_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha,to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹_

Bukhari da Muslim
_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha,to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
Love
1
0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa