Yardar mutane abu ne da ba ya samuwa.
Yardar Allah kuwa abu ne da yake samuwa.
Ka nemi abin da yake samuwa,
Ka bar neman abin da ba ya samuwa.
Idan ka sami yardar Allah, ka sami komai.
Idan ka rasa yardar Allah, ka rasa komai.
`Mustapha Salisu`✍🏼