*🕊️ WAYE MAI HAKURI DA GODIYA?🕊️*

*Manzon Allah (ﷺ) ya ce:*

*Akwai abubuwa biyu, duk wanda aka same su a wajensa, Allah zai rubuta shi a matsayin mai hakuri (ṣābir)* kuma *mai godiya (shākir) Idan ba a same su ba, ba za a rubuta shi a matsayin mai hakuri da mai godiya ba*

*Wadannan abubuwa guda biyu su ne:*

*1. Wanda idan ya dubi wani a harkar addini da ya fi shi, ya yi ƙoƙarin yin koyi da shi*
*2. Idan ya dubi wani a harkar duniya da yake ƙasa da shi, sai ya gode wa Allah da Ya ba shi fiye da wanda ke ƙasa da shi*

*Allah yana rubuta irin wannan mutum a matsayin mai hakuri da godiya*.

*Amma wanda*
- *Ya dubi wanda yake ƙasa da shi a addini*
- *Ya dubi wanda ya fi shi a duniya kuma ya yi nadama saboda abin da bai samu ba*

*To Allah ba zai rubuta shi a matsayin mai hakuri da godiya ba*

*[Wannan Hadisin Tirmizi ne]*
*🕊️ WAYE MAI HAKURI DA GODIYA?🕊️* *Manzon Allah (ﷺ) ya ce:* *Akwai abubuwa biyu, duk wanda aka same su a wajensa, Allah zai rubuta shi a matsayin mai hakuri (ṣābir)* kuma *mai godiya (shākir) Idan ba a same su ba, ba za a rubuta shi a matsayin mai hakuri da mai godiya ba* *Wadannan abubuwa guda biyu su ne:* *1. Wanda idan ya dubi wani a harkar addini da ya fi shi, ya yi ƙoƙarin yin koyi da shi* *2. Idan ya dubi wani a harkar duniya da yake ƙasa da shi, sai ya gode wa Allah da Ya ba shi fiye da wanda ke ƙasa da shi* *Allah yana rubuta irin wannan mutum a matsayin mai hakuri da godiya*. *Amma wanda* - *Ya dubi wanda yake ƙasa da shi a addini* - *Ya dubi wanda ya fi shi a duniya kuma ya yi nadama saboda abin da bai samu ba* *To Allah ba zai rubuta shi a matsayin mai hakuri da godiya ba* *[Wannan Hadisin Tirmizi ne]*
Love
1
0 Comments 0 Shares 406 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa