*MACE MAI HAILA A WATAN RAMADANA?*

❣️"Mace mai haila zata iya yin kowace nau'in ibadah in banda sallah, azumi, kewaya ka'abah, da kuma yin i'itikafi a masallaci"

❣️"Babu wani laifi gameda mace mai haila tayi wa kanta ruq'yah ta hanyar karanta alƙur'ani, ko sauraron addu'oi, da zikirori waɗanda wajibai ne a musulunci, sannan kuma babu laifi ta karanta mus'hafi a matsayin da ba sai ta kai ga taɓa mus'hafin ba face sai da shamaki"
IslamQA.info. Fatawa no 152742

❣️"Mace mai haila zata iya yin istigfãri, (neman gafarar Allah) ta hanyar maimaita faɗin A'stagfirullah!, (ina neman gafarar Allah), da kuma sauran addu'oin da suka tabbata acikin alƙur'ani da sunnah"

❣️"Zata iya yin addu'a, ta roƙi Allah dukkanin abu mai kyau da take buƙata anan duniya da kuma lahira, domin itama addu'a ai ibadah ce"

"Manzon Allah ﷺ, yace: addu'a itama ibadah ce"
Sunan Abi Dawud (1479)

❣️"Zata iya yin zikirori kamar faɗin: SubhanAllah, Wal-Hamdulillah, Wala-Ilaha-ilLallah, Alhamdulillah, da makamancin hakan, waɗanda suka tabbata a Qur'ani da sunnah.

`Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
`Mustapha Salisu`✍🏼
*MACE MAI HAILA A WATAN RAMADANA?* ❣️"Mace mai haila zata iya yin kowace nau'in ibadah in banda sallah, azumi, kewaya ka'abah, da kuma yin i'itikafi a masallaci" ❣️"Babu wani laifi gameda mace mai haila tayi wa kanta ruq'yah ta hanyar karanta alƙur'ani, ko sauraron addu'oi, da zikirori waɗanda wajibai ne a musulunci, sannan kuma babu laifi ta karanta mus'hafi a matsayin da ba sai ta kai ga taɓa mus'hafin ba face sai da shamaki" IslamQA.info. Fatawa no 152742 ❣️"Mace mai haila zata iya yin istigfãri, (neman gafarar Allah) ta hanyar maimaita faɗin A'stagfirullah!, (ina neman gafarar Allah), da kuma sauran addu'oin da suka tabbata acikin alƙur'ani da sunnah" ❣️"Zata iya yin addu'a, ta roƙi Allah dukkanin abu mai kyau da take buƙata anan duniya da kuma lahira, domin itama addu'a ai ibadah ce" "Manzon Allah ﷺ, yace: addu'a itama ibadah ce" Sunan Abi Dawud (1479) ❣️"Zata iya yin zikirori kamar faɗin: SubhanAllah, Wal-Hamdulillah, Wala-Ilaha-ilLallah, Alhamdulillah, da makamancin hakan, waɗanda suka tabbata a Qur'ani da sunnah. `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa