"Kuma Ubangijinka yana halitta abin da yake so, kuma yana zaɓa. Zaɓi bai kasance a gare su ba".
[Suratul Qasas Aya: 68].
Abin baƙin ciki sai kaga mutane da dama suna shishigi cikin al'amuran da Allah bai bada ikon zaɓi a cikinsu ba:
Namiji yana jin haushin mace saboda duka ƴaƴan da take haifa mishi mata ne! Shin dama tana da zaɓi cikin abin da Allah zai halitta?
Masu kushe halittar ƴan'uwansu, wannan ya cika baƙi, wannan tsawonshi yayi yawa, wannan gajere, Shin kuna da iko ne gurin zaɓan yadda Allah yaso su kasance?
Har yanzu baki yi aure ba!
Har yanzu baki haihu ba!
Ya aka yi aurenki ya mutu!
Ya aka yi kika kamu da ciwon nan!
Shin dama mutum shi yake zaɓan kaddarar shi?
Ku ji tsoron Allah ku iya bakinku cikin abubuwan da bawa ba shi da zaɓi akan su.
*Oum Hanan* 🌹