Ya Allah, a wannan wata mai albarka, muna miƙa maka dukkan buƙatun ‘yan uwanmu.

Duk wanda yake cikin damuwa, Ka sauƙaƙa masa. Duk mai neman lafiya, Ka ba shi cikakkiyar waraka.

Duk mai neman aure na gari, Ka haɗa shi da wanda ya fi masa alheri.

Duk mai neman arziki, Ka buɗe masa ƙofofin rahama da wadata.

Ya Allah Ka amsa musu, Ka mayar da hawayensu farin ciki, Ka cika musu burinsu idan alheri ne a gare su duniya da lahira.

Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼

`Kuyi sharing domin al'umma su amfana.`

*Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.*

_Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_
`Mustapha Salisu`✍🏼
Ya Allah, a wannan wata mai albarka, muna miƙa maka dukkan buƙatun ‘yan uwanmu. Duk wanda yake cikin damuwa, Ka sauƙaƙa masa. Duk mai neman lafiya, Ka ba shi cikakkiyar waraka. Duk mai neman aure na gari, Ka haɗa shi da wanda ya fi masa alheri. Duk mai neman arziki, Ka buɗe masa ƙofofin rahama da wadata. Ya Allah Ka amsa musu, Ka mayar da hawayensu farin ciki, Ka cika musu burinsu idan alheri ne a gare su duniya da lahira. Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼 `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.` *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.* _Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_ `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 131 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa