Idan ka yi magana a gaban masu hankali, kamar ka buɗe hankalinka ne suna kallo.

Magana tana fallasa hankalinka da ilminka da tarbiyyarka; a cikinta ne ake tantance ka, ba da niyyarka kaɗai ba.

Duk abin da ka faɗa, su ne za su yi amfani da shi wajen yanke hukunci a kanka.

Saboda haka, kafin ka furta magana, ka tauna ta, ka tauna ta, ka tsara ta, ka mallake ta.

Domin da zarar ta fita daga bakinka, ita ce za ta mallake ka.
Allah Ya tsare mu daga suɓutar baki.

Barkarmu da Rana ƴan uwa masu Albarka 🤝

Mu dage da karatun Alqur'ani da azkar da addu'a acikin wannan kwanaki na Ramadan, Kuma mu dage da yawaita sadaka musamman ta ciyarwa.

Akwai falala sosai acikin ciyarwa, Musamman idan aka yita domin yardar Allah ☝🏻

`Kuyi sharing domin Al'umma su amfana`

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
`Mustapha Salisu`✍🏼
Idan ka yi magana a gaban masu hankali, kamar ka buɗe hankalinka ne suna kallo. Magana tana fallasa hankalinka da ilminka da tarbiyyarka; a cikinta ne ake tantance ka, ba da niyyarka kaɗai ba. Duk abin da ka faɗa, su ne za su yi amfani da shi wajen yanke hukunci a kanka. Saboda haka, kafin ka furta magana, ka tauna ta, ka tauna ta, ka tsara ta, ka mallake ta. Domin da zarar ta fita daga bakinka, ita ce za ta mallake ka. Allah Ya tsare mu daga suɓutar baki. Barkarmu da Rana ƴan uwa masu Albarka 🤝 Mu dage da karatun Alqur'ani da azkar da addu'a acikin wannan kwanaki na Ramadan, Kuma mu dage da yawaita sadaka musamman ta ciyarwa. Akwai falala sosai acikin ciyarwa, Musamman idan aka yita domin yardar Allah ☝🏻 `Kuyi sharing domin Al'umma su amfana` *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
0 التعليقات 0 المشاركات 117 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa