*Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Lallai ALLAH (ﷻ) Ya ce: “Dukkan aikin ɗan-adam na shi ne (kansa yayi ma), amma banda azumi, lallai shi na wa ne, kuma ni zanyi sakamako a kansa...” [Bukhari:1904, Muslim: 1151]*

*Ibnu Qudamah Almaqdisy (Rahimahullah) Ya ce: “Ka sani cewa shi azumi yana da wani matsayi na musamman wanda waninsa bashi da shi, shi ne jingina shi zuwa ga ALLAH (ﷻ) wajen da yake cewa a cikin Hadith Qudsiy “Azumi na wa ne nine zan bayar da ladansa.” Wannan jinginawar kaɗai ta isa ɗaukaka/daraja.” [Minhajul Qaasideen p: 49]*

*Hadith ƙudusy ko Hadith Rabbany ko Hadith ilahy maganar ALLAH ne wanda Manzon ALLAH (ﷺ) Yake ruwaitowa daga gare shi, kuma wannan hadisin ya nuna girma da falalar azumi akan sauran ibadu.*

_©By Abdullahi Aliyu Bonza 🖋️_
*Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Lallai ALLAH (ﷻ) Ya ce: “Dukkan aikin ɗan-adam na shi ne (kansa yayi ma), amma banda azumi, lallai shi na wa ne, kuma ni zanyi sakamako a kansa...” [Bukhari:1904, Muslim: 1151]* *Ibnu Qudamah Almaqdisy (Rahimahullah) Ya ce: “Ka sani cewa shi azumi yana da wani matsayi na musamman wanda waninsa bashi da shi, shi ne jingina shi zuwa ga ALLAH (ﷻ) wajen da yake cewa a cikin Hadith Qudsiy “Azumi na wa ne nine zan bayar da ladansa.” Wannan jinginawar kaɗai ta isa ɗaukaka/daraja.” [Minhajul Qaasideen p: 49]* *Hadith ƙudusy ko Hadith Rabbany ko Hadith ilahy maganar ALLAH ne wanda Manzon ALLAH (ﷺ) Yake ruwaitowa daga gare shi, kuma wannan hadisin ya nuna girma da falalar azumi akan sauran ibadu.* _©By Abdullahi Aliyu Bonza 🖋️_
0 Comments 0 Shares 452 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa