*KUSKUREN MAI AZUMI (07)*
-
"Yana daga cikin kuskuren mai azumi, shine furta munanan kalamai"
-
"Da yawa zaka samu masu azumi, azumin nasu bai hana su munana kalamai ba, suyi ta surutu mara amfani, suyi ta furta kalaman batsa, da zage-zage, wanda kuma hakan yana daga cikin dalilan da zaisa azumin nasu ma yaƙi karɓuwa kwata-kwata"
-
"An sami ruwaya daga Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace: Manzon Allah ﷺ, yace: sau da yawan mai azumi rabon azuminsa kawai shine kaɗai yunwa da ƙishir-Ruwa"
أخرجه النسائي في ((السنن الكبرى)) (3249)، وابن ماجه

`Kuyi sharing domin al'umma su amfana.`

*Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.*

`Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa`
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*Allah Yabamu Iko Ameen 🤲🏼*
`Mustapha Salisu`✍🏼
*KUSKUREN MAI AZUMI (07)* - "Yana daga cikin kuskuren mai azumi, shine furta munanan kalamai" - "Da yawa zaka samu masu azumi, azumin nasu bai hana su munana kalamai ba, suyi ta surutu mara amfani, suyi ta furta kalaman batsa, da zage-zage, wanda kuma hakan yana daga cikin dalilan da zaisa azumin nasu ma yaƙi karɓuwa kwata-kwata" - "An sami ruwaya daga Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace: Manzon Allah ﷺ, yace: sau da yawan mai azumi rabon azuminsa kawai shine kaɗai yunwa da ƙishir-Ruwa" أخرجه النسائي في ((السنن الكبرى)) (3249)، وابن ماجه `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.` *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.* `Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa` 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *Allah Yabamu Iko Ameen 🤲🏼* `Mustapha Salisu`✍🏼
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 411 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa