*Karda mu manta da sunnah ta bacci..πŸ₯°*

Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu.

Kafin mu kwanta muyi alwala.

Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci.

Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi.

Mu kwanta a bangaren dama.

Mu karanta Ayatul kusiyu.

Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara.

Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta....
*BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA*

Allah ya tashemu lafiya yan uwanaπŸ₯°β€οΈπŸ”

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
*Karda mu manta da sunnah ta bacci..πŸ₯°* Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu. Kafin mu kwanta muyi alwala. Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci. Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi. Mu kwanta a bangaren dama. Mu karanta Ayatul kusiyu. Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara. Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta.... *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA* Allah ya tashemu lafiya yan uwanaπŸ₯°β€οΈπŸ” *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🀲🏼
Love
1
0 Comments 0 Shares 588 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa