*Barkammu da shan ruwa yan uwana masu albarka*

Muyi addu’a, muyi yakini, mu jira lokacin Allah. Wallahi babu wata addu’a da take lalacewa a wajen Allah.

Allah Ya ce: Ku roke Ni, Zan amsa muku.
(Qur'an 40:60)

Idan amsa ta jinkirta, ka sani alheri ne ke ciki. Kada ka gaji, kada ka yanke kauna lokacin Allah shi yafi naka kyau.

Allah yasa mu kasance cikin masu hakuri da yakini Ameen 🤲🏼 Ya Allah.

`Mustapha Salisu`✍🏼
*Barkammu da shan ruwa yan uwana masu albarka* Muyi addu’a, muyi yakini, mu jira lokacin Allah. Wallahi babu wata addu’a da take lalacewa a wajen Allah. Allah Ya ce: Ku roke Ni, Zan amsa muku. (Qur'an 40:60) Idan amsa ta jinkirta, ka sani alheri ne ke ciki. Kada ka gaji, kada ka yanke kauna lokacin Allah shi yafi naka kyau. Allah yasa mu kasance cikin masu hakuri da yakini Ameen 🤲🏼 Ya Allah. `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 185 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa