☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲

🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha, to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹

Bukhari da Muslim
☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha, to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
Love
1
0 Comments 0 Shares 132 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa