*☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Talauci Da Qaranta Da Tozarta, Ina Neman Tsarinka Daga Nayi Zalinci Ko Ni A Zalinceni.🤲*

_🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹_

Bukhari da Mulim
*☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Talauci Da Qaranta Da Tozarta, Ina Neman Tsarinka Daga Nayi Zalinci Ko Ni A Zalinceni.🤲* _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹_ Bukhari da Mulim
Love
1
0 Comments 0 Shares 160 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa