☘️Ya Ubangiji ka bani hikima wadda duk wanda aka bawa ita haqiqa an bashi alkhairi mai yawa.🤲

🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹

Bukhari da Mulim
☘️Ya Ubangiji ka bani hikima wadda duk wanda aka bawa ita haqiqa an bashi alkhairi mai yawa.🤲 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹 Bukhari da Mulim
Love
1
0 Comments 0 Shares 202 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa