`WATAN ALƘUR'ANI.`

Wato shi ramadana ba wai wata ne kaɗai na yin azumi ba, a'a wata ne na yin ibadu kala kala, musamman yawaita karatun Alƙur'ani mai girma a cikinsa"
-
"Kuskure ne babba kana mai azumi amma ace rana har ta fito daga mafararta kuma ta gushe ba tare da ka buɗe Alƙur'ani ka karantashi ba, haƙiƙa idan ana neman gafalallu to tabbas za a sakaka a ɗaya daga cikinsu"
-
Sheikh Uthaimin yake cewa: Ya kamata ga mutum a watan ramadana ya yawaita yin katatun Alƙur'ani kamar yadda sunnar Annabi ﷺ ta tabbatar da haka, domin ya kasance suna mudarasar Alƙur'ani tare da Jibril A.S a cikin kowane ramadana.
Majmu' fatawa 20/516.

*Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.*

`Manzon Allah ﷺ ya ce`
“Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim

Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽

*Whatsapp Channel*
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*Facebook*
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

_Muna Godiya_
`Mustapha Salisu` ✍🏼
`WATAN ALƘUR'ANI.` Wato shi ramadana ba wai wata ne kaɗai na yin azumi ba, a'a wata ne na yin ibadu kala kala, musamman yawaita karatun Alƙur'ani mai girma a cikinsa" - "Kuskure ne babba kana mai azumi amma ace rana har ta fito daga mafararta kuma ta gushe ba tare da ka buɗe Alƙur'ani ka karantashi ba, haƙiƙa idan ana neman gafalallu to tabbas za a sakaka a ɗaya daga cikinsu" - Sheikh Uthaimin yake cewa: Ya kamata ga mutum a watan ramadana ya yawaita yin katatun Alƙur'ani kamar yadda sunnar Annabi ﷺ ta tabbatar da haka, domin ya kasance suna mudarasar Alƙur'ani tare da Jibril A.S a cikin kowane ramadana. Majmu' fatawa 20/516. *Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.* `Manzon Allah ﷺ ya ce` “Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽 *Whatsapp Channel* https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *Facebook* https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ _Muna Godiya_ `Mustapha Salisu` ✍🏼
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 134K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 414 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa