*Hanyoyi 5 na samun qarin lada a azumi da bayan azumi.*
*1. Sayen tankin ruwa a kai unguwar da ke buqatan ruwa.*
*2. Ɗinka normal hijabs ko na sallah a bada sadakan su ga masu buqata.*
*3. Saye da raba Qur'anai ko litattatafan addu'oi ga masu buqata*
*4. Rabama 'yan uwa iyaye dan abin da za su sayi kayan shayi ko a tura musu kayan shayin ko dan kudin da zasu sayi abin buqata na shan ruwa.*
*5. Ɗin kama marayun 'yan uwan ko na makwabta ko masu marayuwan kayan sallah.*
_©By Darajar 'Ya Mace a Musulunci🖋️_