*Muhimmiyar tunatarwa Game da Sahur*

Manzon Allah ﷺ Yana cewa idan ɗayanku yana cikin cin abinci, sai ladan yakira sallah, kada yadaina cin abincinshi, kada yadaina shan abin shanshi.... Yagama biyan buqatarshi sannan yatashi....
(Abu Daud& Ahmad)

Kenan idan katashi daga barchine kaga alfijir yafito.... 😲 To
إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ عَلَيْكِ😭
Shikenan kai fa dan uwa taɓachi sai dai kayi tazarce☹️.

Amma minti 10 saura Alfijir yafito katashi "eh" yi marmaza kazauna kafara kai hari cikin kwano... Amma karyi hannu baka hannun ƙwarya...

Kana cikin ci, Sai kaji ankira Sallah, karkadamu kacigaba da cin abincinka Har sai kagama cin abincinka, ƙara da juice .. Dan uwa kaci kayi dai-dai? Eh.. To shikenan yayi dai-dai hadisi daga Manzon Allah ﷺ haka yace kayi🥰🥰

Ku Yaɗa Wannan Sako Dan Sowa Dan Uwanka Abunda Ya Amfaneka.

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
*Muhimmiyar tunatarwa Game da Sahur* Manzon Allah ﷺ Yana cewa idan ɗayanku yana cikin cin abinci, sai ladan yakira sallah, kada yadaina cin abincinshi, kada yadaina shan abin shanshi.... Yagama biyan buqatarshi sannan yatashi.... (Abu Daud& Ahmad) Kenan idan katashi daga barchine kaga alfijir yafito.... 😲 To إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ عَلَيْكِ😭 Shikenan kai fa dan uwa taɓachi sai dai kayi tazarce☹️. Amma minti 10 saura Alfijir yafito katashi "eh" yi marmaza kazauna kafara kai hari cikin kwano... Amma karyi hannu baka hannun ƙwarya... Kana cikin ci, Sai kaji ankira Sallah, karkadamu kacigaba da cin abincinka Har sai kagama cin abincinka, ƙara da juice .. Dan uwa kaci kayi dai-dai? Eh.. To shikenan yayi dai-dai hadisi daga Manzon Allah ﷺ haka yace kayi🥰🥰 Ku Yaɗa Wannan Sako Dan Sowa Dan Uwanka Abunda Ya Amfaneka. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
Love
1
0 Comments 0 Shares 198 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa