*☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya, Da Taqawa, Da Kamewa, Da Wadatuwa🤲*

_🌹🌹An kar6o daga Zaid bn Khalidil Juhany R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_

Ibn Majah.
*☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya, Da Taqawa, Da Kamewa, Da Wadatuwa🤲* _🌹🌹An kar6o daga Zaid bn Khalidil Juhany R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_ Ibn Majah.
Love
1
0 Comments 0 Shares 112 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa