Ka yi Addu’a amma ba a amsa yadda ka so ba, daga baya ka gane cewa abin da ka nema da ya zo, da zai cutar da kai luɗufi ne cikin ƙin amsawar,

Ka yi asara ka rasa komai, amma Allah ya bar maka abin da ya fi muhimmanci, imani, lafiya, ko natsuwar zuciya wannan ma luɗufi ne.

`Mustapha Salisu`✍🏼
Ka yi Addu’a amma ba a amsa yadda ka so ba, daga baya ka gane cewa abin da ka nema da ya zo, da zai cutar da kai luɗufi ne cikin ƙin amsawar, Ka yi asara ka rasa komai, amma Allah ya bar maka abin da ya fi muhimmanci, imani, lafiya, ko natsuwar zuciya wannan ma luɗufi ne. `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 129 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa