Dubi faɗin Allah Maɗaukaki:

﴿عَلِمَ أَن سَيَكُونُ مِنكُم مَّرْضَىٰ وَآخَرُونَ يَضْرِبُونَ فِي الْأَرْضِ يَبْتَغُونَ مِن فَضْلِ اللَّهِ وَآخَرُونَ يُقَاتِلُونَ فِي سَبِيلِ اللَّهِ فَاقْرَءُوا مَا تَيَسَّرَ مِنْهُ﴾

(Allah) Ya san cewa daga cikinku akwai marasa lafiya, akwai masu yin tafiya a ƙasa suna neman falalar Allah ta fatauci, kuma akwai masu yin yaƙi a tafarkin Allah. Saboda haka, ku karanta abin da ya sauƙaƙa daga gare shi (Alƙur’ani).

Duk da girman uzurorinsu; ciwo da tafiya da fatauci da yaƙi.. Allah bai ɗaga umarnin karatun Alƙur’ani a kansu ba; sai dai Ya sauƙaƙa shi.

To kai fa, mene ne uzurinka na rashin karanta Alkur'ani?
Dubi faɗin Allah Maɗaukaki: ﴿عَلِمَ أَن سَيَكُونُ مِنكُم مَّرْضَىٰ وَآخَرُونَ يَضْرِبُونَ فِي الْأَرْضِ يَبْتَغُونَ مِن فَضْلِ اللَّهِ وَآخَرُونَ يُقَاتِلُونَ فِي سَبِيلِ اللَّهِ فَاقْرَءُوا مَا تَيَسَّرَ مِنْهُ﴾ (Allah) Ya san cewa daga cikinku akwai marasa lafiya, akwai masu yin tafiya a ƙasa suna neman falalar Allah ta fatauci, kuma akwai masu yin yaƙi a tafarkin Allah. Saboda haka, ku karanta abin da ya sauƙaƙa daga gare shi (Alƙur’ani). Duk da girman uzurorinsu; ciwo da tafiya da fatauci da yaƙi.. Allah bai ɗaga umarnin karatun Alƙur’ani a kansu ba; sai dai Ya sauƙaƙa shi. To kai fa, mene ne uzurinka na rashin karanta Alkur'ani?
0 Comments 0 Shares 359 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa