*(4) Ramadan Mubarak 🥀*

*Kada yazamto kana musulmi har rana ta fudo ta faɗi, baka karanta Al-Qur'ani ba, musamman a cikin watan da aka sauke Al-Qur'anin. Domin Monzon Allah (Saw) da kansa mala'ika jibrilu kullum yana zuwa wajen sa suyi mudarasan Al-Qur'ani a Ramadan*
*(4) Ramadan Mubarak 🥀* *Kada yazamto kana musulmi har rana ta fudo ta faɗi, baka karanta Al-Qur'ani ba, musamman a cikin watan da aka sauke Al-Qur'anin. Domin Monzon Allah (Saw) da kansa mala'ika jibrilu kullum yana zuwa wajen sa suyi mudarasan Al-Qur'ani a Ramadan*
0 Comments 0 Shares 135 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa