*BARKA DA SHAN RUWA*

Alhamdulillah, muna yiwa Allah godiya da Ya ba mu ikon kammala azumin yau lafiya.

Muna kuma addu'ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya amsa addu’o’inmu, Ya sanya mu cikin bayinSa masu samun rahama da gafara.

Ya Allah, Ka sa azuminmu ya zama kariya daga wuta, Ka tsarkake zukatanmu, Ka yalwata arzikinmu, Ka ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka har ƙarshen Ramadan.

Allah Ya maimaita mana wannan lokaci mai alheri da albarka. 🤲

`Mustapha Salisu`✍🏼
*BARKA DA SHAN RUWA* Alhamdulillah, muna yiwa Allah godiya da Ya ba mu ikon kammala azumin yau lafiya. Muna kuma addu'ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya amsa addu’o’inmu, Ya sanya mu cikin bayinSa masu samun rahama da gafara. Ya Allah, Ka sa azuminmu ya zama kariya daga wuta, Ka tsarkake zukatanmu, Ka yalwata arzikinmu, Ka ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka har ƙarshen Ramadan. Allah Ya maimaita mana wannan lokaci mai alheri da albarka. 🤲 `Mustapha Salisu`✍🏼
0 Commentaires 0 Parts 128 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa