Namijin kwarai shike mayar da matarsa sarauniya a cikin sauran mataye, shike sawa tana alfahari dashi a duk inda tashiga a cikin rayuwar ta, da ita da yaran ta.

Duk cikakken namiji mai zurfin tunani da kuma aiki dashi, baya wulakanta mace yakan girmama mace,baya daga cikin jinsin wasu mazan masu gallazawa iyalan su,baya daga cikin wasu mazan masu dukan iyalan su, baya daga cikin wasu mazan masu maida mata bayi,baya daga cikin wasu mazan masu kuntata masu har ma 'ya'yan sa.

Shi namijin kwarai cike yake da kamala da haiba,kokarin sa yadda zaisa mace tayi fara'a,kokarin sa yadda zaisa iyalansa farin ciki.

`Mustapha Salisu`✍🏼
Namijin kwarai shike mayar da matarsa sarauniya a cikin sauran mataye, shike sawa tana alfahari dashi a duk inda tashiga a cikin rayuwar ta, da ita da yaran ta. Duk cikakken namiji mai zurfin tunani da kuma aiki dashi, baya wulakanta mace yakan girmama mace,baya daga cikin jinsin wasu mazan masu gallazawa iyalan su,baya daga cikin wasu mazan masu dukan iyalan su, baya daga cikin wasu mazan masu maida mata bayi,baya daga cikin wasu mazan masu kuntata masu har ma 'ya'yan sa. Shi namijin kwarai cike yake da kamala da haiba,kokarin sa yadda zaisa mace tayi fara'a,kokarin sa yadda zaisa iyalansa farin ciki. `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 Comments 0 Shares 157 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa