Ina zaune ina jiran a kawo abinci a parlor, kawai sai naji ihu daga maÆwabta ana: Taimako! Taimako!! Taimako!!! Maciji đ a gida nah... đłđłđ...
Nayi wuf na shiga gidan da wani Æaton itace a hannu nah. Ina shiga Éakin matar gidan naga wani Æaton Maciji yana kallo nah, sai kuwa ga sauran maÆwabta sun iso suma kowa da sanda a hannun shi zamu kashe Maciji đ
Duk sai muka fara ihu a tare muna cewa: "yau Maciji kwanan ka ya Æare, dan iska kawai"....
Ina son nuna cewa ni jarumi ne a unguwar, sai nayi maza na fara kai wa macijin đ duka. Nan fa naga ya waigo ni da jajayen idanu..
Sai na cewa sauran maÆwabtan... : "ku tsaya zamu buge shi a tare bayan na irga 3.... Na fara 1, 2. 3.go... Éif kawai sai NEPA suka Éauke wuta Æaki yayi duhu dulum. đ...
Zo Kaga yadda ake take take a Éakin. Mafi munin ma shine duk cikin mu babu wanda ya tuna ina Æofar Éakin yake... Dani da sauran maÆwabtan duk muna tsalle tsalle kamar masu rawar gala saboda bamu san ko macijin yana kusa damu ba... Wasu suka hau kujera wasu kuma suka hau center table. Ni dai na tsinci kaina a saman wata freezer da Sanda ta a hannu.
Muna ta dukan juna da sanduna mun Éauka macijin đ ne. Idan wani cikin kuskure ya taÉa Æan'uwan shi sai dai kaji ya kai sanda gauđđđ
Ina tsaye a saman freezer, Bayan Wasu seconds wani abu mai laushi ya taÉa sangalali nah, ban Éata lokaci ba wajen kai sanda. Sai naji wani yana ihu yana "Wayyo Allah keya ta! waye ya buge ni?". Nan fa na gane ashe mutum na jibgawa sanda.... Ina ÆoÆarin bin inda naji muryar domin bawa wanda na buga haÆuri, saina zame na faÉo daga freezer Éin, hannuna ya taÉa wani abu kamar guiwar wani.... Nan fa naji wata Æatuwar sanda ta sauÆa a hannuna. Nanfa nima nace "wayyo Allah waye ya buge ni"... Sai naji muryar wani makwabcin mu police yace: "no vex na me, I think say na snake đ touch me" đđ
đBayan mintuna kaÉan sai ga wuta ta dawo, haske kota ina. Waiga wa da zanyi saina hangi Salisu Salisu Binni a maÆale a jikin fankar sama yana reto.đ€Łđ€Ł