🕊️🕊️🕊️🕊️
*Wannan kalmomin daga Al-Qur’ani suna ɗaga rayuwa kamar fikafikai ne*

🌸 Kada ku yanke ƙauna- *"لا تَقْنَطُوا"*
🌸 Kada ku rasa fata- *"لَا تَيْأَسُوا"*
🌸 Kada ku firgita- "لاَ تَخافوا"
🌸 Kada kuyi bakin ciki - *"لا تَحْزَنوا"*

*✨ Ku zamo masu kawo bege a cikin mutane*
*✨ Ku yi bishara da sauƙi bayan wahala*
*✨ Ku ƙarfafa amana ga Allah Mai Rahama*
*✨ Ku koya wa mutane yadda za su rayu cikin guguwa*

*Allah Mai girma ya yi mana karamci, ya sanya mu cikin masu bin hanyar yardarsa*

*Ameen, ya Rabbil 'Alamin.*
🕊️🕊️🕊️🕊️ *Wannan kalmomin daga Al-Qur’ani suna ɗaga rayuwa kamar fikafikai ne* 🌸 Kada ku yanke ƙauna- *"لا تَقْنَطُوا"* 🌸 Kada ku rasa fata- *"لَا تَيْأَسُوا"* 🌸 Kada ku firgita- "لاَ تَخافوا" 🌸 Kada kuyi bakin ciki - *"لا تَحْزَنوا"* *✨ Ku zamo masu kawo bege a cikin mutane* *✨ Ku yi bishara da sauƙi bayan wahala* *✨ Ku ƙarfafa amana ga Allah Mai Rahama* *✨ Ku koya wa mutane yadda za su rayu cikin guguwa* *Allah Mai girma ya yi mana karamci, ya sanya mu cikin masu bin hanyar yardarsa* *Ameen, ya Rabbil 'Alamin.*
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 690 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa