Shiru ya fi maganar banza 😞 Aduk lokacin da bakada abun cewa wanda zai Amfaneka duniya da lahira... To ka zama kurma. Domin ka sani duk iya surutun da zakayi... Ana qidaya maka shine.. Kuma sai An maka hisabi akan komai.

Karda mu yawaita surutu, domin ba dabi'a bace mai kyau! Karda mu yawaita bada labari domin wannan sifface ta maqaryata!

Mu dinga kulawa da zancen mu kafin mu furta. Domin iya halshenka ya isa ya kaika wuta😞

`Mustapha Salisu`✍🏼
Shiru ya fi maganar banza 😞 Aduk lokacin da bakada abun cewa wanda zai Amfaneka duniya da lahira... To ka zama kurma. Domin ka sani duk iya surutun da zakayi... Ana qidaya maka shine.. Kuma sai An maka hisabi akan komai. Karda mu yawaita surutu, domin ba dabi'a bace mai kyau! Karda mu yawaita bada labari domin wannan sifface ta maqaryata! Mu dinga kulawa da zancen mu kafin mu furta. Domin iya halshenka ya isa ya kaika wuta😞 `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 Comments 0 Shares 123 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa