
Dive in for African news, politics, culture, entertainment, jobs, and community stories from across the continent. We connect readers to the issues, voices, and trends shaping Africa today.
-
Please log in to like, share and comment!
-
What If West Nile's Breakthrough Is Not More Money, But More Togetherness?OPINION By Moses Akuma Odims West Nile stands at an interesting moment. We are more than four million people — resilient, diverse, hardworking — hosting both nationals and refugees. We have fertile soils, we border three countries, we have the Albert Nile, we have tourism potential, we have growing power supply and we have Muni University. Yet the numbers still worry us....2 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
3
-
Musha dariya😂💃Musha dariya😂💃2 Comments 0 Shares 8K Views 0 Reviews
7
-
Wannan gaskiya ne nima haka nake 👍Wannan gaskiya ne nima haka nake 👍2 Comments 0 Shares 8K Views 0 Reviews
10
-
KUSKURE MAFI GIRMA DA ZA KA YI A ƘOƘARIN NEMAN KUƊI KO KASUWANCI SUNE...
Wannan rubutu ne mai matuƙar muhimmanci wanda zai iya ceto makomarka. Tsaya ka karanta a natse, domin waɗannan kurakuren su suka ruguza jarin miliyoyin matasa a yau:
1. Gaggawar son zama miliyoniya a dare ɗaya: Neman arziki a guje shi yake jefa matasa a caca, damfara, ko kasuwancin banza. Kasuwanci na gaskiya yana buƙatar lokaci da haƙuri; ko sana'ar sayar da wayoyi kake yi, ko harkar sayar da data, ko aikin digital skills, dole ne ka fara daga ƙasa ka gina Trust a wajen mutane. Gaggawa tana kashe albarkar dukiyar.
2. Cinikin babu lissafi ko kasa raba jari da riba: Duk yadda cinikinka ya ke da kyau, idan ba ka san bambancin jarin da ka zuba da kuma ainihin ribar da ta shigo ba, wallahi faɗuwa za ka yi. Yin holewa da kuɗin da kwastoma ya ba ka ba wayewa ba ce; cin mutuncin gumin kanka ne. Jari kamar jini yake ga kasuwanci; idan ka shanye shi, kasuwancin zai mutu.
3. Yin kasuwanci don kawai ka ga wani yana yi: Babban wauta ce ka shiga wata harka don kawai ka ga wani yana samun kuɗi a ciki, ba tare da ka nutsu ka koyi ainihin sirrin aikin da ake buƙata ba. Kowane kasuwanci yana da ƙalubalensa a ɓoye, idan ka shiga a makance ba tare da ilimi ba, asara ce za ta buɗe maka ido.
4. Cire Allah a lissafinka:
Ka ɗauka wayonka, ƙwarewarka, ko kyawun tallan da kake yi su suke kawo maka kwastomomi. Wallahi idan ka manta da cewa Allah ne Mai bayarwa, ya bar ka da dabararka, sai ka ga wanda bai kai ka tsari ko farashi ba yana ciniki, alhali kai kana zaune kana kallon shagonka ko ofishinka babu kowa.
Arziƙi na gaskiya a hankali ake gina shi da riƙon amana, juriya, da kuma cikakken Tawakkali ga Ubangiji. Ka Farka ka gyara lissafinka a yau tun kafin asara ta yi maka gargaɗi mai ɗaci.
ISHAQ ABDULLAHI YUSUF ✍️KUSKURE MAFI GIRMA DA ZA KA YI A ƘOƘARIN NEMAN KUƊI KO KASUWANCI SUNE... Wannan rubutu ne mai matuƙar muhimmanci wanda zai iya ceto makomarka. Tsaya ka karanta a natse, domin waɗannan kurakuren su suka ruguza jarin miliyoyin matasa a yau: 1. Gaggawar son zama miliyoniya a dare ɗaya: Neman arziki a guje shi yake jefa matasa a caca, damfara, ko kasuwancin banza. Kasuwanci na gaskiya yana buƙatar lokaci da haƙuri; ko sana'ar sayar da wayoyi kake yi, ko harkar sayar da data, ko aikin digital skills, dole ne ka fara daga ƙasa ka gina Trust a wajen mutane. Gaggawa tana kashe albarkar dukiyar. 2. Cinikin babu lissafi ko kasa raba jari da riba: Duk yadda cinikinka ya ke da kyau, idan ba ka san bambancin jarin da ka zuba da kuma ainihin ribar da ta shigo ba, wallahi faɗuwa za ka yi. Yin holewa da kuɗin da kwastoma ya ba ka ba wayewa ba ce; cin mutuncin gumin kanka ne. Jari kamar jini yake ga kasuwanci; idan ka shanye shi, kasuwancin zai mutu. 3. Yin kasuwanci don kawai ka ga wani yana yi: Babban wauta ce ka shiga wata harka don kawai ka ga wani yana samun kuɗi a ciki, ba tare da ka nutsu ka koyi ainihin sirrin aikin da ake buƙata ba. Kowane kasuwanci yana da ƙalubalensa a ɓoye, idan ka shiga a makance ba tare da ilimi ba, asara ce za ta buɗe maka ido. 4. Cire Allah a lissafinka: Ka ɗauka wayonka, ƙwarewarka, ko kyawun tallan da kake yi su suke kawo maka kwastomomi. Wallahi idan ka manta da cewa Allah ne Mai bayarwa, ya bar ka da dabararka, sai ka ga wanda bai kai ka tsari ko farashi ba yana ciniki, alhali kai kana zaune kana kallon shagonka ko ofishinka babu kowa. Arziƙi na gaskiya a hankali ake gina shi da riƙon amana, juriya, da kuma cikakken Tawakkali ga Ubangiji. Ka Farka ka gyara lissafinka a yau tun kafin asara ta yi maka gargaɗi mai ɗaci. ISHAQ ABDULLAHI YUSUF ✍️0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
4
-
Choose the best dressing in comment section
No, 1 To 6 👈Choose the best dressing in comment section No, 1 To 6 👈4 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
6
-
As a young man if you are to reside here as a tenant. Do not accept it.As a young man if you are to reside here as a tenant. Do not accept it.1 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
4
-
Yanzu hakan kai tsaye Mallam Lawan Triumph Malam Magajin Mallam daga wajen karatun littafen Alu,ulu,u Walmarjan”
Allah Yakara Maka lafiya Da Ikhlas Mallam Lawan Triumph’ Dodon Yan Bidi,aYanzu hakan kai tsaye Mallam Lawan Triumph Malam Magajin Mallam daga wajen karatun littafen Alu,ulu,u Walmarjan” Allah Yakara Maka lafiya Da Ikhlas Mallam Lawan Triumph’ Dodon Yan Bidi,a0 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews1
-
Try this with your partner ♥️Try this with your partner ♥️0 Comments 0 Shares 9K Views 0 Reviews
10
-
Une descente ya ba kolo mbongo na Chine 😎.Une descente ya ba kolo mbongo na Chine 😎.0 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews1