*☘️Ya Ubangiji Ka Sanya Mana Kyauta Ta Sanyin Idanuwa Daga Cikin Matayenmu Da Zurriyyarmu, Ka Sanya Mu Zama Jagorori Ga Masu Tsoron Allah.🤲*

_🌹🌹An kar6o daga Umar bn Khaddaab R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Idan dare ya 6ullo ta nan, yini kuma ya juya baya ta nan, rana ta fadi, haqiqa mai yin azumi ya yi buda baki.🌹🌹_

Bukhari da Muslim
*☘️Ya Ubangiji Ka Sanya Mana Kyauta Ta Sanyin Idanuwa Daga Cikin Matayenmu Da Zurriyyarmu, Ka Sanya Mu Zama Jagorori Ga Masu Tsoron Allah.🤲* _🌹🌹An kar6o daga Umar bn Khaddaab R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Idan dare ya 6ullo ta nan, yini kuma ya juya baya ta nan, rana ta fadi, haqiqa mai yin azumi ya yi buda baki.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
0 التعليقات 0 المشاركات 118 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa